Kenza eBookz

Sahr khulaiyd complete - Chapter 8

Sahr khulaiyd complete - Chapter 8

Sahr khulaiyd complete Chapter 8: Sahr khulaiyd complete Chapter 8. Khulayd yana kwance jikin Mami a mota taga ya dafe kuncinshi sosai but still idanunshi…

4,434 words

Khulayd yana kwance jikin Mami a mota taga ya dafe kuncinshi sosai but still idanunshi a rufe suke and not because ya farka neh but because he felt the slap da aka yiwa Sahr. Da mamaki Mami take kallonshi don babu alamar daya nuna cewa ya gaining consciousness har suka isa hospital d'in aka karb'eshi without wasting time duba da matsayinshi don bashi taimakon gaggawa.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_Two hours later..._ A hankali Khulayd ya fara bud'e idonshi yana ganin abu dishi-dishi har ya gama bud'esu ya sauke kan Mami dake zauneh beside him, ya sake kai dubanshi kan Nailah tana zauneh kan kujerah sannan to Neenah who was just standing idanunta a lumshe, then back to Mami again. Cikin dashashshiyar murya yace "Aunt!" Mami tayi saurin juyowa tana kallonshi da kod'ad'd'un idanunta da suka rine don kuka, gabad'aya muryanta ya tafi da kyar ta iya cewa "Yes son, har ka tashi?" Ta tambaya tana shafa gashin kanshi to and fro.

Gyad'a mata kai kawai yayi without responding sannan a hankali ya fara recalling abunda ya faru hours back. Hawaye masu zafi suka fara racing a both side of his face "Aunt is it true they've taken her away or was I dreaming?" Ya tambayi Mami yana hawaye har bakinshi na rawa Mami tayi saurin toshe bakinta da hannuwanta don kukan daya kufce mata ta shiga nodding mishi kanta kawai, sosai hawayen Khulayd ya tsananta yana runtse ido "No aunt, this can't be happening, meyasa sai a irin wannan lokacin haka zata faru why?" Ya rik'o hannun Mami a cikin nashi ya matse gagam "Aunt please do something, I just can't do without my baby doll, bazan iya rayuwa babu ita bah wallahi" Ya d'aura hanun Mami saitin zuciyarshi yace "Aunt kiji bugun zuciyata, zai iya fashewa any moment if I don't get to feel her presence around me" ya d'auke kanshi da barin kallon Mami yana çigaba da hawaye.

Kallon rashin fahimtar inda kalamansa suka dosa Mami take yiwa Khulayd sannan ta juya tana yiwa Nailah da Neenah kallon 'can someone tell me what's going on here', Neenah takaici neh ya hanata amsa Mami, ji takeyi kamar taje ta shak'e sahr ta mutu ko zata samu peace of mind. Nailah ta dubi Mami tace "Mami don't u get where his words are heading to?, they re in LOVE"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

#TeamSahrKhulayd Shout out to y'all❤

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 39*

"Ya salaam" Mami ta furta tare da dafe kanta sosai, a hankali ta d'ago kai tana kallon Nailah da tayi mata responding tace "Duk abubuwan nan yana faruwa a gidah, how come I've never get to know about it SAHR-KHULAYD in love?" Ta sake fad'a disbelievingly. Nailah ta d'an tab'e bakinta ta d'aga kafad'arta "Momma I really dunno how it happened, ni dai nasan soyayya sukeyi and they so much love each other" Mami zata sakeyin magana Neenah tayi interfering

"Kai Nailah ashe dai you re such a great liar huh?, and who the hell told you cewa soyayya sukeyi?, idan ma reaction na Mr Omair kika gani yanzu it isn't enough evidence da zakice they re in love... How could u say something you know nothing about" ta karashe maganar tana hararan Nailah kamar idanunta zasu fad'o kasa Nailah tayi murmushi domin tasan inda kalaman Addarta suka dosa, bata so neh Mami tasan labarin soyayyan Sahr da Khulayd, a kufule tace "Am sorry big sisturh, but you and I both know this is d truth, ke kika fara fad'amin maganan and after that nayi confirming cewa hakan neh sai dai idan selfish interest d'inki will keep you away from speaking d truth" itama tayi maganar tana hararan Neenah dake tsaye tana faman huci kamar wata zakanya.

"Stop it you both" Mami ta fad'a with tears rolling down her cheeks, "hasbunal lahu wa ni'imal wakeel" kawai ta iya furtawa saidai kafin takai ga sake furta wani abu Dr ya turo kofar d'akin ya shigo, bai ce dasu komai bah ya wuce kai tsaye wurin gadon da Khulayd ke a kwance yayi masa allurah sannan yad'anyi rubutu cikin file dake hannunshi. A hankali ya sauke glass na idonshi yana kallon Mami yace "I need to speak with u in my office ma'am" Gyada mishi kai kawai Mami ta iya yi yayi ficewarsa, Mami ta sauke ajiyar zuciya ta mike a sanyaye tabi bayanshi tabar Neenah da Nailah a d'akin suna ta aikawa juna sakon harara.

Da sauri Neenah ta karisa bakin gadon wearing a pity face "Mr Omair meya faru haka?" Ta tambaya tana kokarin shafa gashin kanshi daya hargitse Khulayd ya juyo da pale face d'inshi yana mata mugun kallo da red eyes d'inshi yace "Don't dare touch me with those filthy hands of yours, ki fitar min anan don na tsani ganinki" a tsawace yayi maganar wanda yasa Neenah matsawa baya da sauri, a sanyaye ta d'ago ido tana kallon Nailah taga itad'in ma kallonta takeyi tana murmushi, idonsu na had'uwa Nailah tayi mata gwalo.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *At the doctor's office*

Dr Khaleel ya zare glass d'in idonshi gabad'aya ya ajiye akan table dake gabanshi yana kallon Mami who seems not in her senses yace "Ma'am, sakamakon binciken danayi akan patient nawa ya nunah cewar he heard of something daya mugun d'aga mishi hankali and idan har ba wani news akasin hakan ya sake ji bah, am afraid to say bazai sake tashi daga sick bed d'innan bah coz what he heard is about to damage the whole of his brain, and its d brain that give command to almost all d body parts"

Mami tayi saurin toshe bakinta da hannu saboda kukan daya kwace mata, sosai take kuka kafin daga bisani tace "Dr toh ya zanyi?, wacce yaji magana akanta has been kidnapped by some unknown, shine silar shigan shi wannan condition d'in coz she's d love of his life and my daughter" ta kifa kanta saman table d'in Dr Khaleel tana kuka sosai, mafita kawai take nema sannan da rashin lafiyar Khulayd zata ji koh da kidnapping Sahr da akayi,,, its just too much.

Da sauri Mami ta mik'e kamar an mintsileta ta fita daga office d'in zuwa d'akin da akayi admitting Khulayd, ta wuce tayi zaman dirshan a k'asa tacigaba da kukah, Khulayd ya bita da ido kawai coz he can't talk nor move from where he is.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Cikin muryan kuka tace "d'ayanku ta kiramin your uncle Abeed yanzun please, its urgent" Duk suka kalleta da rashin fahimta coz har yanzu they dunno what's going on. Nailah ce tayi karfin halin matsowa kusa da Mami ta tsugunna tare da dafata tace "Mamina what's the reason behind this tears and meyasa kikeso akira miki uncle Abeed? Nifa kaina a d'aure tun zuwanmu asibitin nan" Mami ta d'ago da idanunta da suka kankance tace "Nailah your kid sister was kidnapped, sun d'aukemin little princess d'ina Nailah, They took away my son's life" Ba Nailah bah har Neenah saida furucin Mami ya bugeta, cikin zare ido da tsananin firgici Nailah tace "Kidnap??? Inna lillahi Wa inna ilaihi raji'unn" ta dafe kanta.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Mami ta sassautah kukanta tace "Dole uncle d'inku yabar Germany ya dawo Nigeria to take care of things, barin iya ni kad'ai bah dole I need his help.. Ku kiramin shi please" A sanyaye Nailah ta ciro wayarta daga purse ta fara neman contact d'in Mr Abeed Omair.

Neenah kam kusan bushewa tayi a wajen don take tsoro ya kamata har jikinta na rawa, she knows her uncle so very well saboda he's very tough, tasan idan yazo he won't take it lightly until he bring the kidnappers to law, sannan tasan kashinta zai bushe if he finds out cewa da hannunta dumu dumu a ciki.

"M....mami bbbbb barin je gidah in kawo abinci and other stuffs da za'a buk'ata" cewar Neenah bata jirah amsan Mami bah ta fice da sauri har tana tuntub'e.. A gefen titi Neenah tayi parking car d'inta ta ciro wayarta ta kira Barr Zayyad, bugu biyu ya d'aga tare da fad'in

" _I was waiting for your call tun d'azun, little sis d'inki tana hanunah_ "

Neenah taja tsaki tace "Na sani Barr , yanzun dai bamuda tym saboda akwai matsala, let's just go for PLAN "B" "

Barr Zayyad yace " _am all ears and ready to do anything so I can have her_ "

Neenah tayi shu'umin murmushi tace "RAPE HER!"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*Daily Questions*❓

**** Menene sunan mahaifan Annabi Musa (A.S)?

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

#TeamSahrKhulayd❤

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 40*

" _Rape?_" Barr Zayyad ya maimaita tare da tand'e lips dinshi both. Neenah ta sake jan tsaki ta wani had'e fuskarta tace "You heard me right barrister, y do I have to repeat myself, nidai do what I asked u to saboda akwai matsala babba"

Barr Zayyad yace " _Wow! U surprised me miss Mukhtar, da gani zan sha zuma coz ita yarinya ce karama sharaf, its gonna be fun!_ " Yayi exclaiming yana murmushi

"Barr meyasa kakeson kawo shirme ne duk lokacinda ake magana serious, am telling you akwai babban matsala and you are telling me its gonna be fun?, tho for your information, Mr Abeed Omair is coming to Nigeria soon and I guess I don't have to tell you what he's capable of doing... Karka ruguzamin plan Barr, inason ka kwace budurcinta ta karfi and I want to hear her scream while she's loosing her pride, have no mercy on her saboda ta karb'e abunda ya kamata ya zama nawa" bata jira response d'inshi bah tayi hanging up tana dariyar mugunta "Mr Omair zanga reaction d'inka when you'll find out cewa Sahr ba cikakkiyar budurwa baceh" Tayi kicking motarta ta tafi.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

_Washegari..._ *9:00pm* na dare, Barr Zayyad ya turo kofar da Sahr take ajiye ya kutsa kai ciki with full confidence, chan kusurwar gado ya hangota ta had'a kai da gwiwa tana kuka daya zame mata jiki. Har ya karaso inda take bata sani bah sai ji kawai tayi ya tab'ata, a razane da d'ago da brown creamy eyes d'inta da suka kumbura suka sauya color zuwa red ta d'aura akan fuskarshi, kuka ta sake fashewa da bata bari ya furta komai ba tace

"I know this face, wallahi na sanka. Kaine lawyer'n OGC da hubbyna ya k'iraka nayi signing papers daga court"

Barr Zayyad yayi murmushi tare da clapping hands d'inshi "Bravo alaiki 'yan mata, brain d'inki na ja da alama sai dai dis isn't d good time ki nunah kin sanni" cikin sheshshekar kuka Sahr tace "Toh me nayi maka?, a iya sanina that day was d first day I saw u, me nayi da zaka rabani da Maminah da beloved sisters d'inah?, me nayi zaka rabani da hubbynah?" Ta sake fashe miki da wani kukan.

"Calm down baby girl" cewar Barr Zayyad, "quest d'ina shine inyi raping d'inki with no mercy but duba da irin kankantar shekarunki yasa nake pitying d'inki if only zaki bani had'in kai" Zaro ido waje Sahr tayi kamar zasu fad'o kasa da tsoro fal zuciyarta tace "Rape fa kace barrister?" Yayi nodding kanshi yana kallonta directly in the eye, hakan yasa itama ta tsaida idonta kyam cikin nashi cikin matsanancin kuka tace, "Waye yakeson ganin an kwacemin budurci na?, waye yakeson rabani da pride d'ina? What have I done to deserve this, what" ta sake fashewa da kuka sosai kamar ranta zai fita..

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Deep breathe Barr Zayyad yayi taking yana kallon yanda take kuka kamar ranta zai fita "well I dunno ta inda zan fara answering miki wad'annan questions d'in bah, all I know is zuciyata ta riga ta kwad'aitu da yin hakan and it seems zakiyi sugar don gaki yarinya karama shaf, abu d'aya zan iya yimiki shine ki bani had'in kai and I promise you'll enjoy it as much as I'll do. Am telling you this because no one can stop me from doing what I intend to,,, zab'in na gareki baby girl"

"Please barrister ka rufamin asiri kar kayi abunda zuciyarka yake raya maka, kasani what you are about to do haramun neh sannan kana d'aura wa kanka wani babban laifi neh coz rape case ba karamin abu baneh and I believe kasan haka as a lawyer, please have pity on me".

"Ki daina b'ata yawun bakinki 'yan mata, you in person kina k'ara kwad'aitamin kanki... Look at those wet lips of yours, am eager to taste 'em. This shiny and soft skin makes me want to touch u all over, its either ki yarda in biki a hankali koh in miki da karfi.

Duk da tsananin tsoron da takeji bai hanata maida mishi martani bah "Barr kar kaga ina pleading ka d'auka tsoro nakeyi, babu koda d'igon tsoro a cikin zuciyata because nayi imanin cewa Allah yana tare dani kuma zai karemin martaba ta da daraja tah. Bazai tab'a bari ka kwace budurci nah ta kazamin hanya bah" duk da hawayen da yake kwarara a idanunta bai hanata murmushi bah "My pride only belongs to Ya Khulayd, shi kad'ai zan had'a jiki da shimfida willingly dashi. All my life ina kare martaba tah for him, he is the only one that has d right over it and don't think a stupid person as u re zai iya kwacewa" ta kare maganar tare da spitting mishi yawu a fuska. Baiyi aune bah ya wanke mata fuska da very dirty slap, ya turata kan gado yayo kanta gadan-gadan. Bedside lamp tasa hannunta ta d'auka ta dage da iya karfinta ta kwad'a mishi a kai har saida ya fara bleeding.

Barr ya ture bedside lamp d'in tare da kai mata wani marin, ya danneta har numfashinta na shak'ewa, yasa hannunshi ya yaga rigan jikinta gabad'aya kirjinta suka bayyana ta shiga kare kanta. Dogon trouser dake jikinshi ya zare ya kwanta a kanta yana kokarin aiwatar da mugun nufin shi

"Ya Allah, please don't allow him take away my pride, Ya Allah idan har na kare kaina da budurci nah saboda kai da kuma mijin da zai aureni ka kawomin d'auki" Sahr ta fad'a tana runtse ido in tears.

Saura kiris Barr Zayyad ya kai ga cimma burinshi akan Sahr amma sai me"

"Wayam! Yaji babu manhood d'inshi.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *#TeamSAHR*👌🏻

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 41*

A rikice ya tashi daga samanta yana kara lalubawa amma babu, ya ware idonshi sosai yana gani kamar a mafarki yake faruwa

"How will my manhood suddenly disappear just because I wanted to rape her?" Ya tambayi kanshi very surprised and totally speechless. Da sauri ya d'ago kanshi ya kura mata idanu in short of words, yama rasa kalma d'aya dazai furta mata

Jin ya mike daga kanta yasa Sahr bud'e idanunta a hankali ta ganshi tsaye ya kafeta da idanu, da sauri ta sadda kanta kasa taja bed sheet dake shimfid'e kan gadon tana kare jikinta dashi ta sake fashewa da kuka.

"Sorcery?" Barr Zayyad ya fad'a har yanzu disbelieving what just happened "Dama you were a sorceress ne ban sani bah, meyasa hakan zai faru don kawai naso yi miki fyad'e?, 'yan mata nawa akayi raping out there amma hakan bai faru dasu bah sai akan ki, tell me you b*tch what have u done to me" ya kare maganar angrily amma akwai tsoro a tattare dashi kuma da an ganshi ansan cewa he's totally out of his mind.

Sahr ta wurga mishi harara duk da kukan da takeyi tace "Allah bazai tab'a bari ka aikata mugun nufinka akaina bah and don't dare compare me to a sorceress don da Allah na dogara kuma I believe he's d one that will protect and rescue me from all evil and doers like you... Babu shakka Allah yanaso ya nuna maka ikonshi da iyakarka neh, yanzu da kaga ishara I guess you'll believe me when I said "my pride only belongs to YA KHULAYD, and no man born of a woman will dare take it away" ta kare maganar tana murmushi a ranta kuma tana godewa Allah daya kareta daga sharrin barrister. Jiki a sanyaye Barr Zayyad ya duka ya d'auki dogon trouser'nshi dake yashe a kasa ya nufi kofa, har ya bud'e zai fita sai kuma ya sake juyowa ya kalli Sahr "Wallahi barin tab'a barinki bah kuma pride da kike tak'ama dashi sai na k'wace shi kota halin k'ak'a... One more thing, Bring back my manh**d" yana kaiwa nan ya fice daga d'akin.

Wani dogon ajiyan zuciya Sahr ta sauke kamar wacce tayi wasan tsere, ta d'aga hannunta sama tace "Thank you Allah!" Ta sauke hannunta wasu hot tears suka fara zarya akan fuskarta

"Ya Khulayd am missing you, your face, your smile, your care, your touch, your love.. Gosh! Am missing everything about you, yaushe zan ganka neh yayana barin iya rayuwa a duniyar da babu kai bah, ina bukatarka yanzu fiye da kowani lokaci. Am feeling something bad is happening to you, but koma menene fight it for d sake of our love coz am here doing dsam" ta sake bursting into tears.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Parlor Barr Zayyad ya koma ya zaunah kan sofa ya dafe kanshi yana zufah, gabad'aya hankalinshi baya jikinshi idan ya tuna abunda ya faru minutes back, a hankali ya kai hannunshi manhood place d'inshi a tsorace, ga mamaki sai yaji akwai. Wani wawan ajiyan zuciya ya sake yana jinjina lamarin

" _dama ina ya tafi?_ " ya tambaya a cikin zuciyarshi, other part of his heart yace " _maybe abunda ta fad'a gaskia neh, u don't deserve her pride_ "

"Inaaah!" Cewar barrister Zayyad, "sai na aiwatar da kudurina tunda na riga na kwad'aitu dashi" Wayarshi dake aljihun dogon wandonshi ya fara ringing, a sanyaye ya ciro wayan yana kallon screen d'in yaga "Mrs Mukhtar" kamar yadda yayi saving contact d'in Neenah, yaja tsaki coz he isn't in the mood to pick her call.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*Neenah*

"Pick the God damn phone barrister" ta fad'a a fusace, ta sake dialling for d third time amma still baya d'agawa. Cilla wayar tayi har saida ya bugu da saman gadonta taja wani dogon tsaki ta dafe kanta, a fili tace

"Barrister kar ka ruguzamin shiri na, don't try ma patience"

Karar bud'e kofarta yasa ta kai dubanta direction d'in kofan, Nailah ta gani tsaye a kusa da kofan bayan ta rufe, ta hard'e hannayenta a kirji tana kallonta. Da sauri Neenah ta d'auke kanta da barin kallon Nailah tana kokarin b'oye damuwar dake kwance karara akan fuskarta. Saida Nailah tayi murmushi kafin tace

"Where is Sahr?"

Dummm! Zuciyar Neenah ya buga, a tsorace ta juyo tana kallon Nailah dake tsaye haryanzu a bakin kofa, da kyar tayi gathering courage tace "Bbbb..ban fahimceki bah Nailah, what sort of a silly question is this? Ko bakiji cewa kidnapping d'inta akayi bah?"

"Naji manah Adda Neenah, shiyasa nake tambayanki and I demand an answer" cewar Nailah.

"Nailah have you gone out of your mind, how dare you ask me this?, bakida hankali neh ko kin fara shan drugs neh?" Neenah ta fad'a angrily har muryanta yana sarkewa

Nailah tace "lafiyata kalao, idan har barin manta bah kince zaki iya yin komai akan duk wanda ya tsaya kan hanyarki da Ya Khulayd, maybe zaki iya sawa ayi kidnapping kid sister coz she's d one he chooses... Na sanki big sister, u re selfish and heartless kuma kamar yanda kika fad'a nasan zaki aikata. Now answer me, ina Sahr"

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

A fusace Neenah ta mik'e ta isa gaban Nailah tare da wanke mata fuska da mari

"Yes I admit, inason Mr Omair more than my own self kuma zan iya yin komai akanshi, but stupidity da selfish interest d'ina bazai bari inyi kidnapping my own blood sister ta bah" ta fashe da kuka sosai tace "How could u think I will do that Nailah, why??" Ta sake k'ara kukanta. Nailah ta dafe kuncinta tana murmushi tace "I just hope u re saying d truth Adda Neenah, kuma ki tashi mu koma hospital saboda mun bar Mami alone" ta juya tare da rufe mata kofan da k'arfi "bammmm!".

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Mik'ewa tayi da sauri ta nufi gadonta ta d'auko phone d'inta data cillar d'azu ta sake trying number'n barrister but still baya picking, hakan yasa tayi texting d'inshi

" _Barr akwai bukatan muyi magana, Nailah is starting to get suspicious of me_ " sai data tabbata ya tafi ta sake yin wurgi da wayan ta kwanta rigingine tare da jan tsaki

"This Nailah is getting on my nerves" ta fad'a.

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ #TeamSahrKhulayd❤

© *SEEMBY LUFF*😘

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ *SAHR-KHULAYD* ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ By *Seemby luff*😘 *PAGE 42*

*To my beloved FANS, wannan shine complete page 42 and ina baku hakurin rashin posting days back..Shout out to all of yhu out there, thanks for d love and support, SEEMBY LUFF loves you guys a whole lot much*❤❤❤❤❤

"pls son ka fad'i wani abu manah, tun jiya ka kasa furta komai sai bin mu kawai kakeyi da kallo gashi bakaso kaci komai, har yaushe zaka kasance a haka son?, pls eat something" cewar Mami ta kare maganar tana hawaye, ita mamaki mah abun yake bata yanda Khulayd keson little princess d'inta har haka. Kallonta kawai Khulayd keyi hawaye yana bin kuncinshi amma baya iya koda moving hannunshi neh, da Mami ta lura lips d'inshi na motsi tayi saurin matso da kunnenta kusa da bakinshi saboda maganarshi bai fita

"Aunt, is my baby doll back?, I feel like I'll die soon enough idan har ba'a sameta bah" ya fad'a in a very low and slow voice, ya kurawa Mami idanu yana jiran response d'inta. Da sauri Mami ta toshe bakinta da hannu ta shiga girgiza mishi kai amma takasa furta komai, daga karshe ma ta mik'e ta fice daga d'akin zuwa waje ta zube nan bakin kofa tana rusar kuka, she can't stand seeing Khulayd in such condition but babu yanda ta iya, Mr Abeed Omair shine only hope d'inta yanzu wanda tasan cewa idanya dawo he'll do anything in his power ya samo mata little princess d'inta.

Da gudu Nailah ta fito daga motar bayan tayi parking a parking lot, ko damuwa da rufe motar batayi ba ta fito da gudu ta nufo Mami ganinta durkushe kofar d'akin tana kuka, har tana tuntub'e takaraso wurin Mami ta durkusa tana tambayarta maiya faru

"Mami Lafia?, meya faru kika fito waje kina kuka haka, has anything happened to Ya Khulayd?" ta tambaya zuciyarta na bugawa.

"Nailah meyasa barinyi kuka bah, anyi kidnapping little princess d'inta and now my son is dying slowly inside saboda rashinta a kusa dashi,, tell me Nailah me zanyi in ba kuka bah" ta kare maganar tana sharar kwallah Nailah tace "Mami kuka ba shine bah, addu'a kawai ya kamata kiyi Allah ya bayyana kid sister cikin koshin Lafia kuma Allah ya bawa Ya Khulayd saukin abunda ke damunshi, we all missed our baby sister" itama tayi bursting into tears, a hankali ta janyo Mami zuwa jikinta ta rungumeta tana shafa bayanta a hankali a yayinda hawayenta ke sauka a bayan Mami'n, itamaMami'n hawayenta na sauka a kafad'an Nailah, sukayi shuru both babu abunda ke tashi sai sheshshekar kukansu, sunkai five minutes a haka sannan Neenah tayi breaking hug d'in tace

"let's go inside" ta taimaka wa Mami ta mik'e suka shiga ciki.••••••••••••••••••••••

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Neenah ahankali tasa hannunta ta goge hawayen daya gangaro kan kuncinta, tana kallon Mami da Nailah har suka shige cikin d'akin, a hankali ta sauke ajiyar zuciya tace "Am so sorry momma, ni ce silar faruwar komai but I hope y'all re going to forgive me when you learned d truth, I did it for love. Inason Mr Omair sosai hakan yasa zan iya yin komai wa duk wanda ya tsaya a hanyar soyayyata dashi even if it means I'll have to kill someone" Tayi shiru na kusan minti biyar tukunna tace "Kid sis Sahr, I hope zaki yafemin duk abunda nayi miki, nasan zaki fahimci halin da nake ciki da kuma dalilin da yasa na aikata hakan, kuma nasan zaki fahimci cewa ni ce na cancanci rayuwa da Mr Omair ba ke bah" Ta sake goge hawayen daya gangaro kan fuskarta sannan ta fita daga motar tare da locking d'inshi coz Nailah ta bari unlocked..

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

Slowly Nailah ta karisa bakin gadon da Khulayd ke kwance akai, zatayi magana kuka yazo mata tayi saurin juyar da fuskanta gefe ta fashe da kukan. Kusan 10 good minutes ta d'auka tana rusar kuka tukunna ta shiga goge fuskarta ta kalato murmushin yake ta juyo tana kallon Khulayd, hawaye ta gani yana bin fuskarshi kuma yana kallonta but couldn't say a word. A hankali ta duka tace "Ya Khulayd nasan kana jina duk da bazakayi magana bah, nasan zuciyarka na tare da Sahr and deep inside of you nasan you want to be with her every second of your life, amma hakan bazai yiwu bah har sai ka tashi kayi fad'a kan abunda kakeso, u need to fight for your love, nasan duk inda kid sister take she's doing dsam, kai namiji neh kuma kai yakamata ka bata kwarin guiwa a duk inda take, ka tashi ka nuna wa makiyanku cewa soyayyarku ta wuce inda suke tunani" Ta d'an dafa kafad'arshi tana gyad'a mishi kai "You can do this Ya Khulayd" ta fad'a. A hankali shima ya gyad'a mata kai ya d'anyi murmushi.

Neenah dake tsaye daga bakin kofa ta wurga wa bayan Nailah kallo dajin furucinta, a zuciyarta tace "Na gommace ka kasance akan sick bed d'innan than to be with another woman Mr Omair, kai nawa neh...

⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜

*10:02pm* Neenah na zauneh a parlor bayan ta bar Mami da Nailah a hospital, wayarta dake ajiye a gefenta ya fara ringing, har ya katse batayi picking bah ya sake fara ringing for d second time. Tsaki taja tukunna tasa hannu ta d'auka ta kallon screen d'in wayan a wulakance amma ganin Barr Zayyad ne ke kira yasa tayi picking without hesitating

"Haba Barr, ina kabar phone d'inka inata kira ka wani manna min hauka?, kasan how much raping that little brat means to me kuwa, nace maka inaso inji ihunta alokacinda kake kwace budurcinta don in tabbatar da rad'ad'in da takeji amma me kayi huh? Do u know what it feels to be ignored?, karka d'aukeni mara hankali manah barrister" cewar Neenah tana maganar a fusace.

Ta d'ayan b'angaren sai da Barr Zayyad yayi murmushin takaici yace "Kodai ke kika maidani mahaukaci bah miss Mukhtar, you never told me your sister is a witch, ashe all this time kina fooling d'ina neh?, kinaso in cika miki burinki nikuma in tashi a tutar babu koh" Yad'an nisa kafin ya cigaba "Baki tab'a sanin the true Barr Zayyad bane amma zaki sani bayan na tona miki asiri"

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull