
Post
KIDA A RUWA BOOK 1 PAGE 49
.....it's in his eyes. When he was about to go down, she shook her head. He is a person who has great respect for parents who do not value them even in front of others. He doesn't play around with Mammah's situation in his life. That Mammah was finally coming into the room with her eyes on him. He smiled a little, even when she sat on the edge of the bed near his feet, he saluted her. He laughed a little, his laughter widened and his brothers laughed. With his eyes, his younger brother also made a sign that they should do the same, and then they started to attack each other and cut her together. Shaking her head, Mammah said, "God is ready for you. It seems that I am starting to become your grandmother again." Ma'aruff said, "Mamma, it's not like that, you know those who can speak say that the mother of the lamb is called JAJE, and the mother of Gwani is called SAMBARKA." "This conversation is like that, Yaya M." That Bilal is killing one of his eyes. "Allah be quiet". Mammah said again, focusing her attention on Zak-Shadow, who was greeting her. "How is your body?". "Alhamdullahi Mammah, I don't feel any pain, they just wanted to keep me here too". "Doing that is the right thing t
.......Cike da girmamawa da soyayyar da suke masa suka zagaye gadon kowanne idanu cike da hawaye, shi ko ya zuba musu ido kawai daga zaunen da yake bayansa jingine da fillo. Sanye yake da wando da riga masu taushi kalar army green na barci. Duk da fatarsa tayi duhu sosai saboda wahalar yaƙi ga raunikan jikinsa hakan bai hana kamilar fuskarsa fitar da hasken kwarjini da bayannanniyar nutsuwarsa da kamun kai ba. Karo na farko ya sakar musu ƙaramin murmushi. “Miye haka kunzo kun zagaye ni kamar masu shirin min tambayoyin kabari?”. A tare suka saki murmushi suma suna share hawayensu, sai kuma suka shiga rungumeshi abin sha'awa su takwas ɗin duka sukai masa runfa. Yayinda kukan Mimi da Biebah ya ƙara ƙarfi. Kansa kawai ya girgiza, tare da ɗan buga bayan Ammar da Ummi da sukafi kusa da shi. Cikin lallashi ya furta, “It's okay guys! I'm here. Kun san dai bana son kuka. Ina Mammah?”. Kamar jira suke ya nema Mammah ɗin suka wani dare daga jikinsa Mammah dake tsaye a farkon shigowa ɗakin ta bayyana cikin idanunsa. Yunƙurawa yay zai sauka ta girgiza masa kai. Shi mutum ne mai tsananin girmama iyaye da basu darajarsu koda a gaban waye. Baya wasa da al'amarin Mammah a rayuwarsa ako wane yanayi.... “Kaida ke fama da kanka ina zaka sauka”. Cewar Mammah tana ƙarasa shigowa ɗakin idanunta akansa. Ƙasa-ƙasa ya ɗan murmusa, koda ta kai zaune a gefen gadon kusa da ƙafafunsa sai yay salute ɗinta. Ƙaramar harara tayi masa, harar data saka murmurshinsa ƙara faɗaɗa ƴan uwansa kuwa na dariya. Da ido yay ma ƙanen nasa alamar suma suyi, ai ko sai suka wani ƙame tare da sara mata a tare. Mammah dake girgiza kai ta ce, “ALLAH ya shiryeku to. Da alama na fara zama kakarku kuma”. Ma'aruff ya ce, “Mammah ba haka bane, kin san masu iya magana sunce UWAR RAGO akema JAJE, UWAR GWANI kuwa sai dai ai mata SAMBARKA.” “Wannan zance haka yake Yaya M.” Cewar Bilal yana kashe masa ido ɗaya. “ALLAH ya shuryeku”. Mammah ta sake faɗa tana sake maida hankalinta kan Zak-Shadow daya risinar da kai yana gaisheta. “Yaya jikin naka?”. “Alhamdullahi Mammah bana jin ciwon komai, kawai dai sun so riƙeni anan ɗin ne suma”. “Yin hakan shine dai-dai ai. Ga jiki duk raunika ace ba'a jin komai kuma.” Ɗan murmurshi kawai yayi, ta gefen yana kallon yanda Nabeeha ta haɗe fuska, dan tunda ƙannen nasa suka zagaye shi ta koma gefe. Sai su Ismat ƙannenta suka koma gefenta suma duk suka maƙale. Idanunsa ya ta janye, zuciyarsa na masa babu daɗi. Ya jima da fahimtar matar tasa bata son ƙyaƙyƙyawar alaƙarsa da ƙanensa, kai wani lokacin ko tare da Mammah ta ganshi suna hira sai fuskarta ta canja, ya rasa gane ma'anar hakan da take yi. Bayan ita bai taɓa nuna damuwar zaman ƙanenta tare da su ba, dan ko babu ita zai riƙe zuri'ar Uncle Nasiru a duniyar nan duk da kuwa Ismat ce kasai tashi biyun ƴaƴan ƙanwar mamarta ne... Shigowar Uncle Nasiru da Baban su Imran da Hajiyarsu, sai matar Uncle Nasiru ɗin da yaranta, dan itama dai yaranta biyar da shi a gidan yanzu, kuma suma duk sun tasa ba laifi. Idan aka haɗa dasu Nabeeha da ƙanenta biyu yaransa takwas shima a duniya. Cikin girmamawa Zak-Shadow ya gaida su, dan kallon iyaye yake musu su duka. Yana kallon Uncle Nasiru tamkar Abiy a gefensa, iyayen Imran kuwa suma sun zama iyaye a gareshi, dan suma suna masa abu irin na ɗan da suka haifa, shiyyasa zuminci ne mai ƙarfi a tsakanin waɗan nan zuri'a uku a yanzu. Sun jajanta masa, tare da jinjina da addu'a bisa ga namijin ƙoƙarin da sukayi da jarumtar murƙushe waɗan nan mutane da bayyanar ta'addancinsu ke tada hankalin al'umma. A wannan yanayin Imran da zuwa yanzu shi ya fara takawa dan kwanansa na takwas kenan shi a barrak ɗin tun randa aka harbesa aka kawosu ya shigo tare da wasu soja biyu. Sai Nimrah riƙe a hannunsa tayi fes da ita, sai dai tayi zuru-zuru alamar rashin sakewa da damuwa bayyane akan ƴar fuskarta. Kamar yanda Zak-Shadow ya zuba mata ido haka kowa a ɗakin ita yake kallo, yaran sojin suka ƙame cike da girmamawa ga Zak-Shadow, sannan sukai gaisuwa da tambayar jikinsa. Kai ya jinjina musu kawai. Imran ma ɗan ƙamewa yay alamar nuna girmamawar, kawai Zak-Shadow ɗin ya balla masa harara. Bakuna su Ma'aruff suka gumtse suna dariya ƙasa-ƙasa, suko su Mammah murmushi duk sukayi. Imran ya gaishesu, suka tambayi nasa jikin shima duk da kuwa kullum suna shigowa dubashi tun ma kafin a kawo su Zak-Shadow. A karo na farko Zak-Shadow dake kallon ƙafar Imran ɗin ya ce, “Yaya kafar taka?”. “Alhamdullah saura kaɗan ya rage, dan shekaran jiya na fara takawa sosai. Yaya jikinka kaima?”. “Ni lafiyata Lau, kawai anso takura min ne anan”. Ƴar dariya Imran yayi, sai kuma ya jawo hannun Nimrah data noƙe gefe tayi kicin-kicin da fuska kamar zata fashe da kuka. Kusa da Zak-Shadow ya matso da ita yana faɗin, “Yanzu su Yusuf suka kawota, itama yau aka sallameta a asibiti”. Hannu ya miƙa mata a karo na farko, sai kuma ya ɗaga kai yana kallon su Yusuf ɗin yaran sojin dake tare da Imran. Cikin girmamawa suka ƙara ƙamewa, sannan wanda aka kira Yusuf ya ce, “Sir! Yau da safe suka sallameta gaba ɗaya, bayan an tabbatar babu wata matsala a tare da ita a yanzu. Sai dai sunce lokaci-lokaci zata iya dinga tsintar kanta a yanayin tsorata ko firgici, dan haka za'a cigaba da kaita tana ganin likita da amsar magani”. Kansa ya ɗan jinjina, “Sauran yaran fa?”. “Duk suna cikin ƙoshin lafiya da kulawa ta musamman ga Captain Ayuba, dan tun ranar su aka miƙasu can hannun jami'an gwamnatin jiharsu. Da ita kaɗai muka taho nan Abuja bisa umarnin Major Imran”. “Zaku iya tafiya”. Kawai ya faɗa bayan ya jinjina kansa. Sai da suka ƙara Sara masa da salute shi da Imran ɗin duka sannan suka juya suka fita. Babu dai wanda yayi magana a ɗakin kowa yana kallon Nimrah da son jin ƙarin bayani a bakin Zak-Shadow ɗin ko Imran. Sai dai suma duk sunyi shiru. Sai da aka kusan mintuna biyu sannan Zak-Shadow yay ma Nimrah magana a karo na farko. Idanunta dake tara ƙwalla ta zuba masa batare data amsa ba, sai kuma ta fashe da kuka da faɗin, “Baba ɗan sanda nika kaini wajen Ummana. Bana son nan”. Kallonta kawai yake yi shi dai, sai Imran ne cikin lallashi ya duƙo yana mata magana. Kafaɗa ta maƙe masa. “Ni dai bana son nan”. Ta sake faɗa tana ɓarkewa da kuka harda fara buga ƙafa, ƙarshe ma ta zube ƙasa zata fara musu borin data saba yima Ummanta a Bankaura. Zak-Shadow bai ma san ya daka mata tsawa ba. “Kika mana bori anan sai na karya ƙafafunki, maza tashi”. A mugun razane ta miƙe jikinta na rawa, ta gumtse baki domin hana kukan dake son kufce mata fita. Imran zai riƙota rawar jikinta ta ƙaru. A karo na farko Mammah dake kallonsu kamar kowa na ɗakin tai ƴar gyaran murya, sai kuma cikin lallashi ta miƙe ta ɗauki Nimrah cak ta ɗaura a saman cinyarta. Rungumeta tayi a jikinta. Kamar kuwa tana jira sai ta ƙanƙameta ta fashe da kuka. Cikin dabara irin ta uwa Mammah ta dinga shafa kan Nimrah da bayanta har barci ya ɗauke ta a haka. Dai-dai lokacin kuma likitan dake kula da Zak-Shadow ya shigo. Dole kowa ya miƙe domin tafiya. Mammah dake kallon ƙyaƙyƙyawar baƙar fuskar Nimrah dake barci ta ce, “Gashi tayi barci, ko nan kusa da kai za'a kwantar da ita ne?”. “A'a Mammah ku tafi da ita gida, dama nan za'a kawota”. Babu wanda a ɗakin bai kalla Zak-Shadow mai maganar ba, idan ka cire Imran dake normal. Tsulum Nabeeha ta ce, “Gida kuma D. A dalilin mi? Ina iyayenta da baza'a kaita wajensu ba sai gidan mu?”. Bashi da niyyar bata amsar tambayoyinta. Dan haka Imran ya katse shirun da faɗin, “Kuyi haƙuri idan ya samu lafiya zakuji bayanin komai a kanta.....” “Bayani kamar ya? Kai miyasa baza'a kaita naka gidan ba to? Ko dole shike da alaƙa da ita?”. Naneeha ta sake maganar cikin rufewar idanu. Dan tana da matsanancin kishi na tashin hankali. Shiyasa ko ƴan uwan Zak-Shadow take jin kishi idan sun raɓe shi. Matar mahaifinsu Uncle Nasiru kanta saboda kishin uwarsu basa ko gaisheta, shiyasa da suka shigo ma ko kallonta basuyi ba balle ƴaƴanta duk da kuwa bata haɗa zama da uwarsu a gidan su ba, tunda sai da ta fita a dalilin auren Nabeeha da Zak-Shadow ɗin sannan ya aureta. Da aka sasanta su ta dawo tace bazata koma ba sai ya saki matar tasa, shiko yace tai zamanta, shi da matarsa mutu ka raba dan yana samun kwanciyar hankali a wajenta fiye da sanda yay rayuwa da ita. Hakan ya ƙara mata tsana a wajen su Nabeeha ɗin, ita ko ta kame kanta daga garesu sai dai su zageta a bayan idonta, agaban ta kam babu dama dan shakkarta ma suke yi... Ganin mugun kallon da Zak-Shadow ya watsama Nabeeha ɗin Mammah ta katse yunƙurin Imran na son sake magana. “Ya isa haka, kumuje kawai ga likita na jiranmu fa”. Kowa yunƙurawa yay da niyyar tafiya banda Nabeeha data cika tai fam. Sai ma yunƙurowa tai zata sake magana Uncle Nasiru ya daka mata tsawa. “Ba'a isa dake ba kenan ko Nabeeha?”. Hawayen da suka cika mata idanu ne suka silalo, ta ce, “Amma Abbah....” “Bana buƙatar ji, wuce muje”. Yanda yay maganar babu wasa balle sassauci ya sakata raɓashi ta wuce tana waiwayen Zak-Shadow dako kallonta bayayi. Suna gama ficewa yaja tsaki mai ƙarfi yana mai zamewa ya kwanta. Ayyanawa yake a ransa Yaya zai yi da baƙin kishin Nabeeha shi kam? Dan yayi imanin tunda ta fara da haka ba ƙaramin badaƙala zaman yarinyar nan zai kawo ba a wajensu. Shi kuma babu gudu babu ja da baya akan yarinyar nan, yanda ya amshi amanarta a hannun mahaifiyarta in sha ALLAHU zai riƙe koda ransa zai zama fansa a wajen bata kariya........✍🏼
(🤔To babbar magana).
_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya👇_
*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_*
*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number 👇_* *+234 805 568 7449* *_Telegram Number👇_* *+234 903 234 5899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
*_🫧KIƊA A RUWA.....!!🫧_*
*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*
*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._
_Chapter 50_
__________________
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_* 🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki💃
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai , Mmn Yusuf likitar Mata💃😍
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻
Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi
Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi
Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra
Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻
07069711327 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊 __________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________