Kenza eBookz
Cover art for KIDA A RUWA BOOK 4 PAGE 10

Post

KIDA A RUWA BOOK 4 PAGE 10

.....she said, "Dada, are you angry?". She was silent. He also refused to look at her. Dan was saying this and got an idea. She started to blink with her eyes, then she stood up and went back to stand in front of him. He didn't even look at her now. She closed her eyes and struggled with her heart's decision. Seeing that washing the hat will take you to the night, she agrees. She slipped the chocolate into her mouth, and as if to surprise you, she knelt down in front of him. Suddenly, he felt her grab his face with her hands. There was no plan to raise his eyes to look at him, with his lips open he would speak, she put hers on the plate and started to pour the chocolate into his mouth and it started to melt in the plate. Even when Mammah's son was told to fight, he was a full-fledged fighter. Smell this bee or the smell of perfume, and then give a shot. Nimrah, who was thinking of coming to erase her memory, was erased from her memory. It's like Nimrah's style of playing with Dadah, his whole body is completely broken. Since he can feel that he will endure until everything is taken away from him. Privat is still in his body, he has already lifted her from the ground where she was k

Standalone post2,004 words

*_Typing📲_*

*_💦KIƊA A RUWA...!!💦_*

*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*

*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._

*_Masu fama da matsalar idanu kuma naku ya fara sauka a AREWAPEN faka-faka AUDIO da zafinsa. Book 1 zaku sameshi a cikin book 1. Book 2 na tare da book 2 shima. 💃💃😘😘😀_*

*_GENERAL FICTION_*

_Wannan labari ƙirƙirarre ne. Sunaye, wurare, da abubuwan da suka faru duk ƙirƙira ne, ba su da alaƙa da gaskiya ko wani, koda Bilyn Abdull ce 😂._

*_BOOK 4_* _Chapter 10_

__________________ __________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk

*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Yanzun kam idanu ta waro ta ce, “Dadah na bakina fa?. Kazanta kenan”. “Bakya so naci ashe”. Ya bata amsa yana ɗauke kansa. Gani tai kamar fuskarsa ta canja. Jiki a sanyaye ta ce, “Dadah kayi fushi ne?”. Shiru yay mata. Ya kuma ƙi kallonta. Dan tana faɗar haka ya samu idea. Fiki-fiki ta fara yi da idanu, sai kuma ta miƙe a inda take ta koma gabansa ta tsaya. Bai kalleta ba yanzun ma. Ta runmtse idanunta tana kokawa da shawarar zuciyarta. Ganin wankin hula dai zai kaita dare ta amince. Chocolate ɗin ta gutsira a bakinta, cikin irin zan baka mamaki ɗin nan ta durƙusa gabansa. A bazata kawai yaji ta kama masa fuska da ƴan hannayenta. Babu shiri ya ɗago ido zai kalleta, tare da buɗe lips zai yi magana ta ɗora nata akan nashin kawai ta fara juye masa Chocolate ɗin bakin nata daya fara narkewa a cikin nashin. Har a gayama ɗan Mammah tsokalar faɗa, bayan shi ɗin mai faɗa da cikawa ne. Shifa wannan ƙudan zuman ko baiji ƙamshin turare ba bi yake, sannan ya bada harbi. Nimrah dake tunanin tazo goge hadda sai ita aka goge mata tata haddar. Abu kamar wasa salon na Nimrah ya tafi da Dadah, gaba ɗaya jikinsa ya gama tsinkewa. Tun yana iya jin zai jure har komai ya koma ƙwace masa. Gata zuwa yanzu a jikinsa take, dan tuni ya ɗagota daga ƙasan da take durƙushe ya maidota kan ƙafafunsa.. Kayanta da suka takurama duniyarsa daman ya shiga saɓilewa a hankali. Hankalin Nimrah ya tashi, dan tunda ya ajiyeta a jikinsa fa hankalinta ya dawo jikinta. Da ƙyar ta dai daure ta ƙara danne kanta domin son ganin ina wasan zai tsaya, sai dai mi, yana gama maidata yanda yake so, ya saki lips ɗin ya fara mata wata kalar shinshishina yana bin ƙamshin turarenta dake neman canja masa planing a kanta, na bin komai sannu a hankali bada gaggawa ba, ba kuma da cutarwa ba kwanaki bayan kwanaki. Uhmm inji mai ciwon haƙori. Lamari dai ya ɓaci, Dadah ya murje ido a falon jirgi zai ɗora ma Little Shadow sabon karatu. Hakan kuma ce ta kasance. Bai ma farga da mi yay ɗin ba sai bayan shuɗewar wani lokaci da Madam Nimrah sarkin cika baki ta gama gane shifa zaki zaki ne. Sannan karatun manya yaro ko ya hau dutsen dala ba lallai ya iya hango rubutun ba ta cikin sauƙi. Sai ga yarinya ta koma rusar kuka da neman ɗauki. Daga ƙarshe dai ya kimtsa, ya kuma killace kayansa a yanda ya dace sannan ya koma murmurshin ƙeta...

{•••}••{•••}••{•••}

Kwanaki sun shuɗa, sati biyu ta cika kamar wasa. Burin Dadah ya cika a ɓangaren maida Little Shadow yanda yake so. Dan duk da wahalar da Nimrah ke sha a yayin ɗaukar darasin nan ta daure, ta kuma jure sannan ta miƙa wuya. Bata musu, sannan bata jayayya dan malamin nata mai kima ne da darajar da bazata iya hakan ba a garesa. Shi ko sai yay amfani da wannan damar wajen bata horo a irin bigiren da yake so duk da yana tausayinta. Kamar yanda ya faɗa ya ganar da ita ƙasar Dubai yanda ya dace a zahiri da baɗinin sirrinsa. A kwana biyun ƙarshe ya kaita shopping ta zubo tsaraba ga kowa yanda ya dace. Shima kuma yay ma Nabeeha. A ranar alhamis data kasance daren juma'a suka nufo ƙasar su ta haihuwa da sauye-sauye masu yawan gaske. Kamar yanda suka tafi a privet jet haka suka dawo a cikinsa cikin tafiyar sirri ga cheff of staff. Bayan Mammah babu wanda yasan da dawowar su. Itama kuma sanin saukar cikin dare ce bata tanadar musu komai ba illa addu'a da fatan sauka lafiya. Ƙarfe biyu da rabi kuwa suka sauka. Kamar yanda ya tafi a sirri haka aka ɗakko shi a sirri shi da Nimrah dake cikin mayen barci zuwa gida. Mu'azz na tsaka da barci kira ya riski wayarsa. Da ƙyar ya iya jawota ya ɗaga. Ya kaita kunnesa da magagi irin na mai barci ya ce, “Waye?”. “Taso ka buɗe gate”. Firgigit ya watsakke jin muryar Dadah da bata ɓuya a gare su. Cikin abinda baifi mintina goma ba sai gashi. Kamar yanda ya fahimci Dadah baya buƙatar tada Malam Almu shima sai bai tadasun ba ya buɗe gate ɗin. Motoci uku suka shigo cikin gidan. Kai tsaye kuma a ƙofar sashen Dadah suka tsaya. Koda aka buɗe motar tsakkiya Dadah ya fara fitowa, sannan ya zagayo ɗayan side ɗin ya kamo Nimrah dake gyangyaɗi ya fito da ita. Mu'azz da kansa ke ƙasa ga farin ciki ya buɗe baki zai yi magana Dadah yay masa alamar ya shiru. Aiko shirun yayi, zuciya cike da gulma ya bisu da kallo. Sai da yaga sun yi nesa da shi yace, “Yesss! Ninah ta ciwo mana kofi”. Yay wani ɗan takun rawa da ya bama guards ɗin Dadah dariya. Sai dai basu yi ba a bayyane sunata gimtsewa. Dan kai tsaye sun fahimci shaƙiyancin Mu'azz ɗin... Dadah da bai san sunayi ba tuni ya shige. Sashen shiru alamar sunyi barci. Kai tsaye nasa sashen ya wuce da Nimrah. Tunda yaji shigar ƙamshi mai ni'ima cikin hancinsa yasan an masa gyara. Bai tsaya nazarin waye ba balle kunna fitilar falon yay amfani data waya suka wuce bedroom. Barcin dake a idon Nimrah yasa bata damu da sanin a ina suke ba ta cire hannunta a nashi ta je gadon da take gani dishi-dishi ta kwanta. Kansa kawai ya ɗan girgiza, bai mata magana ba ya hau zare agogonsa sannan ya fara rage kayan jikinsa da suka kasance suit. Shima ya gaji, dan ko wanka yasan bazai iya ba. Sai da ya rage mata kayan nata itama sannan ya gyara mata kwanciya suka kwanta dan samun barci a sauran daren daya rage idan UBANGIJI ya ƙaddara haka....

....★★★...

Da asuba Dadah yasha fama da tashin Nimrah. Sai da ya taimaka mata tayo alwala sannan ya wuce massalaci. Ai yana fita itama ta tattara inata-inata batare da ta tsaya ko yin salla ba ta wuce nata sashen. Dan ta riga da ta gama tabbatar da yau dolene ta sakar ma matarsa mijinta. Itama dai nata sashen tsaff yake. Dan babu tantama an gyara mata shi. Ta sauke ajiyar zuciya da jin kewarsa. Bedroom ta wuce dan kar lokacin sallar asuba ya kwace. Cikin son ture abinda ya saka ƙirjinta yin nauyi tana idarwa ta ɗauki Alkur'ani. Tai karatu sannan tai azkar. Hankalinta nakan sashen Mammah. Amma ta dake ta haƙura ta haye gadonta ta kwanta...

...Dadah bai dawo da wuri ba. Sakamakon ana idar da salla sun fito massalaci su Bilal sukai kiciɓus da shi a bazata. Farin cikinsu kasa ɓoyuwa yayi, dan yanzu ko yaya Dadah yay nesa da su sai su dinga jin kewarsa kamar wanda ya shekara baya nan. Balle ma wannan ne karo na farko da yay tafiyar kwanaki da yawa tunda ya dawo gare su. Shima dai yaji daɗin ganin ƴan ƙannen nasa. Dan maimakon amsa gaisuwa da baki babu wanda bai rungume ba har su Ma'aruff. Mu'azz kuwa ai hannunsa na cikin nashi. Har Ammar na masa muguntar daya saba. Gida suka shigo su Ja'afar zagaye da shi. Haka suka rankaya sashen Mammah dan sosai Dadah ke jin ƙaguwa da son ganin ƴar tsohuwar tashi. Aiko sun sameta tana azkar. Sai dai ganinsu yasa ta taƙaitawa. Fuskarta da murmushin daya kasa ɓoye farin cikinta take kallon Dadah da zaratan ƙanennsa ke zagaye da shi. Kai kace ya shekara ne baya tare da su. Tun a kallon farko Mammah taga kwanciyar hankali ta musamman da sabuwar nutsuwa a tare da kamilallen gudan jinin nata. Sannan jikinsa ya ƙara bayyana ƴar ƙibar jin daɗi, tare hasken fata da annurin fuska. Kalmomin godiya ga UBANGIJI ta dinga jerawa a zuciyarta. Tare da jin ƙarin ƙaunar Nimrah. Dan tabbas anzo inda take fata, addu'arta ta tsayin shekaru ta karɓu. A zahiri kam gaisuwar da Dadah ke mata ta amsa. Sannan sauran ma suka gaishe ta. Bata bari sun daɗe ba tace suje su huta. Tunda yau juma'a ce duk suna gida, Ammar da Bilal ne masu fita aiki, suma kuma ta tabbatar basa jimawa dan 12 suke dawowa gida suyi shirin massalaci. Babu wanda ya mata musu duk suka miƙe. Haka suka sake takema Dadah baya har ƙofar sashensa suka masa rakkiya sannan suka nufi nasu sashen suna gulma wai Dadah an samu duniya. Irin wannan fresh a sati biyu kawai..

Shi kam yana shiga ɗakinsa yaga babu Nimrah. Murmushi kawai yayi ya cire jallabiyar jikinsa ya haye gado ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya. An dawo filin daga kuma kenan. Gashi yanzu yaƙin zai zama biyu ne. Na cikin gida dana waje. Dan bai sani ba ko zai samu daidaiton iyalin nasa cikin sauƙi ko sai yayi sabon yaƙi. Dan in har Nabeeha bata kwantar da hankalinta ba ya tabbatar tsiwar Nimrah bazata ɓuya ba koda zatai a cikin kisan mummuƙe ne. Dan ba lallai Mammah ta barta ba. Amma sanin halin yaran nan Nimrah da Ruƙayya ya tabbatar dole ya sanya musu ido dan abinda suka saba bazasu fasa ba. Inda ma ALLAH ya taimake sa da zasu fara zuwa makaranta da wuri. Da wannan tunanin barci yay awan gaba da shi............✍️

_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*

*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*

*_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_*

*_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_*

*_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*

*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_* *+234 805 568 7449* *_Telegram Number👇_* *+234 903 234 5899*

*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*

*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*

*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*

*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*

*_Akwai VIP Telegram 💃_*

*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_*

*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*

_(2k)_

*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (2k)_* *_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*

*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.

_(1,500 CFA)_ *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*

*Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*

*_AREWAPEN (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull

*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*