Kenza eBookz
Cover art for FUSATACCE PAGE 5-6

Post

FUSATACCE PAGE 5-6

.....?" said the other driver who pulled the car and was standing next to the truck. Abdul Raheem looked at him and said, "Wait, I will answer the phone." Then he moved away from the door of their house. Imaan started answering the phone..... The marriage showed this attitude" and Abaya Abbanta showed her that "Abdullah Raheem is stronger than them" but he insisted to show that he really loves her" that's why Ambanta Amincewa gave him to her.... Her body calmed down and she entered the courtyard, but she tried to hide her worries.... Mama was sitting in the parlor answering the phone. The phone did not hear the voice of a boy saying, "It is said that things will be brought in!... Imaan burst into tears. "Mama quickly turned off the phone and woke up and said, "Hey, what happened to you? What happened to you, why are you crying?"

Standalone post2,203 words

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐Ÿ”ฅ FUSATACCE ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ‘ฎโ€โ™‚๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written By Mommyn fareesa

*Dedicate* to Hjy maimuna Umar sadeeq (mommy) Ina Alfahari dake ๐Ÿ˜โค๏ธ

*Dominki* Hjy Salma Abbah nijarโค๏ธ d'aya tamkar da dubu Allah yashiga lamarinki tawan ๐Ÿ‘

Special gift for all members of my groups๐Ÿฅฐ๐Ÿ’” Ina yinku over guys

Tukwici ne gareki *hajara Ibrahim dallatu*๐Ÿ˜˜๐Ÿฅฐ bazan tab'a mance Alkhairin kiba "Alkhairin Allah yakai miki har bisa gadon baccin ki

Free page 5&6

.......da wani irin mugun shock imaan dake tsaye kamar An dasata A wajen take sauraren sa da bin motar kayan da kallon mamaki "zuciyarta na wani irin zillo da tsinkewa ta kallesa da idanunta da har sun fara sauya kala"bata ce masa uffan ba da gudu ta shige cikin soron gidan su kukan bak'in ciki nacin k'arfin ta"Abdul Raheem ya tab'e baki yana d'age kafad'a"sbd shi Aganinsa bega wani Abun damuwa ba"bayan sbd kyawunta da Ajinta da tarbiyanta ,kuma yana sonta sosai da babu Abinda zai saka ya Auri y'ar talaka.... y'allab'ai ga kayan nan komu shiga dasu ciki ne?"cewar driver d'in daya jawo motar yana tsaye gefen motar kayan"Abdul Raheem na kallonsa yace" ku dakata zan Amsa waya"daga haka ya matsa nesa da k'ofar gidan su imaan ya fara Amsa waya.....imaan na shigowa soro ta share hawayenta sbd tuna mamah ba ita kad'ai bace Atsakar gidan"Akwai bak'i da mak'ota da suke girkin biki"ji takeyi Koda Abdul Raheem shine Autan maza A duniya ita dashi har Abada"tama godema Allah daya sa kafin Auren ya nuna wannan halin"kuma ko Abaya Abbanta ya nuna mata cewa" Abdul Raheem yafi k'arfin su "shine dai ya nace ya nuna yana sonta da gaske"hakan yasa Abbanta Amincewa ya bashi ita.... Jikinta A sanyaye ta shigo tsakar gidan,saidai tayi k'ok'arin b'oye damuwar dake tattare da ita....mamah dake zaune cikin parlour tana Amsa waya"kallo d'aya tayi ma imaan data zauna gefenta" ta tabbatar da tanada damuwa"bata ida kammala wayar ba taji muryan wani yaro yana fad'in"wai Ance za'a shigo da kaya!....imaan ta fashe da kuka "mamah tayi hanzarin kashe wayar hankali tashe tace"ke ! lafiya meya faru da kika tasani gaba kina mun kuka??....mamah kuyi hak'uri Abdul Raheem be dace dani ba Sam"kayan da yaron nan ke cewa za'a shigo dasu"kayan d'akina ne......shigowar Anty dije(k'anwar Ammah) shine ya katsema imaan mgn"yaya ! wai meke faruwa ne?"da Akayi me?"nazo na samu imaan na kuka"sannan yanzun An turo wani yaro daga waje Akan za'a shigo da kaya"Abin mamaki mukaga Maza biyu d'auke da kayan da mukaje mukayi jere d'azun....Innalillahi wa innah ilaihir raju'un ! cewar mamah da mamaki"imaan na kuka ta shiga sanar musu da Abinda ya faru tana kuka....huci me zafi Ammah ta sauke idanunta jawur tace"dije kije kukai kayan wancan dak'in"in sha Allah wannan yaron ko shine Autan Maza babu shi babu y'ata "kunyatamu da sukayi shida iyayensa suda Allah Ai rayuwa ce"basu tashi nuna hakan ba sai Ana gobe biki?"mun yi kati da gayya Amma hakan bazai hana A fasaba"ba zata Auri wanda ya raina wadatar gidan su ba"wannan shine daidai yaya"cewar Anty dije tana fita daga cikin parlourn ranta b'ace"yayinda wayar imaan keta ruri kuma Abdul Raheem ne me kiran nata Amma ta Masa banza"daga k'arshe ta tashi ta wuce dak'inta ta sami faridah na jiranta.....cikin y'an mintinan da ba zasu wuce 30 ba mutanan dake cikin gidan su da layin su suka San meya faru"yayinda faridah nata Aikin rarrashin imaan.....

****** ****** ****** Hahahahahahaha ! wani bak'in basamu dan mutum dake zaune saman wani dutsi yake b'abb'akawa"yanata busar sigari idanunsa jawur"kansa tal yake babu gashi" sai uban gemunsa daya cika Masa fuska"wasu y'an daba guda 7 na zagaye dashi"sun rufe fuskokin su da rawani"saida *barde*! yaci dariyarsa me isarsa kafin ya kalli mutum guda dake gefen haggun sa"cike da Isa yace"inaso ka faramun vedio me zafi na Antaya ma k'ananun k'warin police d'in nan"na kwana biyu ban musu kisan gillah ba"inaso suzo na kashesu kamar kiyashi "ya fad'a yana b'abb'aka dariyar mugunta....baushe na dariya ya zaro wayarsa ya saita shi da ita yana Masa kirari kamar haka"yihuhuhu! saikai barde gagara badau namijin duniya"cinnaka kake bakasan na gida ba"sai kai dankalin majina A hauka A silb'e"Ina wanda ya gaji da duniya ya fito yayi karin batta da Maza....hahahaha! Barde ya k'yalk'yale da dariya ya kurma wani irin uban ihu yana mik'ewa tsaye yayi wurgi da tabar dayake zuk'a" cikin kakkausar murya yace"baushe bakayi k'arya ba"daku nake k'ananun k'wari Ina bayan gari"na kuma fitar da hajata harma nayi Almurin ciniki "idan har kun Kai Mazan gaske inaso ku fito farautah da sunan kunzo kamani"Ina Mai tabbatar muku da cewa saina yi gunduwa gunduwa da naman jikin ku"naga fastocina kunata nemana Amma kun kasa shigowa shiyata....saini barde tsimagiyar kan hanya fyad'e yaro fyad'e babba.....!!!huci me zafi security Adviser ya sauke bayan ya gama kallon vedio d'in" ya fara tunanin dole A shirya meeting na musamun da jamian tsaro na yankin jihar da barde yake "domin Asan yanda za'ayi Akawo k'arshen wannan dilan miyagun kwayoyin"kuma tantirin d'an daba"babu b'ata lokaci ya fara danne danne A computer...... wajen k'arfe biyar da wasu y'an mintina na yamma cin yau "garin yayi sanyi sbd iskan hadari"Adaidai lokacin *sudais mashee* ya fito daga cikin get d'in gidan sa ya nufi cikin get d'in gidan su"yana sanye da t shirt fara k'ar da wondon jeans blue" daya zuk'e k'ugunsa da belt d'in wondon"ya saka takalmi boot white" ba k'aramin kyau kayan suka masaba" sun kuma fito Masa da shape d'in K'iran jikinsa"wani irin sanyayyan k'amshi ke tashi A jikinsa, irin me fuskar lumfashi da saka nutsuwa"fuskar nan A d'aure take" tacika da k'asumba yak'i gyarawa ko zuwa A gyara masa"hannunsa guda rik'e da baby Nokia d'insa"yayinda gudan hannun ke rik'e da wata babbar ledar chacoolate"kasancewar sa mutum ne shi me masifar shan zak'i" kuma yana k'aunar chacoolate matuk'a"yunwa ce yanzun ke damunsa ga kiran Ammansa yanata gani A jajjare"hakan yasa yana gama shiryawa ya nufo gidan"komai yayi fushi da ita"da An kwana yake jin kewarta"ko d'azun ya tsaya ta window ya kalleta kafin ya tafi office "ya kuma ci burin bazai koma office ba zai sharesu....yana wannan tunanin ya shigo had'add'en babban parlourn gidan su "daketa tashin k'amshin turarukan wuta dana girki"Ammah na zaune gefen kujerah tana dannar waya "Tasha gayunta cikin riga da zani na Atamfa"ga jan lalle ta k'unsa ga yatsu"sudais yad'an lumshe ido yana koma bud'ewa"wannan yana daga cikin Abinda ke k'ara burgesa da mahaifiyarsa kenan"shine tsabta da kwalliyar ta.... sudais! Uhmm"ya fad'a ba tare daya dubeta ba"koma kayi sallamah ko ranka ya b'aci "idan kuma kak'i dawowa wlh nida kaine"tayi maganar fuskarta A d'aure tana kallonsa......wai Ammah nida gidan mu dole sai nayi wani sallamah?"ya fad'a yana ta cin magani"hmm! Idan kana wani shirmen kamar k'aramin yaro d'an shekara 10 wlh"Kai yanzun ko gidan ka zaka shiga Ai dole kayi sallamah Koda babu kowa A ciki....beyi mgn ba yana b'ata rai ya juya ya nufi k'ofa "kafin yadawo da sallamar A hankali irin baya so d'in nan ya wuce ya zauna gefen kujerah ya dubi wayarsa da yaga PC na kira"yaja tsaki yayi rejecting d'in kiran"Anutse ya b'are ledar chacoolate d'in yayi bissimillah yafara ci yana lumshe ido.... sudais! kafi ganema kasha kayan zak'in nan ko?"to Maza kaje kaci Abinci"ko jummai ta kawo maka Anan ne?"da sauri ya bud'e idanunsa dake A lumshe ya zubasu saman fuskar Ammah "saita kauda kanta batace komai ba"tasan dama bazai tanka ba "kallonta kawai da yayi yana nuni da bayaso jummai ta kawo Masa Abincin"sbd some times yafi yin mgn da nunal daya furta"idan kuma yaga dama ya bud'e baki yayi idan bejin y'an gandar maganar.....cikin yanga da k'asaita yake shan chacoolate d'in "yana dab da kammalawa Aka yi knocking"Ammah dake zaune ta bada damar A shigo"tun kafin Aturo k'ofar mutumin naku ya mik'e tsaye ta bishi da kallo tana d'an murmushi"Adaidai lokacin *munaya me kayan k'amshi* "ta shigo da sallamah cikin parlourn"tana rik'e da ledar turarukan wuta ga hannunta "ta saka dogon hijab har k'asa"da sauri ta kalli me gayya me Aiki da harya kai dining area "da sauri tace"yallab'ai Ina wuni??tamkar tana mgn da bango"Ammah dake d'an murmushi tace"munaya be jiki ba k'araso na duba kayan"tana d'an murmushi ta k'araso ta zauna kan carpet suka gaisa ta fara nunama Ammah kayan k'amshin"yayinda sudais ke zaune ya zuba sakwara da miyar ugun da taji kifi"ga fruit salad gefe da nama gashashshe"yana kallon kiran Abokin sa kuma Abokin Aikin sa Amma ya sharesa....sosai Abincin nan ya masa dad'i Amma yadda ya gimtse fuskarsa zaka zata be masa dad'i ba"Sarai kuma yasan Ammah ce tayi masa girkin"bayan yaci ya k'oshi ya goge bakinsa ya zaro babbar wayarsa yahau online"be tashi daga wajen ba saida Ammah ta sallami munaya"sbd kawai kada ya iso ta gaishesa shiyasa yayi zamansa "ko second 30 batayi ba da fita tsam sudais ya taso ya baro dinning area d'in"ta wutsiyar ido ya lura da yadda Ammah ta d'aure fuska tana hararansa"saiya basar yana isowa gefen hannun kujeran da take Akai "cikin cool voice d'insa dake fita da fusata yace"Ammah Abbu fa?yana wajen sheikh tunda ya fita be dawo ba....bata rufe baki ba Jamil ya turo k'ofar rik'e da wata takarda A hannunsa"fuska fad'ade da fara'a Ammah ta tarbesa"bayan ya gaisheta ta tashi ta shige ciki ta basu waje "sudais na tsaye inda yake yana duba wristwatch d'insa beko kalli Jamil ba....Abokina idan ba yak'i meya kawo gaba?tamkar bada shi yake mgn ba saima kallonsa daya mayar Akan waya"Jamil kuma ya zauna gefen kujerah da yake yasan halinsa"pls Kamun Alfarmar zama muyi mgn idan kuma bakada lokacina zan iya wucewa"beyi mgn ba sai matsowa da yayi ya bashi hannu sukayi musabuha kafin ya zauna gefensa "ya harde dogayen k'afafuwan sa waje guda yana shafar gemunsa....CP ne ya turoni wajenka sbd yasan bayan ni babu me iya tunkaranka da wannan takardan"bayan haka Alamomi sun nuna kaida shi kun sami matsala "Akwai meeting da za'a yi Abuja da wakilan mu na wannan jahar"kaida CP da IG da ACP da sauran su zakuje.....*baran jeba*! Nasan be wuce Akan barde bane"so Atura CP d'in mana yaje idan zai iya"ya fad'a cikin isa da shan k'amshi "Jamil na murmushi yace"nasan waye CP Abinda muke fata Acire sa Asa mana Kai ko wani me Amana "ka manta da Abinda ya had'aku koma miye ya maka" ka daure ka halacci wannan meeting d'in domin Ayanzun kaine gadaran mu"kaf cikin matasan Police na garin nan bana zaton Akwai kamarka"yaka mata kayi Amfani da damarka kaje ka bar fushi da CP.....shiru sudais mashee yayi beyi mgn ba da Alama kalaman Abokinsa sunyi masa tasiri sosai A ransa.....shiru na kusan rabin sa'a ya gifta"ringing d'in k'aramar wayar sudais ya katse musu shirun nasu"sai dab da zata tsinke ya d'auka beyi mgn ba "saidai Jin muryan mace ya saka yaja gajeran tsaki ya kashe wayar yana yamutsa fuska"kafin ya kalli Jamil dake mik'a Masa paper ya karb'a"yad'an duba"kafin Anutse yaja dogon numfashi kafin ya iya furta"its okay"zan je Amma ta jirgi so mun had'e dasu Acan"meyasa ba zaka je tare dasu ba?yayi shiru"zan wuce Abinda kenan munyi waya goben da safe in sha Allah "daga haka gaba d'aya suka fice daga cikin gidan....bayan sallar isha'i Abbu da Ammah na zaune cikin parlourn sudais ya shigo sanye da bak'ar jallabiya wacce tayi masifar yi Masa kyau"Amma fuskarsa babu walwala "ga fuskar tayi fresh tana shek'i"ba k'aramin kyau gemunsa ya Masa ba"iyayen nasa suka bishi da kallo yanata b'ata rai yazo gefen Abbu ya zauna"Ahankali yace"Abbu sannun ku da hutawa"Ammah na hararansa tace"tashi kaje kayi sallamah"ko d'azun saida na maka mgn ba zaka dena ba....pls ki rabu dashi meke damun ka naga rashin walwalarka yayi yawa?....shi dama Alh sai Ammasa wani laifi yake hakan?"Koda yaushe shifa cikin rashin walwala yake...oh my God Ammah"nidai Abbu Acanza get man"Akan me?"yayi shiru "kaga gobe ne Ake d'aurin Auren y'ar wajen sheikh sulaiman"inaso mu fita tare wajen d'aurin Auren "Akwai Abokai na da suke so su sanku....nifa Abbu Abuja zanje goben"sbd munada meeting me mahinman ci ta jirgi zanje"okay Allah ya kaimu lafiya "hjy kika Masa coffee....no! Abbu bana sha"Amma kana shan chacoolates ko?"cewar Ammah tana maka Masa hararah"Abbu yayi murmushi yayinda me gayya me Aiki beyi mgn ba saima shagwab'e fuska da yayi"daga k'arshe kuma jifa jifa yana tab'a fira da iyayen nasa"sai wajen k'arfe goma saura ya musu sallamah ya fita.....washe garin ranar ko break fast sudais beyi ba yabar gidan cikin zazzafan shirinsa na yunifoam "saidai gaba d'aya yau wani iri yake jin kansa"ga rashin walwalarsa yayi yawa ga fad'uwar gaba yanata ji..... misalin k'arfe 11:00 na safiyar yau Friday dubban jama'a suka shaida gagarumin d'aurin Auren *rabi'atu sulaiman (imaan)& Mahmood kabeer mashi*" Tun bayan.....โœ๏ธ

Har yanzun ba'a fara komai ba Akwai dramer guy hanzarta kiyi payment hjy tah๐Ÿค— wannan book din na kudi ne babu regular Vip 700 post sau biyu Arana special grp 1500

Mutanan PC Vip pc vip 1k Special PC 2k

zaku biya kud'inku ta wannan acc number 8100084251 Nabila Aliyu monie point shaidar biya ta nan๐Ÿ‘‡ 08100084251 ga wanda acc nasa be nuna monie point saiya saka tanan 2230373842 Nabila Aliyu uba bank

ku sani ba'a turo card saita acc number za'a biya

Bana son kira dan AllahโŒโŒ ta what's kawai za'a mun mgn โœ”๏ธ

y'an nijar ku tuntubi wannan number +227 88 01 90 50

Vip grp 500f Special grp 1000f