Zaki complete by khadeeja candy - Chapter 39
Zaki complete by khadeeja candy Chapter 39: Zaki complete by khadeeja candy Chapter 39. Na kara tambaya dan tabbatarwa. Be ce min komai sai kallona yake…
4,494 words
Na kara tambaya dan tabbatarwa. Be ce min komai sai kallona yake wanda kallon ke ba ni ma'anar zaman a dole na zauna ina jin kamar na fashe da kuka domin na lura sam Aliyu ba shi da kunya gaba daya ni ga ni nake kamar ba shi ne ba. A saman ciyarsa ya gyara min ya sumbance ni sannan ya mika hannu ya shiga zuba abincin ina saman jikinsa, a plate daya ya zuba mana abincin ya rika ba ni da hannunsa, sai da na koshi sannan ya umarce ni da shi ma na bashi, spoon na dauko zan saka na bashi sai ya girgiza min kai.
“No na san da spoon na baki da hannu, da hannu na ke son ki ba ni, hakan na kara kauna sa soyayyah, kuma yana cire kyamar juna”
Ya kamata yatsuna na saka na rika debowa ina kai masa a baki, idan na saka masa baki sai ya tsotse yatsun nawa tas sannan ya bari na fito da su, har da dan cizo na yake kadan da kamar keta sai yai dariya idan ya ga na bata fuska. Sai da na gama bashi abincin sai ya saka bakinshi a cikin nawa ya tsotsi bakina ya tura min yawunsa ya karbi nawa kamar yadda yai min a wacan karon da kuma jiya, yanzun ma daker na hade har ina runtse ido.
“I love you so much”
Ya fada yana rumgume sosai yana shafa bayana. Mun dade a haka sannan ya dago ni yana min murmushi kamar ba shi ba ya shafa gefen fuskata.
“Ce I love you too”
Na yi shiru sai ya sake maimaitawa still ban ce masa komai ba. Sai ya fara min kwakulkuli irin yadda ake yi ma yara duk yadda na so na daure na ki dariya kasawa nai a dole nai dariyar sai dai ba mai yawa ba.
“Haba you look cute amman kin wani hade giran sama da kasa bana son ganin fuskarki a haka”
Ban ce masa komai ba, sai ya zagaye hannayensa a jikina yana ta shinshinata kamar mai wani kanshi.
*Khadeeja Candy* Bayan mun bar dinning ya ce na koma ciki na saka lace ko atamfa wai za a iya zuwa ganin Amarya. Tafiya na fara yi sai dai ba yadda na basa ba saboda zafin da na ke ji a kasana, a rabe nake tafiya kana gani kasan akwai abunda ya faru.
“Oh no Baby u can't walk in front of others like this, ai sai inji kunya”
Ban fahimci abunda ya fada min da farko ba sai a karshe na fahimci kalmarsa. Na bata fuska sosai kamar nai kuka har idona na cika da kwalla. Tasowa yai ya zo kusa da ni ya rumgume ni ta baya ya dora kansa saman kaina.
“Oh Sorry Sweet Baby next ba zai miki haka ba, amman dai ba sai kinyi tafiya a gaban mutane ba, ki yi zamanki a daki”
Jinsa kawai na ke amman ya za'ayi ace na zauna a daki na tsawon lokaci ba tare da na fita ko da dauko wani abu ba, ko kuma yin alwala
“Bari na fita na samo miki wani abu a chemist ko za ki samu sauki”
Ya fada yana sumbatar kunnena sannan ya saka hannunsa biyu ya dauke ni sai na rufe ido domin har ga Allah ina jin kunyarsa har yanzu wata kila ma wata kunyar sai gaba domin ni dai har yanzu mamakin abubuwan da suka faru na ke, ina ta ganin kamar ba gaske ba. Na yi zaton dakin da muka kwana zai kaini sai ya kaini wani dakin wanda ya fi wacan yaduwa da kwaliya kana ganin wannan kasan na mata ne tun daga furniture din har decorations din dakin. Saman gado ya sauke ni yana dariya ganin ya rufe ido.
“Nan ne dakin ki Baby na, wacan dakina ne”
Ban ce komai ba sai dai na bude ido na sauke su kasa. Sai ya nufi wardrobe be ya bude kofofinsu gaba daya.
“Wane kike so? Lace ko Atamfa ko material ko shadda?”
Na yi shiru na kasa magana ni ban san abunda zan zaba ba ma. Sai ya dauko min wani farin yadi mai kyau sosai ya kawo min a maimakon ya ce na saka sai ya shiga kokarin cire rigan da wanda daya saka min dazun ha saka min wannan farin yadun da kansa.
“Zan iya sakawa da kaina Aliyu”
Na fada amman be saurare ni ba be kuma ce min komai ba, ina ji ina gani sai fa ya sake rabani da tufafin jikina ya saka min yadin ba sannan ya dauki dankwalin ya daura min akai irin daurin dankwalin nan na tsofafi ya fito min da gashin kaina ta kasan dankwalin, kumatuna ya sumbata na dama da hadu ya sa saka babban yatsasa ya share min hawaye sannan ya fice daga dakin ba tare da ya ce min komai ba. Kwanata nai a bakin gadon na fara kuka kamar wacce akai wa mutuwa, tsanina da Allah indai haka auren yake irin wannan zabar da na sha jiya to ya yafe auren, domin na lura zama da Aliyu ba dadi zan ji ba duk kuwa da na lura yana kulawa da ni sosai amman bana son wasu abubuwan da halayensa, sai kuma tunanin Nana ya dawo min sabo wata kila tana can ita ma tana kuka kamar domin nasan zatai kadaice kamar yadda nima zan yi a nan. Ina cikin kukan na ji shigowarsa falon kasancewar kofar tana kara idan an bude tsabanin idan za a fita ba a jin kararta. Yana shigowa ya dagoni yana ta kallon fuskata.
“Minene?”
Sai nai shiru nai kasa da kaina na daina kukan mai sauti sai dai hawaye na min zuba har yanzu. Hannusa ya saka ya rika lips dina ha dan za kadan har sai da na ji zafi.
“Na lura kina da jin kai ko baby? Maganara rowarta kike ko kuma shagwa6a ce yai miki yawa?”
Nan ma shiru ban ce komai ba sai turo bakina da nai, murmushi yai ya bude maganin ya debo min ruwa na sha sannan ya rumgume ni a kirjinsa yana ta sauke ajiyar zuciya a hankali yana shafa bayana.
“Kin zo min ta inda ban yi zato ba, ban tana tsammani son wata mace bayan Rahma ba, hasali ma ban taba tunanin karin aure bayan auren Rahma ba, duk kuwa da ba alkawari na mata cewar ba zan kara wata ba, sai dan haka tsarin rayuwata yake saboda bana son hayani, kuma ina jin cewar kamar mutum daya kawai zuciyata zata so matar da na aura da farko ko da kuwa ba Rahma ba ce, abun ban sani ba ashe Allah ya rubuto min aurenki a cikin rayuwata kaddarar mu daban dabam amman zama zai hada mu ta inda ni da ke ba mu yi tsammani ba, I'm sorry to say na tsani talaka ina ganinsa marar amfani kuma kaskantace ashe wata rana zan so talaka har nai rayuwa da shi, amman wannan duk a da ne, haduwa ta dake ta saka na sauya, ta saka na yi abubuwan da ban taba sammanin aikata su ba, kin dasa min wasu abubuwan da ban taba tunanin zamansu a zuciyata ba, ina matukar jin tausayinki, ina matukar kaunarki, ina da buri sama miki ingantacciyar rayuwar da kika rasa shekaru da dama da suka wuce, zan kula da ke baby zan baki duka hakkinki, kuma zan dauki nauyin ko wace lalura ko matsala ta ki, zan share ko wane kukanki, ki daina damun kanki a kaina, yadda na ke a waje ba haka na ke a cikin gida ba, i promise you za ki ji dadin zama da ni, kuma zan jira har lokacin da za ki kaunace ni”
Lafewa nai a kirjinsa maganganunsa sun min dadi kuma sun kwantar min da hankali duk kuwa da hankalin nawa be kwanta gaba daya ba.
“Zaka bar ni nai karatu?”
Na tambaya a shagwabe domin al'adata ce yin magana a haka ko da a haban Nana ne.
“Yes amman yanzu ina son idan mun yi sati daya a nan za mu je wata kasar honeymoon idan mun dawo kuma Abuja za mu zauna”
Na dago da sauri na kalleshi.
“Wata kasa? Jirki zaka shiga kenan? Minene Honeymoon din?”
“Za mu shiga dai jirgi dai, ni da ke zamu je ai”
Murmushi nai domin ina jindadin jirgi zan shiga kuma na je wata kasar, abunda ban taba kawowa araina ba.
“Amman dan Allah muje da Nana ita ma tana son zuwa wata kasar, zata jidadi idan muka je da ita kuma nima zan jidadi idan da ita ne”
Murmushi yai ya sumbaci hancina.
“That's why i love you wautarki n burge ni, honeymoon yawon shakatawa ne tsakanin masoya mata da miji, kin ga ai ba zai yiyu na je tare da ita ba, amman idan an kwana biyu za mu iya shirya mata nata tafiyar dabam, a lokacin muna Abuja ita sai ta tafi”
“Abuja? Gurin Mama fulani”
Na tambaya ina turo baki.
“No gidana dai, amman zamu iya kaiwa Mama Fulani ziyara, kuma mostly idan ina Abuja idan bana gidana ina gidan Mama Fulani”
“Gidanka inda Rahma?”
“Ai bangarenta dabam na ki dabam”
“Ni bana son ta...”
Na fada kai tsaye ina turo baki domin har ga Allah bana son ta bana kaunarta ko ganinta ma bana son yi ba kuma tsoronta na ke ba, domin ban ga abunda take da shi zan ji tsoronta ta ba, tsanarta na ke ji a duk lokacin da na tuna da cewar kodar Nana tana jikknta sai na ji kamar na shake mata wuya ta mutu gaba daya, ga rashin tausayi da imani irin na ta da na ubanta. Bakin nawa ya sumbata kamin ya tura min halshensa ya tsotse yawun bakinsa tas sannan ya cire bakinsa.
“Ni dai bana ana son zama Abuja nan”
“Tsoro kike ji?”
“a a bana so dai”
“I'm sorry dear zama Abuja ya zame min dole a can na ke aiki ai kin sani, kamfanin Daddy ne dole ni zan kula da shi tunda ni ya dora akai, i trust Nasir zai iya komai amman abubuwa zasu iya masa yawa, and Daddy ma ba zai jidadi na ace na dawo nan na zauna a nan na bar shi a can, amman idan mun dawo mun tare a Abuja zan saka ki makaranta a can boko da islamiya”
Wani irin dadi ne ya lullube ni a take ya bayyana a fuskata. Sai shi ma yai kasaitaccen murmushi ya shafa fuskata ya kwantar da kaina jikin tafin hannunsa yama jan hancina.
“I love you”
Shi kan na san ma'anarsa sai nai saurin kulle idona na dauke kaina daga hannunsa sai ya saka hannunsa wai dole sai ya bude min ido ni kuma na cige shi a gefen hannun da gaganta dan ya kyaleni, jin yayi raki yasa na bude idon ina kallonsa sai yai min gwalo. Mikewa yai tsaye jin ana knocked kofar falon.
“Maybe kin fara baki azo ganin Amaryata”
Ya fada yana kashe min ido. Binsa nai da kallon har ya fice, gaba daya gani na ke kamar ba Aliyu da ba ne, mai hade rai, ya ba ta fuska, dakawa mutane tsawa, kyamar mutane, wulakanta mutane, kin son far'a da murmushi. gaba daya ya koma kamar ba shi ba, tun daga lokacin daya fara min maganar cewar na amince da shi ha fara bani mamaki kuma yana sake min balle kuma jiya da yau gaba daya ya gama chaja min kwakwalwa.
Ranar mutane wuni sukai suna shigowa gidan kama daga yan'uwnsa na gurin Daddy da kuma yan'uwan Momy ina gane hakan ta haryar nuna min da Amina take tana fada min ko wace ga alakarta da Aliyu da kuma sunana da yadda zan kirata ko ta kirani, dukansu suna da far'a da sakewa manyan cikinsu duk wace ta zo sai ta min kyau na wani abun ci ko sakawa ko kuma kudi. Duk wani abu da aka ci a gidan daga gurin Momy ya fito domin ita ta saka aka dafa a can aka aiko mana, haka ma dare ta sake aiko mana wani sai da yan matan suka ci sannan suka fara shirin tafiya ni dai na saka sakewa da kowa sai dai hakan be hanani jin ba dadin tafiyar da za su yi su bar ni. Amina ta miko min wayarta
“Anty Aisha ga Mamaki za ku gaisa”
Da sauri na karba na kai kunne, yadda na ji muryar Nana cikin far'a yasa na jidadi kuma na cire kuncin kadaicin da nake tunanin tana fama da shi a can. Da yaren buzanci muka gaisa ta tambayeni lafiya da komai ni ma na tambayeta sannan ta kara min huduba akan zamantakewar aure sai mu kai sallama. Cilasta ni Amina tai sai da nai waka ta zaba min tufafin da zan saka tai min kwaliya ta saka min turare kuma ta taurare gidan sannan suka tafi daga baya ita da wata kawarda ta suka rage.
ALIYU POV.
Lokacin da ya bude gidan yar arba da Amina da wasu cousins sisters dinsa sai ya gaisa da su kamar yadda ha saba fuskarsa ba yabo ba fallasa sam ba zaka ganshi a nan kace shine ya gama yi ma Ataa magana mai dadi yana mata wasa da dariya ba. Fita yai wanda hakan ya ba su damar shiga cikin falon. A jikin motarsa ya tsaya ya ciro wayarsa daga aljihunsa ya kira number Rahma dake kasar waje, ba zai kira dan wani abun ba face tambayar lafiyarta, ya san yanayin ciwonta shiyasa wani lokacin baya biye mata and he know tana kishinsa sosai mai son ka kuma shine zai yi kishinka, kiran da zai mata bana bukatar ta dawo gidansa ba ne ko neman shiryawa da ita sai dan yasan hakkinta yana kansa ya kula da lafiya. Kasa samun number yai wanda hakan ke nufin ko dai ta bar kasar zuwa wata kasar ko kuma tana daina amfani da line. Number na gida Nigeria ya kira sai ya samu ta shiga abunda be tsammaci zai samu number ba. Ringing tai har ta katse ba ta dauka ba. Sai kawai ya saka wayar aljihu ya bude motarsa ya shiga yana jin ransa fes son Ataa na ratsa ko'ina na jikinsa sai murmushi yake idan ya tuna abunda ya faru jiya, gaskiya Momy ta yi tunani mai kyau da ta kawo shawarar auren Ataa shi sai yanzu yake jin dadin maganganun da Mommyn Rahma ta fada nata wata kila da bata fada mata ba, da yanzu ba tai wannan tunanin ba.
Gida na nufa ya fara gaisawa da Momy da wasu baki da suke nan sannan ya shiga bq ba ko kunya ya gaishe da Nana sai wani kasa yake da kai yana murmushi, sai dai yana fitowa bq din ya hade rai kamar yadda ya ke ya shiga motarsa ya dauki hanyar gidansa dake sama road gurin Nasir da wasu abokansa da suka zo daga Abuja rako ango dakin Amarya jiya. Babu kalar zolayar da basu masa ba, ba sai dai yai murmushi kamar yadda ya saba amman baya ce musu komai da ma Nasir ne kadai zai iya fada masa wata magana dan yai dariya ko kuma ya rama zolayarsa. Sun zagaya a cikin garin sokoto wasu guraren da ba su sani ni ba kasancewar bakin garin damin su basu samu zuwa daurin auren ba shiyasa Nasir ya fada musu tarewar ango suka zo. Sai yamma lis sannan suka nufi airport jirginsu be tashi ba sai karfe 8:00pm dai-dai na dare. Daga airport Aliyu ya nufo wani shago da ake siyarda kayan makulashe yai leda biyu sannan ya dawo gida. Be tsaya knocked ko danna bell din kofar ya ya saka keys din hannunsa ya bude kofar ya tura a hankali ya shiga. Falo ya aje ledar sannan ya nufi dakin da Amaryarsa take fuskarsa dauke da murmushi. Yana shiga tai saurin dagowa ta kalleshi kamar a tsorace take, ga jan bakinta yaja gefe da alama goge shi tai, ido ta sakar masa har ya karaso kusa da ita sannan ya zauna bakin gadon yana yawo da idonsa akan fuskarsa.
“Ba ni nai kwalkiyar ba Amina ce tai min”
Ta fada tana dan turo baki abunda ke matukar burgeshi. Murmushi yai yasan tana jin kunya ne kar ya ce ta yi kwaliya saboda shi, hannu ya saka yana goge mata gefen bakin da janbaki ya taba.
“Miye laifi dan kin yi kwaliya saboda ni? Mijinki ne ni fa, kuma gaisuwa ya kamata ki fara min kamin ki ki ce komai”
“Ina wuni”
Ta fada kamar an mata dole sai ya kama yatsun hannunga yana murzawa a hankali ya kai bakinshi ya sumbaci nata.
“Lafiya kalau kina lafiya Babyna”
Sai tai shiru ya saka hannu ya ciro wayarsa.
“A kira miki Nana?”
“Mun gaisa da ita ai dazun da wayar Amina”
“kin yi sallah isha'i?”
Ta gyada kai.
“Good girl, ta so muje falo na siyo miki abubuwa ma su zaƙi ki ci”
Mikewa gai tsaye sai yaki sakin hannunta har sai ta juyo ta kalleshi sannan ya mike tsaye ya daga kafadarta yana kokarin saka mata hannu cikin riga daga saman rigar. Saurin matsawa tai.
“Ni dai ban ci”
“Kina son abunda na siyo miki fa, kaza ce da kayan sanyi da na dadi”
ATAA POV.
Lake kafada nai na juya baya ina turo baki domin na gano manufarsa tunda har yai niyar saka min hannu a riga to yar jiya za'ayi ai ko jiya kazar ya ba ni yai min wayo yau har da wani kayan zaƙi da dadi. Cak na ji an daukeni sama an juya da ni cikin dakin sannan ya sauke ni ya juyo da ni ina fuskantarta.
“Ba zan fasa miki abunda nai miki jiya ba, kin san babu wanda za a kawo wa amarya irin ki ya kwana da ke gado daya kuma a tashi lafiya kalau, bayan kuma ni har na dandana na ji”
Haka ya fada min kai tsaye ba ko kunya, ina jin haka na fashe masa da kuka domin har ga Allah bana son abun nan sosai nake kukan ina bayyana kiyayyata akan abunda ya faru jiya sai kawai na ga yana dariya har da daukata a wayarsa wai kuka ma ya amsa kyau, ganin kamar ba zai dauki abun da gaske ba yasa na daina bude muryar na cigaba da hawaye kawai. Mayarda wayar yai aljihu ya kama kukuruna ya rike ya sumbaci hawayen nawa sannan ya saka bakinshi cikin nawa ya tsotse komai har sai da na fara jin halshena na tardewa da nasa tukuna ya cire bakinsa yana wani irin lumashe ido kamar wanda ya sha wani abu mai dadi.
“Idan na saka bakina cikin na ki abunda na ke miki shi za ki min, idan kina haka za ki jidadi kuma halshenki ba zai tarde da nawa ba”
Ha fada yana lakatar hanci. Ni dai ban ce masa komai ba bayan kasa da nai da kaina, sannan ya rika hannuna muka nufi palon. Duk yadda ya so na sake jiki na ci abunda ya siyo min sai na kasa musamman da yake fada min wai biyansa zan yi har da wani kashe min ido yake irin na yan iska. Bam dauka da gaske yake na har sai da muka je kwanciyar babu yadda ban mada dagiya akan ni dakina zan kwana ba amman ya hana ni ina ji ina gani ya dauke ni ya kai dakinsa, a tare mukai wani wanka ni dai idona a rufe har muka fito ina hawaye saboda tunanin da tsoron abunda zai faru shi kuma ko a jiki ni ina ta mamaki shi baya ma jin zafi da ciwo kamar yadda na ke ji ne. Kara ma jiya da tufafi na kwanta yau kan hana ni saka tufafin yai ina fashewa da kuka sai yaji jikinsa yana rarrashina da barana yana taba wani gurin ma jikina da na fahimci abun da gaske ni sai na fara kokuwa da shi domin yau na ji sakewa sama da jiya da nake jin kamar mafarki na ke. Ban tsira ba, ban kuma fasa kuka kamar jiya ba, ban k fasa rokonsa ba, ban fasa jin zafi kamar jiya ba, shi ma kuma be fasa yin kwatakwancin abunda yai jiya ba. Kamar jiya yau ma shi ya hada min ruwan dumi na gasa jikina da su har bana son fita ciki saboda dadin da suka min, yau ma a cinyarsa nai bachi bayan gama sallah azuba yai karatunsa na kur'ane. Momy ta sake aiko mana da abun karyawa kamar yadda tai mana jiya, sai da ya wanke min bakina ya wanke na shi sannan muka fito falo karyawa har lokacin idona a kumbure suke saboda kukan da na shaka jiya. A yau kasa muka kauna tsabanin jiya da muka karya akan dinning, shi yai ta ba ni abinci sai da na ci na koshi sannan ya saka ni na bashi ni kuma na ki sai ya saka chokali mai yatsu yana cikana da shi, tun ina dauri har na kai na unkura na tashi na basho guri sai ya rike ni.
“Yi hakuri Baby na, indai dan abun jiya ne ba za a sake ba”
“Har a bada?”
Na tambaya da sauri ina kallonsa.
“Har gobe dai”
Na bani amsa yana shafa gashin kaina.
“Ni dai anjima zan je gurin Nana”
Be ce min komai ya yana ta wasa da gashin nawa da dayan hannunsa dayan kuma yana cin abincin da shi.
“Babyna, Mama bata tana fada miki labarin wani nata ba? Like familynta Mahaifiyarta ko mahaifinta”
Shiru nai ina tunanin fada masa ko a a, idan na fada masa wane amfani zai masa wata kila ma Nana ba zata jidadin bayyana hakan ba, wata kila am kimarta da mutuncin su zube a idonsa, ni dai ban ce masa komai ba shi kuma be sake tambaya ta ba har ya gama cin abinci.
RAHMA POV.
Kowa yana tsakar gidana yana hada hada da far'a ana kai kawo da murnar lefen kanwarta Amra da aka kawo amman ita tana a daki zaune hannunta rike da waya tana kallon kiran Aliyu ya da shigo wayarta har ya katse gaba daga ba tana aikinta na kuka. Babu abunda zuciyarta ke raya mata sai cewar Aliyu ya kwana da wata mace ba ita ba, ashe zai iya haka? Taya zata raba komai da da wata watan ma Ataa? Yanzu duk irin soyayya da dawainiyar da yake nuna mata haka zai yi ma Ataa?
“Aliyu baka kyauta min ba, kuma na san wannan duk kullin Momy ne da Mama Fulani saboda basa kaunata... Daman na san za su saka auren ko dan abunda Mommy tai bata kyauta min ba.... ”
Bata karaba Ikram ta shigo dakin daukar ragowar Naman ragon da aka tarbi yan kawo lefe da shi, ganin tana kuka yasa ta zauna kusa da ita ta dafa ta.
“Rahma lafiya?”
“Kin san abunda yake damuna Ikram, mi na rasa da Aliyu zai wulakanta ni yai aure? Auren ma wacce tai mana aiki domin kawai ya kara nuna duniya ba ni da muhimmanci a gurinsa?”
Ta fada cikin kuka kamar wata karamar yarinyar abun sai cinta yake a rai.
“Haba Rahma, ai Wallahi Aliyu yayi hakurin zama da ke na lokaci be yi aure ba, duk kuwa da irin ciwon da kike fama da shi, yanzu kuma ai ke kika jawa kanki haka kawai daga dan abu kadan kin kwaso kin dawo gida kuma mahaifiyarsa ta zo bikonki Mommy ta ci mata mutunci har da mata gorin danta baya haihuwa bayan kuma ita ga yarta nan ba lafiya amman ya zauna ke a haka, ai wallahi indai ba wawa ba ne dole yai aure ya shareki, kin ga ko wannan tafiyar da kikai zuwa dubai ba da izininsa kika yi ba, kuma kin san hakan be dace ba, kin barshi can shi kadai kamar marar galihu kuma yanzu yayi aure har ki yi korafi ai Wallahi ki gode Allah da be aiko miki da takadar sakinki ba”
Rahma ta kalleta da sauri.
“Ya kira ni yanzu bam dauka ba, ko sakina zai yi? Na shiga uku Wallahi ina son mijina Ikram”
Ta kara fashewa da kuka.
“Indai kina son mijinki ki shirya tsakaninki da shi, kuma ki tattara ki koma dakinki ki zauna lafiya da abokiyar zamanki”
“Ba zan taba zaman lafiya da wace ta aure min miji ba, kuma yar aiki gidana yar talaka marar daraja, ba zan taba bari ta haki iska mai kyau a gidan nan ba”
Ta fada tana jin cewar zata iya hana Ataa sukuni da walwala idan har ta koma gidan, domin ta san Aliyu yana sonta ba zai hana ta yin komai ba ciki kuwa har da musgunawa Ataa, wata kila ma baya son Ataa ya aureta ne kawai saboda Momy da Mama Fulani, ce mata da yai wacce zata kula da shi ya aura ta ina Ataa zata iya kula da shi yarinya karama kuma wacce bata waye ba yar talakawa wacce bata leka ko'ina ba balle har ta san yadda duniyar take ta san soyayya. Share hawayenta tai tana jin cewar ta samu mafita domin idan har ta koma gidan sai ta kori Ataa.
“Dan Allah ta so muje kowa yana can ana murna, bikin da za ayi Daddy yace mai gidansa ma zai zo”
“Wanda yake kasar Agadez?”
“Shi fa ya ce ya fada masa da wuri kuma yana ganin zai zo saboda yace zai zo ganinki be samu zuwa ba ga kuma gobarar da aka masa be aiko ba kuma be zo ya masa jaje ba, sannan yanzu kuma ga bikin Amra yana ganin zai zo domin akwai ma wani kamfani da aka siya masa a Abuja da jigawa idan ya zo duk zai kai ziyara ya can”
Rahma ta kara share hawayenta ta mike ta bi yar'uwarta suka fita tare zuwa falon gida na inda kowa ke zaune ana wasa da dariya da kuma duba lefen da aka kawo.
*Z A K I -it's not free, pay 300 to 0314795884 Abubakar Gt bank, then send the evidence via 08036126660*
*Khadeeja Candy* Mama Fulani na zaune falo waya a kunnenta tana magana a hankali ita da kawarta Hajiya Zainab Arzika, Muhseen ya shigo falon fuskarsa dauke da murmushi wayarsa kuma a hannunsa yana kallon wayar har ua zauna, gaba daya hankalinsa yana gurin wayar. Sai da Mama Fulani ta gama wayar sannan ta kalleshi.
“Ya akai Muhseen”
“Lfy kalau, Mama duba min yarinyar nan tana da kyau kuwa?”
Ya mikawa Mama Fulani wayar da ke rike a hannunsa mai dauke da hoton wata kyakkyawar yarinya.
“Kai mashallah amman tana da kyau Wallahi wacece?”
“Surukarki ce”
Ya fada da murmushi a fuskarsa.
“To ai ba girin girin ba tai mai ba na saurin murna saboda ban san ko yar wacece ba kar a min na Ataa?”
Ambatar Ataa da Mama Fulani tai yasa ran Muhseen ya dan bace domin baya son tuna a yanzu balle kuma jin suna ta.
“Wannan fa yar bachi ce kuma mahaifine shine Shugaban ma'aikata”
“Shugaban ma'aikata na nan Abuja ko na can bauchi?”
“Nan Abuja”