Kenza eBookz

Triplets book 3 complete By teema princess - Chapter 5

Triplets book 3 complete By teema princess - Chapter 5

Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 5: Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 5. "Kanwata, a nan kike son kwanciya ne?" Ya sake…

3,142 words

"Kanwata, a nan kike son kwanciya ne?" Ya sake magana kasa kasa kamar mai raɗa.

Ɗan motsawa kaɗan ta yi ba tare da ta yi magana ba. "To shikenan ɗan ɗaga kaɗan bari na ɗauke ki mu haura saman gado ko?".

Jin abin da ya ce yasa ta yunkura da iya karfinta dukkan, a sukwane ta miƙe daga jikin nasa, nan take wani irin muguwar tsoro ya kamata, abin da ya faru da ita a baya ne ya fara dawo mata, nan take ta birkice mashi, ta fara yin wani irin abu kamar bata da lafiya.

A wannan karon sosai ya yi mamakinta, zuba mata idanu ya yi, tana ƙoƙarin miƙewa, cikin sauri ya riƙota yana kallon face nata.

Kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro ta sa mashi, sai ƙoƙarin kwace hannunta take yi, dan ta gudu, ko ina zata je?.

Miƙewa tsaye ya yi har lokacin yana kallonta, kasancewar shi na babban likita, sai kwakwalwarsa ta fara hasasho mashi matsalarta, domin kuwa wannan abin da take yi, ya yi kama da yarinyar da aka yi wa fyaɗe ta karfin tsiya, wadda hakan kuma dama yana birkita masu kwakwalwa.

Cikin sauri ya kori shaiɗan tare da kawar da wannan tunani daga ƙwaƙwalwarsa, dan dai shi yana yi wa familyn Imran kallon salihan bayi, ya yi imanin da wuya a sami hakan a cikin jinin Prof, kuma ko da an samu ma, ya yi Imani ba za su ɓoye wa mijin da yarinyar zata aura ba, abin da bai sani ba, shi ne, gabaɗaya family'n ma mutun uku ne suka san da zancen, kuma da alama suma mutun ukun nan sun mance da zancen ma baki ɗaya. BABBAR MAGANA

Jawota jikinsa ya yi ya rungume tare fara gaya mata kalamai wadda za su sanyaya mata rai, ya yi amfani da matsayinsa na cikakken namiji mai ilimi da hankali, kuma ya fita shekaru.

Tun tana tureshi har ta hakura ta lafe a jikin nashi, mamaki yake akan me yake damunta, ya san dai a shekarun tan nan kam, tasan me ake nufi da aure, sannan kuma tana da ilimi sosai, amma tana yi mashi wasu irin abubuwa da suka ɗar sa mashi ? (Alamar tambaya) a ransa.

Cikin dabara ya yi mata wayo suka koma saman gado, a tare suka kwanta tana jikinsa. Sai lallaɓata yake yi kamar wata kwai a saman tray, Bawan Allah ya rungumi kaddararsa, to amma matsalar idan ya gano ba budurwa bace ita ya kenan?.

Suna kwanciya, ba jimawa ta yi barci, sai faman sauƙe ajiyar zuciya take yi a cikin barcin nata.

Shi kuma, sai faman shafa bayanta yake yi, yana ɗan bubbugata kamar ƴar baby.

Sun jima a haka kafin nan ya lura da uban zufar da take haɗawa saboda lace ɗin jikinta.

Cikin dabara ya sanya hannu ya ɗauko remote ɗin Ac. Ya kara gudun, sannan ya mai da remote ɗin, a hankali ya fara bin kayan jikinta da kallo, lace ɗin ya yi mata nauyi ta kwana da su.

Cikin dabara ya sanya hannu ya zuge zip ɗin rigar kasa, domin ya rabata da su, ko zata ɗan ji daɗin barcin, har lokacin kuma, tana kwance a jikinsa.

Bayan ya zuge zip ɗin kasa, cikin dabara ya mai da ita saman gadon ya kwantar da ita, sannan ya miƙe zaune, hannunsa har kerma yake yi wajen sanya hannunsa ya cire mata rigar tata, ya ɗaura mata a saman bedside drawer, juyowa da zai yi da nufin ya cire mata zanin, karaf sai saman kirjinta idanun nasa suka sauƙa.

Shiru ya zuba mata ido yana kallonta yadda take barcinta, ga kirjin nata masha Allah. Ya ɗan ɗauki lokaci a haka kafin ya daure ya kawar da kansa, ya cire mata sarkar wuyarta da abin hannu cikin dabara, sannan ya kai hannunsa ya zame mata zanin jikinta tare da kashe wutar ɗakin wai dan ma kada ya ganta ta ɗaga mashi hankali, domin baya son kusantar ta a yau, ya lura tana tsorace da shi sosai, ya fi son ya barta har sai ta saki jiki da shi sosai, sannan duk abin da zai faru ya faru.

Kwanciya ya yi ɗan nesa da ita tare da jawo bargo ya shiga domin shi sanyi yake ji, ba komai bane kuma ya ja mashi jin sanyi fa ce yanayin na sha'awa da ya tsinci kansa a ciki, juya mata baya ya yi tare da yin addu'ar barci, sannan ya juyo ya tofa mata, kafin ya yi wa kansa, daga nan ya ce asuba ta gari.

Yana kwanciya ba jimawa barci ta yi awon gaba da shi.

GIDAN LION💋

Tana tsaka da barcinta, can cikin ƙwaƙwalwarta ta fara jiyo karar wayarta, a hankali hankali ta fara jiyo ringin ɗin, ɗan motsawa ta yi tare da gyara kwanciyarta, ta kara jawo lallausan pillow ta rungume a kirjinta, tana mai cigaba da barcinta.

Sake kiran wayar aka yi a karo na biyu, a wannan karon har tsakiyar kanta ta jiyo ringing ɗin wayar.

Slowly ta faro dara daran fararen sleeping eyes nata waje, wadda suka ɗan sauya launi saboda barci.

Cikin sauri ta miƙe zaune ganin yadda rana ta take, wani irin sara mata kanta ya yi, cikin sauri ta dafe kan nata tana karato Alhamdulilahil lazi ahyana bada ma'amatani wa ilaihin nushur....

Ta kai karshen addua'o'in nata tare da sauke idanunta akan wayarta dake saman bedside drawer yake ta faman ringing yana neman agaji.

Jikinta duk a mace, hannu ta kai ta ɗauko wayar, My lovely Anaya shi ne sunan da ya bayyana a kan screen ɗin wayar, ɗan washe idanunta ta yi tare da ɗan motsa ɗan bakin nan nata kamar zata yi magana, hakan kuma yasa dimple nata gabaɗaya suka lotsa sosai.

Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauƙe kafin ta ɗauki kiran, ta kara wayar a kunnenta.

Daga ɗayar ɓangaren Anaya ta sauƙe nauyayyar ajiyar zuciya kafin ta ce "Hello Beautyn Uncle Faisal". Guntun tsaki ta ja kafin ta ce "Anaya bana son magana dake fa".

Dariya ta yi tana faɗin "To nima bana son maganar ai, Yanzu na dawo daga school, kuma yau wlh uncle Shitu ne ya zo ya ɗauke mu, na so kiga uncle Shitun nan, saboda na gaya maki yana sonmu sosai, Musamman ni, ya ce ina mashi kama da wata ƴarsa da ta rasu".

Wani irin bugawa Rimsha ta ji zuciyarta ya yi jin Anaya ta ambaci sunan Uncle Shitu, sai dai yarinta ya hana ta tayi tunani a kan ko dai nasu Uncle Shitun ne, domin ita ma tana tunanin Uncle Shitun nasu ya mutu, hakan yasa bata taɓa kawowa shi ɗin bane, mafiya yawan lokuta Anaya tana yawan yi mata maganar uncle Shitun wadda ya kasance shi ne yake kaisu school wata rana, haka kuma yana zuwa ɗaukarsu wata rana, shi ne yake kula da gidan Hassan, wato daddy Anaya, da yake idan baku mance ba, Hassan baya zama, sai weekend yake dawowa, to hakan yasa ya wakilta uncle Shitu dan kula mashi da gida, abin da yasa ya yi hakan kuma, saboda shi yasan waye uncle Shitu, yasan tarayarsu da Hosaini sa, shiyasa kawai bai damu ba, ya bar mashi ragamar kula mashi da gidansa, ya san uncle Shitu mutun ne mai gaskiya, kuma ita Rimsha bata taɓa cin karo da shi ba, domin kullun ana riga zuwa ɗaukarta, tana tafiya ta bar Anaya a school, haka lokacin zuwa, tana riga Anaya zuwa school ɗin, to da yake ita bata cika son hayaniya ba, da ta zo school zata wuce class nasu ta zauna, hakan yasa ko an kawo Anaya bata ganin waye ya kawota, kuma ba kowa ce Uncle Shitu yake cewa Anaya tana mashi kama da ƴarsa ba face Jehan, dama idan baku manta ba, na gaya maku ba in da Anaya ta bar Jehan a kamanni, ita Anaya bata san tarihinsu Jehan ba, amma daddynta ya sani, kuma ba wanda ya sanar da su, to shima dai uncle Shitu yana tunanin su Jehan sun mutu ne, hakan yasa yake cewa sun rasu. ALLAH SARKI, WANNAN ZALUNCI DAME TA YI KAMA? SUNA RAYE AMMA KOWA YANA TUNANIN ƊAN UWAN NASA YA MUTU, SABODA SUN SAN ABIN DA YA YI NIYAR HALLAKASU BA ABUNE DA ZA SU IYA ZULLE MASHI BA, SHI MA DADDYN RIMSHA YANA TUNANIN SUN MUTU NE YASA YA BAR KASAR BAKI ƊAYA, HAKA SU MUMMY SUNA TUNANIN YA MUTU, JEHAN NA TUNANIN RIMSHA TA MUTU, SU MUMMY SUNA TUNANIN RIMSHA TA MUTU, SANNAN YANZU SUNA TUNANIN ITA MA JENAN TA MUTU, RIMSHA NA TUNANIN SUMA SUN MUTU, WANNAN AZZALUMI DA YA RABASU ALLAH YA SAKA MASU, SABODA ABIN DUNIYA, KAI INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN, YA ALLAH KASA MUFI KARFIN JUƘATANMU. WANNAN KENAN, MU KOMA KAN LABARI.

"Allah sarki Anaya ki gaida mani da uncle Shitu ɗin kin ji, In Sha Allah zamu haɗu"

"E mana Rimsha, ai dole ma, yanzu dai me ya sa baki zuwa school ne?". Shiru ta ɗan yi domin bata san me zata ce da Anaya ba,.

Jin ta yi shiru ne yasa ta ce "Rimsha, lafiya kuwa?". Ƴar firgita ta yi "Lafiya lou Anaya, In Sha Allah zan zo school gobe kin ji ko?". Jinjina kai ta yi sai dariya take, har ga Allah tana masifar kaunar Rimsha sosai da sosai. HMMM AI JINI BA WASA BA.

Haka suka ta hirar school Anaya tana bata labarin yau Uncle Faisal ya yi ta nemanta, kamar zai yi kuka da bata zo ba, kuma ya ce ta bashi number Rismha ɗin, kuma ta bashi, ya ce zai kira.

Tuna abin da ya faru tsakanin Areef da A'A SALAHUDDEEN yasa Rimsha ta dafe kirji tare da zaro idanu "Anaya me yasa zaki bashi numberta?".

Har lokacin sai murmushi Anaya take yi "Haka kawai mana Rimsha, uncle namu nefa, so kike yi na hana shi number ne?". Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Tom Shikenan, bari na je na yi wanka na yi sallar azahar, domin wlh tun safe nake barci sai kiran wayarki ne ya tasheni, ko sallah ban yi ba, zamu yi waya anjima kin ji ko?" To ta amsa mata da shi, sannan suka yi sallama.

A hankali ta zuro kafafunta kasa ta miƙe ta nufi toilet bayan ta ɗaura wayar saman bedside drawer.

Yau duk wani aikinta Imran ne ya yi, kuma Allah yasa Lion yana tare da AREEF bai ma san waye ya yi aikin ba, kuma bai kai ga cin abincin rana ba, harta gyaran ɗakin su Mark Imran ne ya yi, daɗin abin ɗaya shi ne Lion bai sanya camera a gidan ba bare ya kalli cewa Imran ne ya yi aikin, shi kuma Imran baya son wani abin da zai tasheta daga barci ne, shiyasa ya yi aikin, time da ya shigo ɗakinta yaganta ta sami barci, sai ya wuce kawai ya fara yin aikin nata.

Wanka ta yi a gurguje ta fito ɗaure da towel, bata tsaya shafa mai ba sai da ta gabatar da sallar azahar, saboda lokaci ya tafi, karfe biyu ta kusa.

Sai bayan ta yi sallah ne ta zauna zaman kwalliya, sosai ta zubawa hannunta idanu, tana jin bakin ciki sosai ta kalli hannunta babu kunshi, abin yana ɓata mata rai ba kaɗan ba, amma ya zata yi, dole ta hakura da kunshin matukar tana son zaman lafiya.

Tsantsara simple make ɗin ta tayi, tare da feshe jikinta da perfume, sannan ta gyara dark black curly hair ta. Bayan ta gama komai ne ta miƙe ta nufi trolleynta.

Wando da riga ta ɗauko, wandon jeans ne pink color, sai riga fara tas mai karamar hannu, kayan sun zauna da kyau a jikinta, tula tulanta masha Allah, sai kara haɓaka suke yi, suna ciko riga, sai dai fa kunsan halinta, akwaita da tattalinsu da ɓoyesu, bata son barinsu ko iska su sha, idan zata sanya riga sai ta sanya vest mai kauri a ciki, kamar wani ya ce zai kalla mata, idan ta rufesu da vest, sai ta sanya riga, ta kware a tattalinsu.

Sosai ta fito ta yi kyau over, duk wani namiji mai lafiya idan ya kalleta sai ya sake waigawa ya kalleta, saboda tsantsan kyau da kuma dirin halitta da Allah ya yi mata, shekarunta 14 a duniya, amma kuma idan kaga albarkatun halittarta, sai ka ji zaton 16 years ke gareta, ga bala'in shape na coca cola kamar me.

Ɗan karakin hijabi fari ta sanya a kanta, a iya kirji Hijabin nata ya tsaya mata, kara feshe jikinta da perfume nata ta yi, sannan ta ɗauki wayarta ta nufi garden na gidan.

Ta sallama ta shiga garden ɗin duk da ta san mawuyacin abu ne ta sami wani a waje, domin bata taɓa cin karo da wani a wajen ba, sai dai kuma kamshin perfume ɗin Lion ne kewaye da wajen, da alama in ma tsakiyar dare, ko kuma safiya lokacin da take zuwa school, yana zama a wajen, abin da bata sani ba shi ne, Lion dai ya fi yawan zama a wajen ma fiye da zaman da yake yi a bedroom nasa, ya fi jin daɗin zama a wajen, wani lokaci ma a wajen yake wuni, kawai dai ba su taɓa cin karo bane, da daddare kuma, sai ya kai karfe 2 na dare zaune a wajen, har Mark ya kulle kofar shi yana waje, idan ya tashi shiga cikin gida, kofar baya yake bi, wata rana kuma, ta gaban yake bi ya sanya Mark tashi daga barci, kuma shi ne ya yi wa Mark ɗin uwarni da ya rinƙa rufe ƙofar, saboda idan baku mance ba, baya Kaunar datti ko miskala zarratin, to kwana biyun nan ana iska, kura na shiga cikin gidan, da alama damuna ta ɗan fara ja baya, shiyasa yake sanya Mark rufe kofofin kawai, to kofar kuma idan aka rufeta, ta rufu kenan, sai an sake sanya fingerprint take buɗe wa, shi kuma saboda isa ba zai sanya yatsarsa ba, sai dai ya tashi Mark ya zo ya sake buɗe mashi.

(Kai Lion Bala'i ne, wai ba zai sanya yatsa ya buɗe kofar ba saboda isa, sai dai ya tashi Mark daga barci, wannan mulki da nuna isa da izzar Bala'i da yawa take🤔)

Haka zai tashi Mark komai dare, ya zo ya sanya hannu ya buɗe mashi kofar, to ita ma fa kofar bayan a rufe take, ko ya zagaya, sai dai ita ta bayar kana ita sarrafata ko ba sanya fingerprint ɗinka ba, saboda ita ta kasance kamar kofar sirri ce, dama kuma kunsan da yawan manyan gidajen nan, akan yi masu karamin kofar sirri ta baya, wadda bata kara, bata fitar da wani sauti da ɗan adam zai ji, to ana yin tane saboda sirri, Allah ya kiyaye idan wata matsala ta faru a gida, to masu gida sukan iya fita ta cikinta, duk wata baban gida da wuya baka sami kofar sirri a cikinta ba.

Saman ɗaya daga cikin tantsama tantsamar, luntsuma luntsuwar kujerun dake a cikin garden ɗin ta zauna, wani iska mai shegen daɗi ne yake kaɗa wa, har wani lumshe idanu take ya, ga kamshin perfume ɗin masoyinta tana shaƙa.

Wayarta ta kunna tana ƙoƙarin fara kiran number daddynta da Areef ya sanya mata a cikin waya. Da sallama Imran ya shigo garden ɗin, yana sanye da jallabiya fara tas a jikinsa.

Ganinsa ya sanya ta saki cool murmushi, wadda ya sanya fararen hakwaranta bayyana "Ina wuni yaya Imran".

Shi ma murmushi ya sakar mata, sannan ya wuce ya zauna gefenta yana kallon yadda ta yi masifar kyau, tunani yake yi akan wlh duk ranar da suka yi ido huɗu da Saif, to fa dole sai ya so ta, ko da ba zai nuna ba, saboda ta ma wuci namiji ya tsaya wani dogon tunani a kanta, duk wani namiji mai lafiya ya ganta fa dole ya sota, shima Imran dai ya cire abin a ransa ne, ya kwallafawa ransa Jelly Shiyasa, haka zalika shi ma Areef, dannewa kawai yake yi, amma har ga Allah yana bala'in jin sonta a ransa, sai dai ya san Saif take so tun tana yarinya, shiyasa yake ƙoƙarin tayata ta cika burinta, Allah sarki Areef bawan Allah, yanzu babbar damuwar shi ne a samu su yi ido huɗu da Saif ɗin, matsalar Saif ɗaya, zai iya zama da mutu tsawon lokaci ba tare da ya san kamannin mutumin ba, ba komai yake ɗaga ido ya kalla ba, yafi yin aiki da kawa zuciya sama da abin da zai kallah da idonsa, Anya Saif bai taɓa yin aiki a hukumar C.I.A ba kuwa? Hukumar C.I.A sune suka fi yawan aiki da kawa zuci fiya da abin da za su kalla da ido, suna aiki ne da tunanin kwakwalwa, shiyasa mafiya yawan lokuta idan za su yi aiki, zaka tarar suna rufe idanunsu dan su nutsa cikin tunanin kwakwalwarsu tare da tattaro kawa zucinsu, ba komai suke amfani da abin da suka kalla ba, haka shi ma Saif, duk abin da ya ɗaga ido ya kalla, to fa wanna abin ya kai makura a kan ya kamata a kalle shi ɗin ne, idan baku manta ba, da kallo ɗaya Areef ya yi mata ya gane ta jima tana son Saif, to haka C.I.A suke, da wuya kuma idan Lion bashi da wani relationship da su, idan kuma basu da shi, to tabbas ya horar da kansa a fagen yawan aiki da kawa zuci.

Zuba mata idanu Imran ya yi, sai faman turo ɗan bakin nan nata take yi kamar biro.

"Rimsha lafiya kike ta faman fushi haka?" Ya tambaya yana mai kawar da kallonsa daga kanta, dan saboda kada ta fahimci wani abu, kamar yasan zata juyo da nata kallon izuwa kansa. "Yaya Imran, tun ɗazun nake ta gwada number daddy bata shiga, ina son ne in gaisa da shi".

Ba tare da ya juyo ya kalleta ba ya fara magana "Network ne babu kyau, amma ki mashi magana a WhatsApp, idan ya sami numberki, shi zai rinƙa kiranki, domin idan ba shi ya kira ki ba, ba zaki rinƙa iya samunsa a waya ba, Network namu bashi da karfi sosai".

Shiru ta yi bata sake magana ba, duniyar tunanin abin da Lion ya yi mata ta faɗa, ya rabata da mahaifinta, tana kewar daddynta, nan take taji hawaye ya fara bin ƙuncinta.

Shessheƙar kukanta ya sanya Imran juyo da kallonsa a kanta. "Subhanallah Rimsha lafiya kuwa? Meya faru kike hawaye haka?".

Faɗowa ta yi jikinsa ta kwantar da kanta a saman kafaɗarsa, kasa kasa take magana cikin muryar kuka. "Yaya Imran me yasa Yaya Saif zai rabani da daddyna? Me nayi mashi? Shi baya da tausayi ne? Shi bashi da daddy ne? Meyasa zai yi mani haka? Ni ai gara ma ya kasheni da ya rabani da iyayena da ƴan uwana? Me daddyna ya yi mashi da ya cancanci wannan hukunci a gare shi?".

Tana kai karshen maganar kuka mai karfi ya zo mata, yau ga daddynta a raye, ita ma a raye, amma karfi da yaji an rabasu.

Readers Also Read