Kenza eBookz
Cover art for KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 50

Post

KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 50

.....n pronunciation We've gone through your tests. Blood, hormone, physical scans all normal. As he saw his eyes, he was looking directly at him. So what is preventing my body from working, what is enough other than energy to become paralyzed? The doctor was silent for a while. He looked into his eyes and said in a calm voice Stress. Possibly emotional. Your body is functioning. But the signal, the drive it's blocked. Could be the mind. As ad he leaned on the chair. He let out a heavy breath. It's been a year. I see different things. Needle. Experiment. Look. Advice. A colorful doctor. They all say I'm fine. I am not healthy either. Dr. Morel put the papers aside, looking at him breathlessly. Some things the body cannot explain with numbers. Talk to your wife. She's part of this. As ad he shook his head a bit, in a low voice. I already told her. She knows. She is trying very hard. But I... I don't understand myself. Dr. Morel wrote a medicine on a piece of paper. Take this medicine, let's try it. As ad ya mi?e. He took the paper and put it in his shirt pocket. He didn't say anything and he turned and left, his heart is not bothered by anything. He is leaving the Bentley

Standalone post1,918 words

Bentley mai ba?in fata ta tsaya a gaban babban asibitin Georges Pompidou da ke tsakiyar birnin Paris.iska tana motsa ganyaye a hankali. Pascal direban As ad ya bu?e ?ofar baya da girmamawa. As ad Babangida ya fito. Sanye yake da suit ruwan toka, rigar ciki fari ?al, sai agogon zinare a hannunsa wanda ke ?aukar ido. Takalmansa sun yi sai kyalli suke, kamar ba a ta?a taka su ba.

Shigarsa cikin asibitin ya jawo hankalin ma aikata. Sun gaishe shi da ladabi, suna murmushi, amma ba wanda ya isa ya shige jikinsa. Fuskar As ad a kame take. Ba dariya, ba magana sai matakin kafarsa da murya mara amo.

Elevator ya ?auke shi zuwa bene na hu?u. Har sai da wani doctor ya le?a ofishin Dr. Luc Morel kafin ya ce Sir, Mr. Babangida is here. Dr. Morel farar fata mai kyakkyawar fuska ya mi?e da murmushi. Ya bu?e ?ofa da kansa, yana fa?in cikin yarensu Welcome, Mr. Babangida. As ad ya gaishe shi da gajeriyar murya. Bai da yawan magana. Likitan ya ?auko takarda. Ya duba da ido, sannan ya ce cikin sau?in lafazi We ve gone through your tests. Blood, hormone, physical scans all normal. As ad ya ?aga ido, yana kallon shi kai tsaye. Toh me ke hana jikina aiki me isa banda kuzari gabana yazama shanyayye? Likitan ya dan yi shiru. Ya duba cikin idanunsa, sannan ya ce da kwantar da murya Stress. Possibly emotional. Your body is functioning. But the signal, the drive it s blocked. Could be the mind. As ad ya jingina da kujerar. Ya sauke numfashi mai nauyi. Shekara kenan. Ina ganin abubuwa Daban-daban. Allura. Gwaji. Duba. Shawara. Likita kala-kala. Duk suna ce min lafiya. Ni kuma gashi bani da lafiya.

Dr. Morel ya saka takardun a gefe, yana kallon shi ba tare da katse numfashinsa ba. Some things the body cannot explain with numbers. Talk to your wife. She's part of this. As ad ya dan ka?a kai, cikin ?asa da murya. Na riga na gaya mata. Ta sani. Tana kokari sosai. Sai dai ni... ni kaina ban gane kaina ba. Dr. Morel ya rubuta wani magani a takarda. Ka sha wannan maganin,mu gwada mugani.

As ad ya mi?e. Ya kar?i takardar, ya saka cikin aljihun rigarsa. Bai ce komai ba ya juya ya fita, Zuciyarsa Babu da?i ko ?adan ba?inciki sosai ke damunsa.

Yana Fita Motar Bentley na jiran shi kamar yadda aka saba. Pascal ya bu?e ?ofa, ya zauna ba tare da ce wa komai ba. Yana da hankali, ya san lokacin da magana bata da amfani. As ad ya janyo wayarsa. Ya danna sunan "Aysha". Bayan ?an lokaci, muryar mace mai laushi ta amsa Yaya asibiti? As ad ya ce cikin kasalalliyar murya Ai kin riga kin sani. Sun ce lafiya. Amma ni bana jin hakan ai kowannen su maganar sa daya ayshatu kirjina babu dadi am hurt.. Ka dawo gida Habibie kadaina jin komai habibie ina tare dakai kuma ni nagayamaka ban damuwa da wannan matsalar me isa kai zakana damun ?anka da'ita?. Na ha?a ruwan ganye kamar yadda muka tattauna. Ba laifi idan mun sake gwadawa. Ina zuwa. Ya kashe wayar.

Pascal ya ja motar a hankali, yana sanin cewa tafiyar yau oga Yana ci?in damuwa duk da baisan akan menene ba. Yayin da motar ke tafiya cikin titunan birnin da rana ke dusashewa, zuciyar As ad na juyawa kamar ?aho a zuciya. Duniya na ganinsa a matsayin gwarzo wanda ya mallaki kadarori da kamfanoni, wanda ke hawa jirgi na musamman, wanda agogon hannunsa ya fi albashin wasu. Amma shi fa? Shi kansa ya rasa inda jikinsa ya tsaya.

As ad mutum ne da ya saba da komai cikin salo, A kicin gidansa, akwai chef daga Lebanon. A dakinsa, kayan turare daga Dubai da France. A rayuwarsa, babu abu da ya rasa sai wata aba da ba a saye ta da ku?i ba. Wannan asibiti Pompidou na 10 da ya ziyarta cikin shekara guda. Kowane na cewa ba matsala . Amma yana jin matsala na raye cikin sa.

Pascal ya waigo ta madubi, ya ce da siririyar murya Sir any other stop before home? As ad ya dan jinjina kai No. Let s go home.

Gidan yana can kusa da Eiffel Tower wani katafaren gida mai bene uku, lambu mai tsada da haske da ruwa mai ratsa ta tsakiyar shinge. Amma koda suka isa, As ad bai shiga cikin gida kai tsaye ba. Ya tsaya a gaban ?ofar mota, yana kallon sama Lafiya ya furta cikin zuciyarsa,

ita ce mafi girman arziki. Da ?udinka ko matsayinka bazai baka ba.

Gidan ya yi shiru, duk da cewa ya cika da haske mai taushi da ?amshi mai da?i daga turaren oud da ke ?uya a cikin falo.

Aysha tana zaune a wani ?an karamin rumfa da aka ?era musamman da launin fari. Ta ninke ?afafunta a cikin babban kujera, tana kallon ruwan tururi da ke fitowa daga kwalbar herbal diffuser.

Rigarta doguwa ce mai ?yalli, launin ash da zinare, ?inkin Qatar ne, amma ta sa hijabi mai laushi da ba ya rufe hasken fatarta. Hannunta ?aya yana jujjuya gilashin ruwan ganye mai haske wani hadin da ita da likitan Sudan suka tsara daga ganyen yadiya, kuka, magarya da hulba.

Kanta yana cike da tunani. Kodayake gida yana ?auke da dukkan annashuwa da jin da?in rayuwa zuciyarta na ?auke da nauyin da damuwar mijinta ke sanya kanshi ita bata damuba amma shi gana daya yakasa sukuni sai kashi ma?udan kudi da yakeyi.

A gefe, wata nurse mai kula da lafiya ta shigo da tablet a hannu. Madam, blood pressure ?inki da sugar level sun daidaita. Should I bring in your spa therapist now? Aysha ta girgiza kai. No, leave me for now. Tell Fatima to warm the dinner. I ll serve my husband myself.

*****************

Yana tsaka da Aiki sosai cikin system ?insa. Gaban wata ?aramar tebur mai madubin, As ad na zaune yana latsa maballan laptop ?insa na Apple sabon MacBook Titanium , yana duban takardun karshe na jarin da zai bu?e a Dubai. Duk da kayan cikakken kwalliya da dumin dakin da ke ?auke da AC mai daidaita ?amshi, fuskar sa ta cike da gajiya. Gajiya mai zurfi wacce ba aiki kadai ke kawowa ba, sai tunani da tambayoyin da ba su da amsa.

A gefe, ruwan ganye da Aysha ta ha?a masa na ?auke a cikin kwalbar Herm s health set da aka kawo daga Morocco. Ruwan yana da ?an ?amshi, ya sha bamban da duk wani magani da ya ta?a gwadawa sai dai har yanzu, bai kai da yaye masa matsalarsa ba .

Aysha ta shigo cikin dakin. Ta shigo cikin suttura mai sau?i amma cike da kyau,doguwar riga ruwan ja mai ?aukar ido. Turaren ta na cike dakin kafin har ta ?araso kusa da shi. Tana tafiya cikin wani salo na natsuwar sai ta?u takeyi ?ai ?ai.

Ta tsaya a kansa. Ta dur?usa ka?an, ta sumbaci le?ensa, sannan ta ce cikin murya mai da?i Sannu da aiki Habibie... har yanzu baka gama ba? Ka tuna kana da flight fa na 5. Ko bakason ka huta?

Ya langwabar da kansa ka?an. Idanunsa sun Nuna tsantsan da ?auna da gajiya, amma ya zuba mata idanuwan yana murmushi. Ban gama ba. Amma na gaji.

Murmushi yayi, yana mi?a mata hannu cikin salo da kwantar da hankali. Idanunsa cike da natsuwa da narkewar zuciya. Ya langwabar da kansa, yana kallonta da irin kallon da masoyi ke kallon ?aunatacciya bayan kwana goma sha biyu a ke?e.

Itama, jikinsa ya narkar da nata. Tayi masa wani irin kallo mai cike da salo da shagwaba. Ta zauna a jikinsa, ta ?an jingina kamar wata yarinya wadda ke bu?atar kulawa daga iyayenta. Tana rungume shi da dam?a, sai ta furta da tura baki

Habibie ka huta mana dan Allah. Ban son kana damun kanka da aikin nan.

Tana shafa kansa a hankali. Ka kwantar da hankalinka. Ni fa ina nan. Aiki ba zai ?are ba, amma ni zan iya rage maka nauyi in dai zaka bani damar.

Sai da ya yi dariya mai rauni. Kafin ya bu?e baki, wayarsa ta yi vibration ?ara mai ?arfi. Ya duba sunan, ya ?auda kansa. Ya san wannan kira na Sakina.Tun jiya Sakina ke damunsa da waya. Ko da ya rufe dukkan lambobinta, sai ta sake samunsa ta wata hanya. Ta samu wata number daban ta sake kiran sa. Bai kamata ba. Ya kamata ta fahimta ba shi da lafiyar da zai iya zama da kowace mace yanzu, amma ita ta kafe tana cewa ita da halin da take ciki haka take sonsa.

Karar wayarsa ce ta katse wannan shaukin Yana kallon wayar, ya kau da kai. Sai kira ya ?ara shigowa. Tana kallonsa. Tace da saukin murya Bari na ?auka. Bai ce uffan ba. Ta kai hannunta, ta ?aga wayar. A nan ne kawai taji muryar Sakina a gefe ?aya, tana cike da rawar murya da wahala kamar wa

Yaya As ad kana son zuciyata ta buga da ?aunarka? Kana son in mutu saboda kai? Yayana please duk yadda kake, I love you. Kuma I want to be your wife.

Ayshatu tayi murmushi mai ?an tsuma rai, wanda bai cika da annuri ba. Murmushi ne mai ?an ?aurewa da juriya. Ta mi?a masa wayar cikin natsuwa. Bai ce komai ba, sai kawai ya katse kiran.

Itama sai ta fara kokarin mikewa daga jikinsa fuskarta tana nuna tsantsar kishi da damuwa riko hannunta yayi saurin yi yna maidata ?an cinyar tasa sannan Yayi saurin jiyo da kanta, ya kama hannunta a hankali. Idanunsa suka cakuda da nata cikin natsuwa.

Wannan kishin naki... shi ne nake jin dumi da shi a cikin sanyi. Shi ne yake tabbatar min da cewa ni ne jarumin cikin zuciyarki .

Kawai sai ta fashe da kuka, kamar yarinya da aka ?wace mata abin wasa. Kukanta bai da hayaniya amma yana da nauyi.

Bai bari ta yi magana ba ya kama ?afarta da hannunsa ?aya, yana daddanna gashinta da ?ayan hannun. Sai ya ?ora bakinsa a kan nata, ya shiga kissing da nutsuwa kamar yana shanye damuwarta da harshensa.

Kiss ?in ba wai na wauta bane. Kiss ?in zuciya ne. Na mutum da ya fahimci cewa shi da wannan matar a guri ?aya zuciya suke da zama. Yana taunar ?okin soyayyarta a le?enta, tana saki numfashi da sauti kamar tana jin sau?i cikin jikinta. Aysha ta dafa kirjinsa. Zuciyarta da nashi suna bugawa cikin daidaito. Sanyin jikinsa,Dumin numfashinsa. ?amshin kansa da ya fi turare.

INA MANYAN MATAN SUKE NE??

"Maza fa, ko da suna da karfi, ko da suna da kudi, wallahi suna son shagwa?a. Duk girman ki, dan Allah ki sauko, ki rinka yimasa kalmomi masu da?i. Ko ba har zuciyarki bane, ki nuna masa jin da?inki. Ki nuna masa cewa damuwarsa damuwarki ce. Wallahi maza suna bukatar abu mai sau?i a rinka yi musu irin shagwa?ar da yara ke samu."

idan kina son mallakar zuciyar mijinki gaba ?aya... to ki rinka gaya masa kalmomi masu laushi. Ki gaya masa cewa yana da kyau, cewa yafi kowa. Ki ri?a sa hannunki cikin nasa koda babu dalili. Wannan abu ne da maza ke mutuwa akai ba soyayyar gado ?adai ba, soyayya kullum ana sabunta ta.

Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH

SHAFI NA HAMSIN DA DAYA

Wannan littafin ku?i ne, ba kyauta ba! Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama! Domin biyan ku?i: Acc Name: Bilkisu Sani Kaura Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp: 09030569336 ko 07040402435

Masu son vip ??Sai ku bibiyeni a Arewabook @nanadiso10 https://www.arewabook,vs.com/book?id=6813670d91815df57bc25693

********