Kenza eBookz

Sahr khulaiyd complete - Chapter 5

Sahr khulaiyd complete - Chapter 5

Sahr khulaiyd complete Chapter 5: Sahr khulaiyd complete Chapter 5. Sahr ta mik'e zuwa stage d'in kanta a kasa har ta isa inda Khulayd yake a tsaye but ta…

4,462 words

Sahr ta mik'e zuwa stage d'in kanta a kasa har ta isa inda Khulayd yake a tsaye but ta kasa gathering courage na d'aga ido ta kallesu. Khulayd da yayi noticing haka ya riko hannunta tare da filling gaps dake tsakanin yatsunta da nashi romantically, a hankali takai dubanta zuwa hannunsu dake mak'ale dana juna ta lumshe ido tanajin electrification inside of her, hakan ya bata courage na d'ago fuskarta itama tana kallonsu. Cikin conference room d'in ya k'aure da taafi, kowa yana yaba kyawun Sahr and saying she really deserved to b a model.

Nan take boards sukayi approving nata, itama tayi signing contract dasu tare da accepting duk terms and conditions nasu

Sam Sahr taki handshaking kowa ranan, sai bata flowers akeyi ana mata congratulations.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*DAILY AS'AAL*❓

Yap, the answer to question 15 is Khadeejah Bint Khuwailid [R.A] ✔✔bravo alaikoum❣

⚜ *16••••* A wani k'ogo (cave) neh Rasulullah[S.A.W] ya fara karb'an wahayi(revelation)❓

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 25*

_*6:00pm*_ _Neenah_ Dawowanta kenan daga office all tired and exhausted ta k'araso cikin parlor'n kamar zata fad'i k'asa don gajiya. Da k'yar ta haura sama zuwa d'akinta ta rage kayan jikinta ta fad'a toilet tayi wanka. Bayan ta fito ta zaunah gaban mirror tayi shafe-shafenta kafin ta gabatar da sallahn magrib at exactly 6:40pm, kanta na sarawa don ciwo but without minding d headache ta nufi d'akin Mami with a very important issue.

Da sallama ta shiga d'akin Mami ta sameta kan darduma as usual tana lazimi, ta samu gefen gado ta zaunah. Mami data gama laziminta tayi addu'a tare da shafawa wanda hakan yasa Neenah shafawa as well

Surprisingly Mami ta kalli Neenah tace, "yau wace rana ce kika shigo d'aki with a salaama har kike shafa addu'ar da nayi Neenah?"

"Kai Mami toh mene don na shigo da sallama?" Ta fad'a tana tura Baku

"You are not used to that shiyasa na tambaya, sai dai I can see you are not acting normal, ko dai akwai wata magana neh coz nasan haka kawai bazaki shigomin da sallama bah so what is it?"

Neenah ta sadda kai k'asa tana wasa da fingers d'inta, "Mami dama I want to talk to you about something, kuma please Mami its important karki d'auka irin sauran shirmen da nake zuwar miki dashi neh" ta k'are maganar tana marairaice fuska. Mami ta gyara zama tace "Ehem, am all ears meneneh?"

"Mami its about Ya Khulayd and I"

"What about you two" Mami ta tambaya ba tareda ta nunah damuwa bah amma taji mamaki

"Mami nasan it'll sound strange amma naga yakamata in fad'a miki neh coz its ma life am talking about. Mami ina son Ya Khulayd fiye da yadda nakeson kainah, I love him with every breathe I take kuma wallahi Mami bansan yaushe hakan ya faru bah da zan hana faruwarshi, na fad'a miki neh as a mother hoping you'll do something about it" Shiru Mami tayi for some seconds tukunna tace "Me kikeso inyi miki neh yanzu?"

"Mami aure,inaso keda uncle ku had'amu aure da Ya Khulayd, nasan uncle bazai k'iba kuma Ya Khulayd bazai bijire wa umarninku bah Mami pls"

"Yace yana sonki neh shi Son d'in?" Tambayar da Mami ta mata kenan wanda yayi hitting kunnenta bazata, k'ame-k'ame Neenah ta fara sabida bata da answer'n question d'in, ganin haka yasa Mami fad'in "Idan harshi ya furta he loves you toh zan iya yin abu akai, amma idan kina tunanin cewa I'll force him into marrying you toh ki sake tunani, babu auren had'i a agenda nah kuma bazan fara akanki bah Neenah, go beg and struggle to win his heart and when he finally accept you, I promise hell forever be all yours"

"But Mami....." Zata sake yin magana kenan Mami ta dakatar da ita, "ki ficemin daga d'aki pls karki b'atan rai, am done talking to u"

Badon taso bah ta fice daga d'akin tana k'unkuni, "shikenan sai ak'i biya wa mutum bukatansa, toh ni wallahi sai na zama Mrs Abeed Omair ko ta halin k'ak'a"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*8:55pm*_ _Nailah_ Exactly wannan lokacin Nailah ta shigo d'akin Mami, kwance ta sameta saman gado da little princess d'inta a gefenta suna hiran mother and daughter, a hankali itama ta karisa bakin gadon ta zaunah "Barka da dare Mami" ta fad'a tana d'an shafa kan Sahr da tayi matashin kai da kafan Mami "Yawwa mamatah, yau k'in kawomin hira kenan instead of chatting, ko samarin naki sun gudu neh" cewar Mami teasingly

"Mamiiiiii" ta fad'a a shagwabe tana jan sunan, "waye ya fad'a miki da samari nake chatting?, male and female friends d'ina nefah muke getting in touch dasu dats all, kawai dai nazo miki da wani muhimmin magana neh Mamina"

Jin haka yasa Sahr mikewa daga kwancen da take ta sauka daga gadon tace, "bari in barku kuyi maganarku maybe you need privacy" tana kaiwa nan ta fice. A balcony suka had'u da Khulayd yana kokarin zuwa parlor, tayi saurin sauke kanta kasa zata wuce ya fisgota ta fad'a jikinshi, "Bazaki gudu bah this tym around, don't forget I owe you a kiss"

Take ta runtse idonta jikinta yana rawa, har da 'yar hawaye a ya sauko down to her cheek, Khulayd yayi murmushi ganin tears a idonta "Meye kuma na hawaye baby sis, kefa kika nuna you want to kiss me d'azu a office"

Da sauri ta fara girgiza kanta haryanzu idanunta a runtse, "aa Ya Khulayd nifah bance bah, kawai ina kallon lips dinne suna da kyau fah"

Dariya taso bashi amma ya dak'e yana kallonta, "sun miki kyau and you want to taste them koh?"

Nan mah girgiza kai tayi, zatayi magana kenan taji lower lip d'inta cikin bakinshi, light kissing yayi mata for some seconds kafin ya saketa yace, "that's what you'll get idan na sake kamaki kina kallo min baki, besides tunda kinji ya bakin yakeh saiki d'auke maitanki akansu" yana kaiwa nan ya wuce yana smiling ya barta tsaye a wajen tana ta faman goge bakin "Allah ya isa nah mugu kawai" ta fad'a lokacinda ya b'ace da ganinta kenan.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_At Mami's Room_

Mami tace "ina jinki mamata, wace magana ce haka naga u look worried"

Going straight to d point Nailah tace "Mami ina son Ya Khulayd kuma ina fatan ya zama mijinah".

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*DAILY AS'AAL*❓

The answer to question 16 is ' *Cave of Hira* ❣❣❣❣❣❣❣❣❣

⚜ *17••••* 'Ya'yan Rasulullah(S.A.W) guda nawa neh?

⚜ *18••••* wacece ta haifi Ibraheem a cikin matayen Annabi(S.A.W)?

Need your prayers, am a kind of sick👏🏻 ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 26*

Da sauri Mami ta d'ago kai tana kallon Nailah da mugun mamaki ta k'asa gaskata abunda Nailah ta fad'a "What?" Ta sake tambayarta disbelievingly tanaso ta sake gaskata furucin Nailah. Nailah tayi saurin sauka kasa on her kneels, taja hannun Mami both ta rik'esu tare da marairaice fuska

"Mami please manah, I know you heard what I said, Mami wallahi inason Ya Khulayd beyond your expectation kuma idan ban aureshi bah zan iya rasa rayuwata, my life will be meaningless without him"

A hankali Mami ta zare hannunta daga rik'on da Nailah tayi mata ta mik'e daga kwancen da takeyi ta dafe kanta "Oh Allah! Wannan wace irin jarabawa ceh haka?, both my daughters suna son namiji d'aya. Ya Allah help me out" abunda ta fad'a a zuciyarta kenan kafin ta d'ago ta kalli Nailah "Ya ce yana sonki neh?" Same question data tambayi Neenah kenan

Nailah ta sake sadda kai kasa a kunyace, "Mami my heart is at fault here, kinsan so kamar tsuntsu take, it flies and lands anywhere that pleases it, believe me Maminah bansan hakan zai faru bah I could have stopped myself from falling for him, amma kaddara ya riga fatah so please Mami talk to uncle, a had'a aurena da Ya Khulayd"

Tsayawa kawai Mami tayi tana kallonta totally speechless, batasan koda kalma d'aya da zata fad'a mata bah but deep inside her tana tausayawa daughters d'inta da suka k'amu da son namiji d'aya, what if he doesn't love anyone of them?, wani hali zasu shiga kenan don ita bazata tilasta Khulayd ya auri d'ayarsu bah.

"Nailah ban k'i taki bah, I'll be more than happy idan Khulayd yayi deciding ya auri d'aya daga cikinku coz it'll strengthen the bond that is already existing between your uncle and i, but bazan tab'a barin haka ya faru bah sai idan shi Khulayd d'in ya furta yana sonki. A while ago Neenah tazo min da same issue, so I advice dukkanku kuje kuyi deciding waye zata aureshi kuma waye zata sadaukar da soyayyarta ta yafe,zaki iya tafiya"

Sum sum Nailah ta mik'e zuciyarta na zogi, "wato Nailah is daring me koh, zan nuna mata cewa she asked for a war and its never gonna end just like that, not until I make her realise that Ya Khulayd is mine kuma bata isa ta kwace abunda yake nawa bah, ni nafi dacewa da rayuwar Ya Khulayd and no one else" maganar da take tayi a zuciyarta kenan har ta fice daga d'akin Mami.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Baamm! Neenah taji anyi banging kofanta da k'arfi, a tsorace ta mik'e daga gado takai dubanta zuwa bak'in k'ofar taga Nailah tsaye a wajen tana huci. A fusace itama ta mik'e tana mata mugun kallo "Whats the meaning of this huh Nailah?, bakida hankali neh zakizo kiyi banging min k'ofa haka sannan ki shigo ki tsayamin aka without even saying salaam?"

Nailah ta tab'e baki tace, "ai amintattu kad'ai akewa sallama but not people like you, na d'auka you are a sister that will support me in any kind of situation amma sai gashi kece kik'e kokarin zama katangar karfe tsakanina da farin cikina... Lemme tell you something big sisturh, ke baki isa ki hana aurena da ya Khulayd bah domin shi nawa ne ni kad'ai, zan baki shawarar cewa kije ki nemi naki match d'in and don't dare stop me from taking what belongs to me coz if you do, it means WAR" ta k'are maganar da kumfar baki

"Woah!" Neenah tayi exclaiming, "da ache am a cowardice toh da zan tsorata da kalamanki, amma sam ba haka nake bah, Mr Omair was born to be mine and no man born of a woman will dare come between us kingane, dan kina kanwata bazai hanani competing dake bah kuma tunda k'ika ambaci WAR" tayi murmushi kafin tace "you'll have it and your big sister is never backing out in this LOVE WAR"

Nailah tayi murmushin k'arfin hali duk da zuciyarta taso ta karaya da kalamun Neenah, zata sake magana Neenah tayi saurin dakatar da its, "I've heard enough kuma maganganunki makes me sick, ki fitar min daga d'aki"

A zuciye Nailah ta fita daga d'akin sabida kome Neenah tayi mata ita ta siya don ita tazo mata d'aki. Tsaki Neenah tayi, "this little brat is getting on my nerves".

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*Sahr*_ Da gudu ta koma d'aki ta faad'a kan gado ta rike lower lip d'inta da Mr Omair ya gama kissing few seconds back, idonta a lumshe suke ta ta kasa fassara yanayin da ta tsinci kanta a ciki. Same voice dayayi calming d'inta d'azu a conference room taji yace

" _it feels nice right sweetheart?_ "

Da sauri ta mik'e tana dube-dube amma bataga kowa bah, a tsorace tace "Ya Khulayd kana bani tsoro fah, ka fito manah"

" _calm down Mami's princess, ni ba yayanki baneh, yayanki yana d'akinshi yanzu I guess_ "

Sosai ta sake tsorata don tanajin voice d'in kamar daga walls na d'akin yake fitowa "Www...waye kai toh kuma meyasa muryanka yayi kama da na Ya Khulayd?" Tana maganan bakinta sai rawa yakeyi tsabar tsoro

" _You can call me Khulayd also, don haka ki gayamin gaskiyar abunda kikeji gameda abunda ya faru d'azun_ "

Duk da a tsorace take bai hanata lumshe ido bah "It felt good gaskia duk da cewa haramun neh abunda ya Khulayd ya aikata, but zuciyata bata jin haushin hakan".

" _hu hu hh! Guess Mami's little princess is in love_ " cewar voice d'in.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*Khulayd* Yana kwance kan gadonshi ruf da ciki yana tuna moments d'insu da Sahr, lokacinda yakusa kissing d'inta a office ta runtse ido a tsorace 'she looks more beautiful', lokacinda ya sa hannunshi cikin nata a conference 'he felt that contact', a while ago daya sumbaceta 'it was awesome', bazai iya denying ba kuma, He misses her when she's not closed to him. Landline dake ajiye kan bedside drawer'nshi neh ya fara ringing, da sauri ya mik'e zuwa wurin yayi picking

"Kazo d'akina son, ina son magana da kai" yaji Mami ta fad'i haka, bayan ya ajiye wayan ya nufi d'aki Mami da sallama ya karasa ya samu guri ya zaunah

Babu alamun wasa a fuskar Mami, she seemed very serious tace, "Son a cikin Neenah da Nailah akwai wacce kake so neh? Ka fad'amin gaskiya as your Aunt"

Khulayd yad'an kalli Mami duk da baisan manufar tambayan bah ya sosa kai, "Eh Mami akwai" ya bata amsa a takaice.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*DAILY AS'AAL*❓

17- 7 children 18- Mariyatul kibd'iyya

❣❣❣ Barakallahu feekum

⚜ *19••••* Suratul fatihah(Ummul Kitaab) tana da ayoyi guda nawa?❓

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 27*

Sosai Mami taji dad'i da furucinshi, "Wace zab'inka a cikinsu toh son" ta tambayeshi very eager taji response d'inshi.

Khulayd ya lumshe idanunshi moments kawai yake gani kamar reality yayi murmushi sosai kafin yace "Like seriously Aunt wannan ba shi baneh a gabanah, all that's on my mind now is OGC, but na miki alqawari I'll inform you when its time kinji Aunt?"

Mami ta sauke ajiyar zuciya sosai tace, "its okay tunda kace haka, zan jira har lokacinda you'll be ready to talk". Khulayd ya mik'e yana fad'in "yawwa sweet Aunt dad'ina dake baki takura mutum... Pls Aunt ki turomin d'aya daga cikin girls d'innan ta gyaramin d'aki, am damn tired wallahi"

Mami tace "okay toh, bari in turo maka Na....", bai bari ta karisa kiran sunan wacce takeso ta kira ba yace "Pls Aunt, badai 'yan matan nan da sunansu ya fara da N alphabet d'innan bah, ki turo ko little sis ma tayi" yana gama fad'an haka yayi ficewarsa yabar Mami tana dariya.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_Washegari...._

As early as 7:00am Khulayd yayi shirin office cikin suit coffee-brown da white long sleeve shirt sannan yasa coffee-brown tie, yasa cover shoe same color da suit d'insh... Wow! Nasan kuna feeling guy d'innan fah LOL. Ya sauko dinning ya tarar da Sahr tana jiranshi a parlor, a gurguje ya wuce dinning yayi having breakfast, yana gamawa ya mik'e ya nufi k'ofa itama Sahr ta mik'e da sauri ta sameshi a bakin k'ofa "Ya Khulayd lemme help you with d bag" ta fad'a tana kokarin cire jakan daga kafadarshi, baiyi k'okarin hanata ba sai ma yaga ta burgeshi sosai and he can't deny d fact that he finds pleasure looking at her. Har ta gama cire jakan yana kallonta ta rataya a shoulder'nta sannan tayi gaba abunta, wani irin kallo yake yiwa bayanta as she's walking towards d car, ya wani lashe lips dinshi kafin yabi bayanta zuwa mota.

Tun a mota ta fara jin cikinta yana murd'awa, da alama period d'inta neh zaizo idan tayi la'akari da date d'in, tana so ta fad'a mishi su koma gidah don ta shirya kanta amma tsoro ya hanata yin haka, tana tsoro kar yayi mata boncy daya saba hakan yasa tak'i yin magana har suka isa office.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*Sahr-Khulayd*_

Tunda suka shiga office d'in tayi zamanta kan sofa shikuma ya wuce table d'inshi ya shiga duba files da secretary d'inshi ta ajiye tun kafin ya iso.

Tunowa da abunda yayi mata jiya yasa ta kasa d'agowa ta kalleshi gudun kar yace zai sake kissing d'inta, shiru ta zaunah kanta a k'asa ga ciwon cikinta is becoming a bit worse. Lokaci-lokaci Khulayd yake d'ago kanshi ya kalleta sai kuma ya cigaba da aikinshi.

••••••••••••••••••••••••••••••••

_An hour later…_

Khulayd ya ajiye pen dake hannunshi ya dawo da kallonshi kan Sahr da tun d'azu ta kasa d'agowa ta kalleshi, sai yaganta rike da cikinta tana cizan lower lip d'inta, ya koma baya a hankali ya jingina da kujeran "Lafiyarki kuwa?" Ya tambaya ba tare da nuna damuwa bah.

Da kyar ta iya d'ago idanunta ta kalleshi da murmushin yak'e "Ba komai fa ya Khulayd" tayi saurin rike cikinta daya murd'a kamar ta mutu "You don't seem okay" ya fad'a without taking his eyes off her, sai dai kafin ya sake cewa komai Sahr tayi saurin saukowa daga kan sofa'n ta durk'ushe a kasa "Arrrggh! Ya Khulayd cikina ciwo"

A gigice ya baro kujeranshi zuwa wurinta ya durk'usa shima yana tambayanta "Meya sami cikinki little sis, ko kinci wani abu that you are allergic to?" Ya karisa maganar tare da kai hannunshi kan cikinta yana shafawa. Jinshi a kusa da ita yasa ta shige jikinshi sosai ta k'ank'ameshi tana hawaye "Ya Khulayd zan mutu, wallahi it pains a lot" ta sake k'amashi gagam.

A kid'ime Khulayd ya sa hannunshi da nufin d'agata ya mayarta kan sofan yaji abu watery a hannunshi, a hankali ya d'ago hannun yaga jini. "Jini?" Ya fad'a yana waro ido waje disbelieving "Ba dai wannan kazantarku na mata kika bari ya tab'a hannuna bako?" Ya fad'a yana k'okarin tallabo fuskarta. Da sauri ta sake mayar da fuskanta jikinshi, bakinta na rawa tace "shhhh...shine Ya Khulayd, am sorry wallahi ba da gangan baneh"

"Shut the hell up" ya fad'a a tsawace, "don rainin hankali kinsan date d'inki yayi shine zaki bini baki shirya kank.... " bai ida maganar bah Sahr ta sake screaming "Auuucchhh ya Khulayd ciwo, pls ka taimakeni"

Tausayinta yaji ya kamashi, ya mik'e ya d'auketa kamar baby tayi saurin zagaye hannayenta kan wuyanshi a galabaice. Direct mota ya nufa da ita duk yabi ya birkice, driver na ganinsu ya mik'e da sauri ya ciro mota daga parking lot, Khulayd ya shiga da Sahr kwance a k'irjinshi zuwa hospital.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_At the hospital_

Ganin CEO'n Omair Group of Companies yasa akayi directing d'inshi to doctor, duk da yawan patients dake a wajen suna jiran ayi consulting d'insu bai hana Khulayd shiga da Sahr bah. Doctor yana duba patient yaga Khulayd ya shigo d'akin a gadarance. A fusace Dr khaleel kamar yadda na gani rubuce kan table tag d'inshi yace, "Excuse me Mr, how dare you batch into my office just like that, baka cikin hankalinka neh?"

Rai a b'ace Khulayd ya shimfid'e Sahr kan gadon office d'in Dr Khaleel ya juyo ya kalli tag dake ajiye kan table d'in kafin ya kalli Khaleel a wulakance "Khaleel ko wa kake da suna, zan maka uzurin cewa bakasan dawa kake magana bah that's y you talk like you are insane, but for your information, am Khulayd Abeed Omair the CEO at OGC, sannan kuma patient na kawo which you must attend to, idan ba so kake in sa a sauk'e lasisinka na Likita sannan in hana every damn hospital baka aiki bah.... Yanzu da kasan who I am and what am capable of doing, sai kazo ka dubamin lafiyan baby doll d'ina koh"

A sanyaye Dr Khaleel yace "am sorry sir" sannan jiki na b'ari ya isa gaban gadon da Sahr ke a shimfid'e "Make damunta?" Khaleel ya tambaya kanshi a k'asa

"Menstrual pain neh I think" Khulayd ya baci amsa a takaice. Dr khaleel ya d'auko allura ya dawo, "sauke skirt d'inki" ya fad'awa Sahr da already jikinta ya fara rawa

Khulayd yace "a nemo female doctor taji injecting d'inta" ba yanda khaleel ya iya, dole ya fita kiran the funny Dr Rukayyat.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_Some minutes later..._

Dr khaleel ya shigo, Dr Rukayyat na biye dashi a baya ya nuna mata Sahr, "wannan zaki yiwa allura" ya mik'a mata syringe d'in. Sahr na ganin Dr Rukayyat ta dosota da allura ta sake k'ankame yayanta "Wayyo Ya Khulayd kace kar suyimin allura, da zafi"

Khulayd ya fara shafa bayanta a hankali yana "Shhhh babynah calm down, bazai miki zafi bah kinji, am here so you won't feel d pain okay?"

Tayi saurin gyad'a kanta tana runtse ido, yace "just hold me tight kinji" Ta sake matseshi very tight and not willing to let him go, shima ya sake shigar da ita jikinshi yana whispering mata abu a kunne har akayi alluran bata sani bah. Haka ya sak'e d'aukanta back to the car, Dr Rukayyat ta bisu da eyes tace, "wow! So romantic".

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*Alhamdulillah, am now feeling much better and am pretty sure your heart touching prayers has contributed a lot in my recovery, thanks so very much and I love y'all*_❤❣

#TeamSahrKhulayd #OneLove❣

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 28*

Shiru tayi a jikinshi har lokacin idonta a runtse suke, gani take idan ta bud'e idon Dr Rukayyat zata sake yi mata allura. Khulayd ya d'aura lips dinshi a kanta yana cigaba da shafa bayanta a hankali har ta soma bacci, ya k'ura mata idanu yanda long eye lashes d'inta suka sauko kamar zasu tab'a mata fuska, ya lumshe ido shima a hankali ya jingina da seat d'in yana feeling wani abu a jikinshi.

_15 minutes later..._

Driver yayi horn a bakin gate, maigadi yayi saurin wangale gate d'in suka kutsa kai cikin harabar gidan saidai driver'in bai wani shiga parking lot ba don yasan definitely Khulayd zai koma office. Har kusan kofan balcony dazai sadaka da parlor driver yayi parking, a hankali Khulayd ya fito da Sahr wacce tun tuni tayi nisa cikin duniyar baccinta ya shiga cikin parlor da ita.

Mami na zauneh alone a parlor taga Khulayd ya shigo tayi saurin mik'ewa ganinshi d'auke da Sahr wacce take kamar babu rai a tattare da ita ta k'arisa wajenshi, bakinta har rawa yakeyi tace, "S....son what happened?, meya faru na ganka rike da little princess and she seemed lifeless?"

Khulayd yayi murmushi yanda yaga Mami duk tabi ta rud'e kan little princess d'inta yace, "calm down aunt, bafah komai baneh kawai ciwon cikine ya dameta a office amma na kaita asibiti kuma sun bata allura bacci takeyi, I think she'll be better when she wakes up"

Jin haka yasa Mami taji sauk'i a ranta "Oh ni Maryamu, ache kowani month sai yarinya ta fama da ciwon ciki saboda menstruation?, kai Allah ya yaye miki autar Mami.. Kawota in kaita d'aki toh" ta fad'a tana kokarin sa hannu ta karb'i Sahr, Khulayd yayi saurin yin gaba yana fad'in "No aunt, barin kaita kawai k'ar ki damu" ya nufi stairs da ita.

K'an mak'ek'en baby pink bed d'inta ya direta tare da gyara mata kwanciyarta, ya jawo blanket ya lullub'eta da sannan ya mik'e zai fita yaji ta rik'e suit d'inshi gagam idanunta a k'ulle. "Ya Khulayd pls k'arka tafi ka barni, zasu sak'e yimun allura"

Da mugun mamaki ya tsaya kallonta coz idanunta a rufe amma gashi tana pleading kada ya tafi ya barta, har da 'yar hawaye ya gani kwance kan palled face d'inta. A hankali ya k'oma ya zaunah bakin gadon yana shafa gashinta saboda already scarf d'inta ya k'unce "Shhhh baby doll gani nan, am going no where ina nan tare dakeh,just sleep my sleeping beauty barin je ko ina bah"

Itako ta rik'e riganshi gagam, Khulayd ya rik'a shafa gashinta to and fro har yaji ta sassauta rik'on da tayi mishi, hakan ya tabbatar mishi da cewa tayi baccin. Ajiyan zuciya ya sakar kafin ya lallab'a ya zame riganshi daga rik'on da tayi mishin ya sake ja mata blanket, ya duka yayi pecking d'inta a goshi kafin ya fice zuwa office.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_At the office...._

Khulayd yana zuwa kai tsaye ya wuce 5th floor don akwai meeting da ake holding, 40mins kawai sukayi a meeting d'in akayi dismissing.

Khulayd yana shiga office d'inshi ya tarar da Neenah zauneh ta wearing cow face, kallon wulakanci yayi mata kafin ya watsar ya wuce kujeranshi, yi yayi kamar baisan akwai wata living being a wurin bah ya shiga danne-danne a laptop d'insa. Sai da ta gaji don kanta ganin b'ata rai da takeyi bazai fishshe ta bah yasa tace, "Mr Omair na shigo a while ago kuma na tarar da absence d'inka and unfortunately harda model d'inmu, kuma she was supposed to be with me saboda a d'auki measurement d'in jikinta da hotunanta saboda za'a fara producing items a factory so its high time ace an fara aiki da new miss OGC"

Duk maganar da Neenah takeyi Khulayd bai ko d'ago kai ya kalleta bah sai da ta ida maganarta yace, "na fitah da ita neh zuwa asibiti, ko kina da problem da haka?"

"Barin ce inada problem bah sir, but I have every right to know her whereabouts tunda a k'arkashin department d'ina takeh" cewar Neenah.

Khulayd bai ma san tana yi bah ya duk'ufa aikinshi, zata sake magana yayi saurin d'agowa yace "Mss Mukhtar any more word from you means firing u frm OGC and you'll b out forever, ban damu da cewa a k'arkashin department d'inki take bah all I know is am the boss here and no one else... Ki fitar min daga office coz your presence irritates me". A sanyaye Neenah ta fita zuciyarta na raya mata abubuwa dayawa akan Khulayd da Sahr.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_*5:30pm*_

Khulayd na zauneh a office d'inshi yayi saurin tashi kamar an tsireshi ya dauki suit d'inshi da jakar laptop ya fice, tun d'azun mind d'inshi na wurin Sahr dake gida, haka kawai yakeso yasan halinda take ciki tun bayan da yakaita gidah.

Yana sa kafarshi cikin parlor yayi dai-dai da bud'e idon Sahr, a hankali take bud'e idanunta tana k'okarin tuno abunda ya faru d'azun "Ya Khulayd...." Ta fad'a a cikin sanyin murya tana dafe kanta sai kuma hawaye ya fara bin kuncinta, in a crying voice tace "Ya Khulayd kace fah bazaka tafi ka barni, kace kana tare dani but why am I not feeling your presence?" Idanunta suka cigaba da zubar kwallah.

Khulayd ya haura stairs zai wuce d'akinshi sai ya samu kanshi da kallon balcony'n d'akin Sahr, tsayawa yayi yana kallon balcony'n na wani lokaci kafin yayi deciding yaje ya dubata kawai saboda no lies, he missed looking at her pretty innocent face.

Khulayd ya kai hannunshi kan k'ofar kenan Neenah ma ta d'aura nata, da sauri Khulayd ya janye hannunshi yana hararanta a wulakance. Neenah bata kulashi bah ta tura kofan ta shiga, shikam har ya juya zai fasa shiga sai kuma ya sake juyowa ya murd'a k'ofan ya shiga.

Jin an tab'a k'ofa yasa both Neenah da Sahr juyowa suna kallonshi, murmushi ya kub'uce wa Sahr wanda batasan dalili bah, haka Khulayd ya samu kanshi da mayar mata da martanin murmushinta, Neenah ta kalli Sahr dake kallon direction na Khulayd with a smiling face and ta sake turning to Khulayd taga reaction nashi but surprisingly ta ganshi with a smiling face also.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull