
Post
KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 17
.....feeling what I'm doing! It was at this time that Fatima said, "My dear, we have a party to do!" After a while, I said in surprise, "Where is it?" "Isler Hotel," she replied with a smile. "The big boy of this town will be celebrating for getting elected. How about you?" I pulled back, as if I was going to say no, and then I remembered Mumy's words the other day: "If you don't join the public, how will you be considered gay?" I bit my lip, my heart was pounding. "Zanje, but I'm really scared by God." Fatima laughed and tapped her foot. "It's all right! I'll go myself, and many of our enemies will be there. Don't be afraid. If you're with me, nothing will happen!" I noticed how some of my friends were talking secretly, looking at me from a distance. I was in this thought, then I saw a gray car stopped on the side of the road. I was surprised, but I didn't expect anything until I saw Khalil! "Khalil?" I said in a small voice. What is he doing here? My father has repeatedly told him that he will never agree to marry me. Why did he come here? Hair style is a problem? I have never felt so bad being with someone like Khalil. All the time.....
SHAFI NA GOMA SHA BAKWAI
Ranar Litinin ce, rana na zafi sosai. Makarantar ta cika da ?alibai suna fita bayan kammala jarabawa. Ina tsaye a bakin ?ofa tare da ?awayena, muna ta hira da dariya. Duk da nisha?in da muke ciki Ina tsaye a bakin kofa tare da Fatima, ina nuna mata wayata cike da farin ciki. "Fatima, ki duba nan! Na samu followers dubu guda a TikTok!"
Fatima ta sanya hannu a baki cikin mamaki, tana murmushi. "Kai! Wallahi, kin yi ?o?ari! Na fa?a miki cewa video ?in nan zai tafi. Dubi views ?insa 200k! Wannan fa babbar nasara ce!"
Na yi dariya, na girgiza kai. "Gaskiya ban yi tsammani ba. Kawai na ?ora shi da zuciya ?aya. Amma yanzu kuwa, zan ci gaba da dagewa. Idan na koma gida ma, zan sake yin wasu sabbin videos."
Fatima ta yi dariya tana bugun kafa. "Ai haka ake so! Idan kika dage, wallahi har miliyan za ki kai. Ki ci gaba da kirkira abun dariya da kuma salon ki na musamman!"
Na yi murmushi mai cike da jin da?i. "Gaskiya zan dage. Wallahi, yanzu na fara gane cewa da gaske ana jin da?in abubuwan da nake yi!
A dai-dai wannan lokacin ne Fatima ta ce, "Kawata, akwai party da za mu yi!"
Na ?an yi jim ka?an, cikin mamaki nace, "A ina ne?"
"Isler Hotel," ta amsa tana murmushi. "Babban yaron garin nan ne zai yi celebrating na samun zabe. Zakije kuwa?"
Na ?an ja baya, kamar zan ce a'a, sai kuma na tuna da maganar Mumy a kwanakin baya: "Idan ba ki shiga jama'a ba, tayaya za a sanki har ki zama 'yar gayu?"
Na ciji le?e, zuciyata na bugawa. "Zanje, amma gaskiya ina tsoro wallahi."
Fatima ta yi dariya tana buga kafa. "Ai komai lafiya lau! Ni kaina zan je, kuma da yawa daga cikin ?awayenmu za su halarta. Ki daina tsoro. Idan kina tare da ni, babu abin da zai faru!"
Na lura da yadda wasu daga cikin abokaina suke magana cikin sirri, suna kallona daga nesa.
Ina cikin wannan tunanin, sai na ga wata mota mai launin toka ta tsaya a gefen hanya. Na ?an yi juyawa da mamaki, amma ban yi tsammanin komai ba har sai da na hango shi Khalil!
"Khalil?" na furta cikin ?aramin murya. Me yake yi anan? Mahaifina ya sha fa?a masa cewa ba zai ta?a amincewa ya aure ni ba. Me yasa ya zo nan? Salon yajawomun wata matsalar?
Ban ta?a jin da?in kasancewa da wani kamar Khalil ba. A duk lokacin da muka ha?u, yana sa ni jin inada daraja da kima yana ?aunata nasani tun ina yarinya haka ko'ina yana biye dani hakan kuma yasanya kowa yasani acikin ahalina . Khalil mutum ne mai taushi da kulawa. Amma Abbah ya ?i amincewa da shi saboda rashin aikinsa da wasu maganganun da ya ji daga mutane akan abarni Saka saka ina kulashi ko primary ban gama hakan yasanya yatsaidashi.
Tun daga lokacin da Abbah ya sa masa hani, Khalil ya daina zuwa wajena. Na san yana ?aunata. Amma yanzu tsoro nakeji.
Lokacin da ya iso kusa da mu, ?awayena suka ja baya. Na yi ?o?arin yin murmushi, amma fargaba ta fara mamaye zuciyata.
"Khalil, lafiya? Me ya kawo ka nan?" na tambaya cikin mamaki.
"Ramlah, ba wani abu bane. Na zo ne in ?auke ki. An samu gaggawa a gida."
Na kalli ?awayena, sannan na juya gare shi. "Gaggawa? Amma me ya faru?"
"Ba zan iya fa?a anan ba," ya ce cikin sanyin murya. "Don Allah, ki yarda mu tafi, zan fa?a miki komai a hanya."
Ban yi tunanin abin zai zama haka ba. Na shiga motar, zuciyata na bugawa. Khalil ya kashe ?ofar, sannan ya fara tuka motar cikin sauri.
"Khalil, me kake yi? Ina za mu?"
Ya ?an yi shiru, sannan ya kalle ni ta madubi. "Ramlah, ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba. Na yanke shawara zan tafi da ke zan aure ki ko da ba su yarda ba."
Naji jikina ya yi sanyi. "Khalil, wannan ba daidai bane! Soyayya ba haka ake yi ba!"
"Ramlah, kin san irin yadda nake ji game da ke? Na gwammace na gudu da ke fiye da na rasa ki."
Na yi kokarin kiran wayata, amma Khalil ya lura. Ya ja wayar daga hannuna, yana girgiza kai.
"Ba zan bari ki kira gida ba. Zamu tafi wani wuri mai nisa. Zan aure ki da kaina."
Na fara kuka. "Khalil, don Allah ka tsaya. Abbah zai kashe ni idan ya gano wannan."
"Ki yi shiru, Ramlah. Ki kwantar da hankalinki. Ina sonki sosai. Ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba."
A wannan lokacin, na fara gane cewa soyayyar Khalil ta rikide zuwa wani abu mai ha?ari. Yana kallona ta madubi, amma hankalinsa a rikice. Na yi ?o?arin kwantar masa da hankali, amma zuciyata cike da tsoro.
"Khalil, ka tsaya, don Allah. Wannan ba hanyar da za mu bi ba. Na san kana sona, amma ba haka ake tafiyar da soyayya ba."
Sai ya tsaya tare da daka birki a wani gefen hanya, yana numfashi da ?arfi. "Na rasa mafita, Ramlah. Na rasa yadda zan ci gaba da rayuwa ba tare da ke ba." Ya kalli cikin idona, yana ?an murya.
Haka Khalil ya yi ?o?arin shigar da ni ta ?arfi cikin gidan da muka zo. Yayin da muka shiga, na ji zuciyata tana bugawa kamar ana dukan ganga. Wurin shiru ne, babu motsin rai ko tsuntsu, sai ?arar zuciyata da ?afafun Khalil suna dokawa ?asa.
Da kyar na iya tsayawa a kan ?afafuna, amma duk yadda nake ro?on sa da magiya, yana kallona cikin idanu da wani irin yanayi na zafin rai da kishi. Wani ?acin rai ne ya bayyana a fuskarsa, kamar yadda wutar daji ke cinye koren ciyayi.
Ya ja hannuna da ?arfi, ya tura ni cikin wani ?aramin falo. ?ofar ya kulle da sauri, sannan ya yi tsaye yana haki, yana kallona da idanuwansa da suka koma kamar na ba?in ?ogi cike da bacin rai da tsantsar ciwo.
"Mahaifinki bai isa ya hanani ke ba!" ya furta, muryarsa na rawa. "Zan tabbatar da cewa ba zai iya raba mu ba. Soyayyarki na cikin jinina, Ramlah! Shekara goma sha biyar ina jiran wannan lokaci. Yanzu za a ce na fasa? Wallahi Sai Na kusance ki Nayi miki ciki Ta yadda mahaifinki bai isa yarabamu ba kuma sai Ya auramun ke Wallahi."
Na tsaya kallonsa, hawaye na gangarowa bisa kumatuna. Na kasa gane yadda soyayyarsa ta koma kamar makami mai lahani. "Khalil, don Allah, ka tausaya mini," na furta cikin kuka mai rauni. "Ba haka ake tafiyar da soyayya ba. Ni marainiya ce! Ka yi hakuri, dan Allah!"
Amma Khalil bai saurare ni ba. Sai ya cigaba da matsowa kusa, yana magana cikin wani irin yanayi na rashin nutsuwa. Na ji wani irin tsoro yana taso daga zuciyata zuwa duk wani sashe na jikina. Na yi ?o?arin tserewa, amma yana rike da hannuna da ?arfi, kamar wanda yake tsoron in tsere masa har abada.
"Matsalar ki ce ba ki gane ba, Ramlah," ya ce cikin muryar da ke ha?a kuka da fushi. "Na rasa mafita. Na rasa yadda zan ci gaba da rayuwa ba tare da ke ba. Cikin bazata ya fizgo rigata yana rabani daita haka skirt din makaranta ma yana kokarin yagamin inaja ina kuka sosai Amma sai da yarabi da skirt dina sannan yashiga tu?e kayan jikinsa Innalillahi wa inna ilaihirraji un Nashiga uku Na shiga uku DanAllah khalil karka wulakantani Amma ya toshemun baki yana kokarin hayemun .