Kenza eBookz

Triplets book 3 complete By teema princess - Chapter 101

Triplets book 3 complete By teema princess - Chapter 101

Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 101: Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 101. Ganinsa yasa a sukwane ta kwanta tare da…

3,326 words

Ganinsa yasa a sukwane ta kwanta tare da jawo bargo ta rufe har kanta gabaɗaya, wai ita a dole ta ji kunya, sai murmushi take yi ita kaɗai a cikin bargon. Karisowa cikin bedroom ɗin ya yi tare da nufar bed ɗin. Hayewa ya yi ya kwanta tare da jan bargon shi ma ya shiga, sannan ya karɓa wayar tata ya kashe ta yana yi mata faɗa a kan kunna waka bayan ta san barci zasu yi, hakuri ta bashi tare da yi mishi alkawarin ba zata sake jin waka da daddare ba, sumbatar kumatunta ya yi yana jawota jikinsa ya lumshe idanunsa, ba jimawa barci ya yi awon gaba da su bakiɗaya.. ASUBA TA GARI.

Washegari da safe, da misalin karfe 10 na safe ta farka daga barcin safenta, miƙewa ta yi ta nufi toilet. Kamar kullum baya cikin bedroom ɗin, wanka ta yi tare da fitowa ta shirya cikin wasu tsadaddun riga da wando, shi ma ɗaya daga cikin kayan da Josephine ta saya mata ne, ta yi kyau sosai, ta gyara gashin kanta a in da ta sake shi har gadon bayanta, gyara musu ɗakin ta yi fes, duk da cewa babu wani datti, amma saboda tsanin halin mijin nata da mugun son tsabta baya son datti, sai ya zama duk bayan ƴan awanni sai ta sake goge ɗakin ta gyara ko'ina ta kara musu air freshener, yana ɗaya daga cikin abin da yasa yake kara sonta, saboda tsabtarta.

Zama ta yi saman sofa tare da ɗauko wayarta tana ƙoƙarin kiran number Areef dan ta tambaye shi kyautar me zata ce Lion ya yi mata a zanen nata. Kamar daga sama ta ji an kwace wayar, ko bata ɗaga kai ba ta san shi ne. Ganin Areef take kira yasa ya kara ɗaure fuska yana ce mata a kan me zata kira Areef da safen nan? Bata yi mamaki ba dan jiya ma ya hanata kiran daddy da safe, ya ce ta bari sai da rana kada ta takurawa mutane da kira wata kila suna barci, sai dai fa tana son yin magana da Jehan sosai. Turo bakin nan nata ta yi kamar zata yi kuka.

Kusa da ita ya zauna yana faɗin ta kawo musu breakfast su yi dan jirginsu ya kusa shiga Russia, dan haka ta shirya, turo bakin nan ta kara yi tare da miƙewa ta nufi wajen table ɗin, abincin ta dauko musu, yau tana tsantsar ji da rigima ba kaɗan ba. A gabansa ta ajiye abincin tare da fara zuba mishi a plate. Sanyayyar muryarsa ne ya daki dodan kunnenta a in da yake tambayarta me yake damunta?. Da yake rigima take ji da shi yau sai ta miƙe da sauri da nufin ta bar wajen tana wani matsu fuska.

Cikin sauri ya riƙo hannunta tare da jawota ta faɗa saman faffaɗar kirjinsa, wani irin yarrr suka ji su dukkansu biyu tamkar basu taɓa taɓa jikin juna ba. Zubawa face nata waƴan nan dara daran idanun nasa masu rikitarwar ya yi, yana kallon yadda take turo ɗan bakin nan nata, ba ƙaramin kyau lallausan lips ɗin nata suka yi mashi ba yau, har wani irin tsuma jikinsa yake yi ganin lips ɗin tata da ya yi.

Can kasar maƙoshinsa ya ce "Me yake damunki?". Kasa ta yi da kanta tare da shigewa jikin nasa sosai. Yin hakan da ta yi ba ƙaramin kara rikita shi ta yi ba, wani irin yanayi ya tsinci kansa a ciki.

Da kyar ya iya sako hannunsa ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna, runtse idanunta ta yi dan har gobe tsoron ganin cikin kwayar dara daran blue eyes ɗin nan nasa take yi.

Ya ɗan ɗauki mintuna yana kallon face nata kafin ya tsinci kansa da matso da nasa face ɗin izuwa saman tata. Jin hakan na face nasa a saman tata ba ƙaramin shiga cikin yanayi ta yi ba, wanda kuma hakan yasa ta waro idanuwanta waje, karaf sai cikin nasa idanun, domin kuwa fuskokinsu a haɗe yana kallon idanun nata.

Da sauri ta mayar ta runtsesu tare da kankame shi, saboda wani azababben bugu da zuciyarta yake yi, yanayin da ta gan shi a ciki yau fa gaskiya ya ɗan razanata, idanun nan nasa sun rikiɗe sun yi jawur sosai yau. Sai bugu kirjinta yake yi, kuma babu halin ta sanya hannu ta dafe kirjin nata, sakamakon tana kwance a jikinsa, kuma ya rankwafo kanta, shiyasa kawai ta kankame shi ko zata samu sauƙin abin da take ji.

Hannu ya sanya slowly ya ɗan shafi lips ɗin nata, har lokacin kuma face nasa yana nan daf da tata, sai ingiza shi zuciyarsa take yi akan lallai ya yi kissing na breast nata da suka ciko fam yana kallon tudunsu ta saman wuyar rigarta, idan fa bai yi kissing nasu ba, ba shi ba kwanciyar hankali, domin kuwa ba abin da wannan zuciya tasa take so a yanzu sama da hakan.

Ya ɗauki tsawon mintuna 10 a haka kafin daga bisani slowly ya kai lallausan laɓɓansa saman tata da nufin sumbata.

Lokacin da lips ɗin nasa suka sauƙa a saman tata, wani irin kankame shi ta yi da karfi wanda hakan kuma ta yi sanadiyar kara ingiza zuciyarsa ta yadda ya capko lips nata na kasa ya fara sha babu kama hannun yaro. Daga ita har shi yau wani irin bakon yanayi suke ji a jikinsu, dukkansu ji suke yi tamkar basu taɓa taɓa jikin juna ba, musamman ma ita da ta gama period jiya, abin sai ya yi mata wani iri, tana jin sauyi sosai a tattare da ita wanda bata taɓa ji ba.

Wani irin laushi mai shegen daɗi Allah ya zubawa lips nasa, kamar fure hakan suke, shi ma kuma a nashi ɓangaren wani irin bala'in daɗin da bai taɓa jin makamancin shi ba yau ya ji a tattare da lips ɗin tata duk da yana kissing nata a baya, amma yau sai ya ji komai daban tamkar yau ya fara.

A zafafe ya matseta a jikinsa tare da cigaba da kissing nata da zafa zafansa dan yanzu ya dai'na yi a hankali.

Bata san time da ta damko ɓul ɓul ɗin breast nasa ba, saboda shiga wani irin yanayi mara misaltuwa da tayi, baiwar Allah ta yi period ita ma duk wasu kofofi masu karɓar sako a jikinta sun buɗe, shi ne sauyin da ta ji a tattare da ita, idan ya taɓata sai ta ji tamkar shocking na wutar nepa ne ya ja ta, yanzu a garin kokarin kankame rigarsa ta kirjinsa take yi, saboda ta sami sauki, to abunku da suma breast ɗin nasa suna cike ɓul ɓul, sai kawai ta riƙosu tare da rigar.

Yin hakan da ta yi kuwa, ba ƙaramin aika mishi da wani saƙo har tsakiyar kansa ba tayi, wani irin abu ya ji har cikin tsakiyar kansa tamkar wadda aka kwalawa guduma da mugun karfi a kan nasa, kun san yadda ake ji idan a ka buga maka abu a tsakiyar kai, shi ma dai haka ya ji wannan saƙon nata na riƙo ɓul ɓul ɗin breast ɗinsa da ta yi. Ai kuwa a zafafe ya kara karfin kissing ɗin nata da yake yi, zafa zafa tare da cusa hannayensa dukka biyu cikin gashin kanta, ya fara watsasu yana cusa hannayen nasa cikin fatar kanta. Dama abin da yake gudu kenan yasa baya yawan wasa da ita, baya son jawa kansa wahala, yasan tabbas Rimsha a ƴanda take yanzun nan ba zata iya jurewa jarabarsa ba, so kada ya zo ya fara abin da ba zai yiwu ba ya jawa kansa wahala.

Gabaɗaya ta rasa ina zata sanya ranta, ta kiɗime sosai, Noorinta yana neman sumar da ita yau, duk sai ji take yi tamkar shocking na wutar nepa idan ya taɓata.

A zafafe cikin fitar hayyaci ya zamo da hannunsa ɗaya daga saman kan nata ya mai do da shi izuwa saman wuyarta, shi ma dai da zafa zafa cikin zafin nama yake shafata, ita kuwa sai faman kara kankame ɓul ɓul ɗin breast nasa take yi, ta ruɗe sosai, hakan da take yi ne kuma yake kara ingiza shi, saboda tana yi mashi kamar matsa mashi su take yi, yadda take ƙanƙame su ɗin.

Bai ma san time da ta miƙe da ita zuwa saman katafaren gadonsu ba, kwanciya da ita ya yi bakinsa na cikin tata. Rumfa ya yi mata da faffaɗar kirjinsa har kuma lokacin bakinsu na manne dana juna, hannu yasa yana ƙoƙarin laluɓar tula tulanta cikin yanayi da ba zan iya fassara ya yake ba.

Jinsu a cikin riga ne yasa ya damki wuyar rigar cikin zafin nama tare da raba bakinsu, yasa hannu ya tsaga rigar daga sama har kasa ya direta. Ba ƙaramin tsorata tayi ba jin ya yage mata riga, duk da idanunta a rufe bata ganin halin da yake ciki, ta yi matuƙar razana, nan take jikinta ya fara kerma, a tsorace ta fara ambato sunansa can kasa kasan maƙoshinta domin muryarta ta dashe sosai, bata wani fita.

"Noori, Noori, Noori, ka bari mana, Yaya Saif me kake yi haka ne?". Ina baya jinta dan kuwa ya yi nisa.

Bayan ya yage rigar ma ya tarar da wata farar vest mai shegen kyau a ciki, ita ma yageta ya yi da karfin tsiya, tare da capko abin da yake nema da hannunsa ɗaya, while shi kuma ɗayan hannun nasa ya mayar da shi saman kanta, ya tallaɓota da kyau ta yadda zai ji daɗin yin abin da yake so.

Wani irin nauyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe lokacin da hannunsa ya sauƙa a saman lallausasan tula tulan nata, wani irin duniya ya shiga, da zafa zafa ya fara matsesu, kun san yadda jininsa yake a tafashe, to haka yake yi mata komai a tafashe, a zafafe.

Da kyar ya iya samun kan nipple nata saboda babu wanda ya taɓa taɓasu bare su yi yunkurin fitowa, kun san dai yadda take ɓoye kayanta, sabbine kal a leda, tamkar basu da baki saboda ƙanƙantar bakin nasu.

Wani wahalallen kara ta saka mishi lokacin da ya gano ƴan bakin nipples ɗin ya fara murjesu, zafi ne ya ziyarce ta yasa ta saka mashi kuka, mai da lallausan lips nasa ya yi saman wuyarta, lasheta ya fara yi yana yi mata wasa da harshensa a wajen, while hannunsa kuma yana a kan nipple nata.

Tun tana kuka da kyar da kyar saboda rashin fita da muryarta baya yi, har ta fara samu muryar ta sake ta, tana kuka da ɗan karfi karfi, shi kuwa daga saman wuyarta yake lasheta yana gangarowa izuwa saman kirjin nata, sai wani gurnani yake yi tamkar wani zaki, ga shi komai a zafafe yake yi mata. Manyan tambayoyin dake a cikin zuciyarta shi ne, yaushe Yaya Saif ya iya wannan abin dukka? Waye ya koya mashi? A ina kuma ya iya? Shi da yake shiru shiru, ko magana baya yi. Shi ne tambayoyin da take yi wa kanta da kanta, wanda kuma bata da amsarsu.

Tana kukanta da ɗan karfi karfi tana tunane tunane kuma a cikin zuciyarta, kamar daga sama ta ji saukar lallausan lips nasa a saman tula tulan nata, ya capko nipple ɗin nata ɗaya, ya fara sha, while hannunsa kuma yana a kan ɗayar. Dakarkarewa ta yi da iya karfinta ta kurma ihu domin zafi take ji. Wannan ihun nata tamkar sugar ta kara mishi a abin, shi ne abin da yake guda dama, ya san cewa ku mai ihun da zata yi idan ya yi niyar yin abu fa sai ya yi, ba zai wani damu da ihunta ba, idan tana ihun ma kara ingiza zuciyarsa zata yi har ya kai in da bai zata ba, bugu da kari komai ihun da zata yi a cikin sojojinsa babu wanda ya isa ya yi gigin shigo mishi cikin ɗaki, so zai yi abin da ya ga dama, hakan yasa yake gudun yin wasa da ita ma dan kada ya kashe ƴar mutane a cikin ruwan nan.

Kara matseta ya yi a jikinsa tare da zame ɗan bakin nasa daga saman nipple ɗin tata. A hankali ya maido da bakin nasa saman tata ya cigaba da kissing nata.

Ƙoƙarin ture shi ta fara yi, amma ina ko motsa shi ta kasa yi, shi kuma da sauri ya kara kankameta da kyau da kyau. Can kasa kasan maƙoshinsa ya fara sambatu da wannan rikitattiyar sexy voice ɗin nasa mai rikita mai sauraro, ga shi yana cikin yanayi sai muryar tasa ta kara wani irin azababben daɗi. "My Meesha, My Meesha, please play with my balls for me, (ɓul ɓul ɗin breast nasa kenan) it making me very very sweet feeling about you".

Cak ta tsaya da kukan nata tana sauraron sambatun da yake zuba mata. Mamaki ne ya daɗa kamata, wai dama kenan yasan abin da ake cewa kusantar mace? Ko dai yaya abin yake ne? Ko dai yau ma mafarki take yi ne? Ta tambayi kanta a cikin zuciyarta.

(Rimsha da tambayar iskanci take wlh, yo shekarunsa nawa a duniya da ba zai sani ba? Bayyi karatun addini bane? Bai yi na boko bane? Kuma koma bai yi karatu ba akwai munzalin da idan bawa ya kai wannan lokaci, Ubangiji yana sanya mishi sha'awar wannan abin a cikin jikinsa, halittace a jini yake.)

Tana tsaka da tunani bata ankaraba sai jin lallausan ɗan bakinsa ta yi a saman cibiyarta, ya zura harshensa ciki yana jujjuyawa tare da wasa da wajen yana ɗan danna jibiyar tata ciki da harshen nasa.

A wannan karon ta kasa jurewa har sai da ta saki ihu mai sauti. Ina ko a jikinsa, tamkar bai ma ji ta yi ba, sai ma kara capko tula tulanta da hannunsa dukka biyu da ya yi, while har lokacin bakinsa na a saman cibiyarta.

Mutsu mutsu ta shiga yi, tana neman kwace kanta, amma ina ta kasa, domin kuwa ko da hannu ɗaya ya riƙeta ba zata iya kwace kanta ba, bare kuma ya yi mata runfa da jikinsa. Haka ta hakura ta danne ta jure ta zubawa sarautar Allah ido kawai.

Shi kuwa haka ya cigaba da juyata yana wasa da ita son ransa, ya kware wajen sarrafa mace ta yadda ko bata so dole ta bada kai bori ya hau, sai dai kuma duk wannan wasa da ita da ya yi tamkar bai san da wani abu wai shi kusantar mace ba, kwata kwata bai tunkari gabanta ba, sai dai birkita mata lissafin ƙwaƙwalwa da ya yi da wasanninsa har sai da ta suma. Baiwar Allah bata taɓa jin irin wannan abin ba, bugu da kari yanzu ma ta fara period, kuma jiya ta kammala dole dama a sami irin haka a tattare da ita.

Shin me ya sanya Rimsha suma? Daɗi ne ko kuma tsoro da fargabar ganin ya yi abin da bai taɓa kwatantawa ba a duniya ba ne?. Ni dai na fi tunanin sumar birkita mata lissafin ƙwaƙwalwarta da ya yi da wasanninsa ta yi, domin tun farko jikinta ya nuna hakan, ta karɓi saƙonsa ne har ya yi mata over, ya sanyata suma ba shiri.

Ko da ta suma bai kyaleta ba har sai da ya kai lokacin da yake buƙata, ya samu natsuwa, sannan ya zame bakinsa daga saman nipple nata tare da komawa gefenta ya kwata, ya jawota jikinsa yana mai sauƙe nauyayyar ajiyar zuciya.

Runtse idanuwansa da suke jawur tamkar wuta ya yi. A hankali ya motsa lallausan laɓɓansa tamkar yana son furta wata magana, sai dai kuma bai furta ba, ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa tare da ɗan ciza laɓɓansa ya sanya hannunsa ɗaya ya shafa kyakkywar dark black curly hairnta izuwa bayanta. A hankali ya furta. "Matsoraciya kuma raguwa kawai, daga wasa har da suma". Ya kai karshen maganar tare da kara matseta a jikinsa, dan fa shi yanzu ma yake ji tamkar....... Zata fashe saboda tsayuwa da ta yi kyam, duk wasan da ya yi da ita abar tasa taki kwanciya, kawai ya kyaleta ne dan kada ya fita cikin hayyacinsa sosai ya afka mata, yasan confirm idan ya kusanceta a yanzu za'a iya ɗaukar gawarta........SHI FA LION ƊIN NAN YA RAI'NA RIMSHARMU DA YAWA😌 HABA WANNAN IRIN RASHIN MUTUNCI HAR INA? ZAI RINƘA WANI CE MATA YARINYA😌🥺 READERS KU GAYA MISHI MUFA A NIGERIA KAMAR RIMSHA 14 YEARS BA YARINYA BA CE, KUMA ZATA IYA ƊAUKAR AL' AMURA,🙃👊 SAI DAI SHI ƊIN NE YA YI A HANKALI, KADA YA KASHE MANA ITA, YA KAMATA WILLIAM JACOP YA FARA RENON JIKOKI YANZU, DAN YA KWARE A IYA RAINO, KADA KU MANTA SHI YA RENI TRIPLETS ƊIN NASA.🤧😂

A can kasan zuciyarsa kuwa, wani tunanin yake yi na daban wanda bai bawa kowa daman sanin me yake tunani ɗin ba.

Haka suka kasance har tsawon good 30 mins, kafin ya sauketa daga jikin nasa ya miƙe ya ɗauko ruwa dan ya yayyafa mata ta farfaɗo.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔 ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA, INFECTION KILLER, COLACCA, SAI KAYAN GYARA PAGE. KACA KACA. YALLAGWADA. JIGIDA. RUWA RUWA. BANI BANI. WOMEN JELL BATA BATA. DAFIN KAXA. TANTABARA. XABUWA. CICCIƁI. AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER 09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH, BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 09162620621*

79

Haka suka kasance har tsawon good 30 mins, kafin ya sauketa daga jikin nasa ya miƙe ya ɗauko ruwa dan ya yayyafa mata ta farfaɗo.

Saman bed ɗin ya dawo. Ya ɗan ɗauki lokaci yana kallon face nata kafin ya tarfo ruwan a hannunsa. A nutse ya sha mata a face ɗin nata. Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ɗan motsa kaɗan. Rufe robar ruwan ya yi ya ɗaurata a saman bedside drawer yana mai cigaba da kallon face nata.

Slowly ta waro idanunta da suka yi ja saboda kukan da ta sha kafin ta suma. Kai tsaye sai saman face nasa ta sauke idanun nata. Kawar da kallonta ta yi tana turo baki ita a dole ta yi fushi.

Zazzakar muryarsa ne ya katseta da cewa "What happened to your eyes?". A sukwane ta juyo da kallonta kansa. Lallai ma wato ma kenan bai san me ya semeta ba? Yana so ya ce duk kukan da ta yi bai ji bane?. Lallai ma yaya Saif ɗin nan ya kware ya shahara.

Hannu ya kai saman face ɗin nata a in da ya kyasta mata kyawawan fararen yatsunsa. Lumshe idanunta ta yi tare da kara turo baki. Yau wani irin rigima na daban take ji da shi, dan haka sai ta yunkura zata mike dan ta yi fushi da shi.

Ganin zata sauka daga saman bed ɗin ne yasa ya jawota jikinsa yana mamakin yaushe Meeshan nan tasa ta zama rigimammiya har haka ne? Sai son rigima da zuba mishi shagwaɓa, ga saurin fushi na iya shege da take yi mishi. Amma fa hakan da take yi ba ƙaramin kara nutsawa can cikin farfajiyar zuciyarsa take yi ba, mugu mugun burge shi take yi idan tana rigima, shagwaɓa or fushi. Musamman ma idan ta turo baki ta ce ta yi fushi da shi, ba karamin tafiya da shi take yi ba.

Readers Also Read