
Post
KIDA A RUWA BOOK 1 PAGE 30
.....this is a calculation of a child, wasting the mind of the night, you name it. And I don't waste the night's attention to make a name, I'm MUSIC IN THE WATER THAT AWAKES THE MINDS OF MONSTERS". In extreme anger, Senior Garba pointed at Haysam as if he was going to tease him. He or the gogan was standing still and his eyes were on Garban. That's it, so make sure today that you are really capable of the resistance you are saying, and your body will answer the rest of your words one by one". Imran is crying because of the violence of his brother. He is tired of fighting. He is standing on his feet with a brave heart, but he is sweating. He did this three times.
.......Da daddare kuwa lokacin da aka gama evening parade, suka umarci Haysam ya tsaya a gefe. “Cadet Abdul-rasheed! Step forward!” Babu wani ɗar Haysam ya matso, idonsa a ƙasa, jikinsa a nutse cikin tsarin jarumin matashin soja. Garba ya kalle shi fuskar cike da izza da wulaƙanci, “Na lura kana ɗaukan kanka wani shege can kamar fa ko. Kana so mu girmama ka ko kallonka wani ƙuru ko jarumi halan?”. Karo na farko Haysam ya kallesa cikin ido. Kamar zai yaɓa masa baƙa sai kuma ya dake da ƙyar ga haɗiye ya furta, “Ba haka bane senior. Ina yin abin da aka koya mana ne kawai, shi jarumi kuwa ba duniya yake gayama shi jarumi bane. Ita duniyar da kanta take gaya masa shi ɗin jarumi ne koda hassada tana ƙoƙarin danne bakinta da yashin ƙasa. Mizai sa naso ku girmamani bayan UBANGIJI NA shike bada girma ga wanda ya so. Ai ni tun a gidanmu mai girma ne, domin kuwa ƙanne bakwai na baro dake min kallon uba ba yaya kawai ba, saboda tsabar girmamawa ma Dada suke kirana. Kaga kuwa duk wani girma bayan wannan ai lissafi ne na yaro ɓata hankalin dare kayi suna. Ni kuma bana ɓata hankalin dare don yin suna, KIƊA A RUWA nake MAI TADA HANKALIN DODONNI”. Cikin matsananciyar fusata Senior Garba ya nuna Haysam da ɗan yarda tamkar zai tsokale masa ido. Shi ko gogan yana tsaye ƙyam a binsa idanun akan Garban ko ƙyaftasu bayayi balle nuna alamar tsoron kar'a tsokale masa su. “Oh da gaske kai kana jin kanka wani shege ne dai kenan? Shi kenan to ka tabbatar yau da gaske ka iya juriyar da kake faɗa, sauran kalamanka kuwa jikinka ne zai baka amsarsu ɗaya bayan ɗaya”. Uffan Haysam bai sake cewa ba, yama ɗauke kansa tamkar bada shi akeyi ba. Tsabar mugunta tashin farko suka ɗaura masa kaya masu nauyi da suka tabbatar sunfi ƙarfin sa, jakar dutse amma ya dake saboda taurin kai, cikin daka tsawa sukace ya zagaya filin horo sau uku a cikin duhun daren nan. Wasu daga cikin mate ɗinsa suka tsaya suna kallo cikin tsoro. Imran kam hawaye yake yi cike da tashin hankalin muguntar da akema ɗan uwansa. Shi ko gogan naku Haysam ko nuna gajiya ma yaƙi yayi. Tafiya yake akan ƙafafunsa cike da jarumta zuciya a tsaye ƙyam, ga iska tana busawa, amma shi zuface ke kwarara masa a jiki. Haka yayi sau ukun da sukace, tun a zagayen farko suke tunanin zai sare amma sai da ya ukun nan cif kusan awa ɗaya, babu wani alamar rauni na zahiri atare da shi, duk da a jikinsa da zuciyarsa ya gajin amma ya shanye ya zo ya tsaya a gabansu cikin nutsuwarsa. A dake ya ce, “I’m done, senior.” Wani daga cikinsu mai suna Badaru yay dariyar mugunta da ɗan ɗaga kai yana masa kallo wulaƙanci. “Hmmm… zaka iya kam. Amma mu kuma ba za mu huta ba har sai mun ga inda iyakarka ta tsaya tunda kace kai Iliya ɗan mai ƙarfi ne”. Haysam bai tanka masa ba. Hakan ya ƙara ƙular da su Senior Garba. Sai dai babu wanda ya sake cewa komai a cikinsu suka bar wajen. Da sauri Imran ya ƙaraso ya kama jakar duwatsun. Ɗan murmushi Haysam yay masa da faɗin, “Barshi kawai zan iya”. Kamar Imran zai yi kuka ya ce, “Haysam mi yasa ka biye musu? Waɗan nan fa daga gani basu da imani, kazo muje mukai report ɗinsu dan sun wuce gona da iri”. Haysam ya kalle shi cikin murmushi, “My Imran sarkin tsoro, kada komai ya dameka babu wani report da zamu kai. Muguntar tasu kuwa mu irinta muke nema ai. Abin da suke kira karya lago a gare ni. Ni gina sabuwar rayuwace a gareni. Ka gane sai da irin waɗan nan ake nasara a rayuwa”. “Ka cika taurin kai wace nasara kuma da wannan azabar dan ALLAH. So kake sai sun illata maka lafiya sun karya ma ƙashi”. “Imran kenan. Ba zan bari su karya min ƙasusuwa ba, saboda ƙasusuwa na ne ginina, ba shaidar girman kai da suke kallona da shi ba”. Sai Imran ya tsaya yana kallonsa da mamaki kawai. A wannan dare, ya fahimci cewa Haysam ba soja bane kawai, mutum ne da aka raini zuciyarsa da jarumta da juriya tun daga ƙuruciya. Aka kuma gina burin zamansa soja a ƙwaƙwalwarsa tamkar yanda abinci ke gina tsokar jiki....
>>>>>>>•<<<<<<<< KANO
Yayinda Haysam ke can NDA na gwagwarmaya anan Kano Mammah ma ta cigaba da tata gwagwarmayar ne. Dan kuwa tamkar jira dangin mahaifinta keyi Haysam ɗin ya wuce makaranta suka sakata gaba akan batun yin aure. Da farko ta nuna musu ita fa sam bazata ƙara aure ba a rayuwarta. Amma suka nuna sam bazasu amince da hakan ba, da ƙuruciyarta bazata ce bazatai aure ba. Tace musu idan tayi aure wazai riƙe mata yaranta ne? Ba dai kowane namiji ne zai riƙe yara har takwas daba nashi ba, ya basu ci ya basu sha ya biya kuɗin makaranta abune mai wahala ai. Sai suka nuna mata basai tai zamanta a gidan ba kawai shi mijin ya dinga zuwa. Saboda su barta sai ta ce musu ta amince da hakan, dan tasan dai ba duk namiji ne zai yarda da hakan ba ai. Da wannan damar ta samu suka sama mata lafiyar kuwa. Ta cigaba da rainon yaranta tare da bin Haysam dake nesa da ita da addu'a. A mutanen Bauchi dai babu mai zuwa sai Jamilu sai ko Khadijah da Alawiyya, dukansu kuwa ƙannen Abdul-rasheed ne uwa ɗaya uba ɗaya. Sukam suna iya bakin ƙoƙarin su akan ziyartarta ita da yara da kawo mata ɗan abinda ya samu. Sai ko mutanen Maiduguri da wasu basu manta alkairin Abdul-rasheed ɗin a garesu ba sukan kwatanta suma gwargwado musamman idan su Khadijah zasu zo dubasu. A yanzu Alhamdullah sanar da Haysam ya kafa ya bari itace ke riƙe da mafi yawan buƙatunsu. Dan Mammah ta rage yawan aikin wahala kasancewar sana'ar na tasiri ana zuwa har gida a saya. Idan suka ƙare ta shiga kasuwa ta saro komai. Zuwa yanzu harda su robobi turamen zani da ƴan kayan yara. Kayan koli dai na sanar cikin gida na mata komai Alhamdullah. Watannin su Haysam takwas suka samu hutu. Hutun da yay matuƙar saka Mammah da ƴan uwansa a farin ciki mai yawa da girman gaske. Nanfa aka shiga hidima da shi, dan abinci na musamman Mammah tai masa. Murmushi da hawaye sun kasa barin fuskarta. Mamaki take sosai na ganin yanda Haysam ya ƙara girma, yaron da ta tura makaranta cikin talauci da wahala, yanzu ya koma soja mai kwarjini. Gaba ɗaya ya juye kamanin mahaifinsa, farar fatarta kawai za'a ce ya ɗebo. Ya zama wani ingarman namiji a tsaye kamar ba ɗan shekara sha takwas ba.. Shima Haysam zuciyarsa cike take da farin cikin ganin Mammah ta samu nutsuwa ta rage yawan wahalhalun da take, sana'ar daya gina ta kafu kowane motsi cikin sallamar sayen abubuwa ake. Sai yaji kwanciyar hankali na ratsashi da nutsuwar zuciya. “Muhammad Haysam” ta faɗa cikin raunin murya duk da ba kasafai take kiran sunansa ba, kafin ya samu amsawa ta cigaba da faɗin, “Na daɗe ina addu’ar ALLAH ya cika maka burinka. Yanzu kam ka zama abin alfaharin Mahaifinku”. Matsawa yay gabanta sosai tare da kama hannunta ya runtse a cikin nashi, cikin taushin murya da tsantsar ƙaunar da yakema mahaifiyarsa ya ɗora kansa a ƙafafunta. “Mammah. ba ni da abin da zan biyaki da shi sai godiya da tarin addu'a a wannan duniyar. Addu’ar ki ce ta zama garkuwata, tarbiyarki ta zama jagorana, burin Abiy ya zama ƙarfina, Jajircewar Umma ta zama nagartata ta. ALLAH ya ƙara miki lafiya da tsawon rayuwa, ya gafartama Umma da Abiy yasa mu da su duk mu shiga aljanna”. “Amin ya rabbi Haysam”. Mammah ta faɗa yana share hawayen da suke sakko mata. Ɗagowa yay yakai hannu yana share mata hawayen da murmushin ƙarfafawa a gareta kan fuskarsa, duk da kuwa shima tashi zuciyar a raunane take, sai dai mazan maza ne na gaske masu iya jurewa da danne kowane irin ɗaci. Bayan ya gama share mata hawayen ta kalle shi da damuwa, “Ka kula da kanka Haysam. A koda yaushe wannan yawan shirun naka na sani a damuwa da tunanin ko kana farin ciki. Idonka yana ɓoye abubuwa da yawa, kar ka bari zuciyarka ta sha wahala fiye da jikinka kaji Zakin Abiy”. Ta ƙare maganar da ɗan jan hancinsa tana murmushi. A karo na farko shima yayi murmushi mai ɗaci, sai ya sake kwantar da kansa a kan ƙafafun nata, “Mammah zuciyata tuni ta saba da komai a yanda yake. Kisa a ranki ɗan Umma da Abiy a koda yaushe yana cikin farin ciki gwargwadon rahamar UBANGIJI. Ba kowane shiru bane na damuwa, ba kowane shiru bane kuma mara alkairi. Wani shirun shine amsa ga rayuwar kowa da mai shirun kansa”. Mammah tai murmushi tana shafa kansa. A koda yaushe ɗabi'u da kalaman Haysam na juye mata tamkar Abdul-rasheed a gabanta bai ɓuya cikin ƙasa ba. Ta kowane ɓangare shi photo copy ɗin mahaifinsa ne. Tana fatan ALLAH ya bashi tsahon rayuwa mai albarka ya ida cika buruka na Abdul-rasheed ɗinta masoyi na gaskiya........✍🏼
_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya👇_
*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_*
*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number 👇_* *+234 805 568 7449* *_Telegram Number👇_* *+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
*_🫧KIƊA A RUWA.....!!🫧_*
*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*
*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._
_Chapter 31_
__________________
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_* 🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki💃
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai , Mmn Yusuf likitar Mata💃😍
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻
Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi
Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi
Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra
Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻
07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________