
Post
KIDA A RUWA BOOK 2 PAGE 2
.....he should lift the check and finish with it to the front of the bed. She will withdraw and prevent that, and even try to solve the problem of her body that he is doing. There is no way he can and she must give him a chance to do as he wants. In the end, he confused her with a long dress in the belly that was clinging to the body and revealed everything that the LORD made for her. Even though she was embarrassed because of shame, she tried to calm down and started to cover her body. But he prevented that by holding her hand and stroking her neck, which was releasing a special fragrance from the shelves of SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387 special perfumes that were prepared for them, and even the body care products they wore were all from her. You and the strong groom feel that everything is taken away from him. He has already forgotten the issue that they can't touch their bride around here as they declare in their hearts. They themselves and Lailah said that they would leave their nests in the future regardless of the current situation, but when they saw the opposite, Ma'aruff's body was still dancing and lifted him to the bed after he stuck their lips together again..
KIDA A RUWA 2
2... ..........Da ƙyar ya lallaɓata ta tashi tayo alwala, shima yayi suka gabatar da salla tare da addu'oi masu tsaho da rabinsu duk akan Yaya Imran da Dada ta ƙare. Bayan sun kammala ya riƙe hannunta, murya a sanyaye ya ce, “Yanzu ya za'ayi kenan?, ango na shigowa da kaza ni da Twiny na mun shigo hannu rabbana. Ina fatan aminan juna zasu yafe mana, amma in sha ALLAHU zamu biya wannan bashin ranar da kuka haifo mana Haysam da Imran”. Murmurshi tayi tana mai sinne kanta saboda kunya. Shima sai ya sake murmusawa yana mai jawota jikinsa ya rungume gaba ɗaya yana sanya mata albarka. Cike da jin kunya tana naɗe a jikin nasa ta amsa da, “Amin na gode. In dai kaza ce mun yafe muku. Dan ko ma kun kawo bazamu ci ba”. “Oh baki kuka haɗa kenan?”. “A'a fa”. “Faɗi gaskiya dai Lailaty, dan gara mu sani, musan yanda zamu tafiyar da rayuwar aminan juna kada wata ran a haɗe mana kai a tare”. Ƴar ƙaramar dariya tayi tana mai yunƙurawa zata bar jikinsa. Sai shima ya miƙe yana murmurshin da kamata ya ɗaga cak ya ƙarasa da ita zuwa gaban gadon. Zata janye ya hana hakan, sai ma ƙoƙarin warware lafaya ɗin jikinta da yake yi. Ba yanda ya iya kuma dole ta bashi dama yayi yanda yake so. Daga ƙarshe ya rikice mata dan rigace doguwa a ciki mai mannewa a jiki data fidda komai na halittar da UBANGIJI yayi mata masha ALLAH. Ita ko duk ta daburce saboda kunya, ƙoƙarin ganin ta ja lafayar ma ta fara dan rufe jikin nata. Amma ya hana hakan ta hanyar riƙe hannun nata yana shinshinar wuyanta dake fidda wani ƙamshi na musamman daga shiryayyun turarrukan SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387 na musamman da aka shirya musu, dan hatta kayan gyaran jikin da akai musu duk daga gare ta ne. Abinka da tuzurun ango ji yay komai ya ƙwace masa. Tuni ya manta da batun bazasu iya taɓa amaren nasu ba anan kusa kamar yanda suke ayyanawa a zukatansu. Su kansu su Lailah sun sakankance angunan nasu zasu barsu sai nan gaba kodan halin da ake ciki, amma sai ga saɓanin haka, dan jikin Ma'aruff har rawa yake ya ɗagata cak zuwa gadon bayan ya sake manne lips ɗinsu tamkar ɗazun.....
★Banbancin da aka samu tsakanin Ja'afar da Ma'aruff shine, shi da farko lallashin tashi gimbiyar Shariffa kawai yayi a farko. Ya mata nasiha akan muhimmancin haƙuri duk da shima nasihar kamar yana yinta ne harda kansa. Hannu yasa ya share mata hawayen da suka jiƙe fuskarta sannan ya kamata ya miƙar shima yana miƙewa. Kusancinsu ya sakata jin kunya sosai ta kasa daurewa ta duƙar da kanta tana kallon ƙafafunsu. Amma sai ya saka hannu ya ɗago fuskar tata ta hanyar kamo haɓarta. Cike da raɗa ya furta, “Sherry kalleni mana”. Kanta ta girgiza alamar a'a. Ya sake ƙanƙance murya da matsar da fuskar tasa gab da tata ya ce, “Why?”. “Ina jin kunya Yaya J”. Ta bashi amsa hawayen da take riƙewa na silalowa a saman kyakkyawar fuskarta”. A hankali ya haɗiye abinda ya tokare nasa maƙoshin, kafin ya sake matsota jikinsa da ƙyau ya rungumeta. Murya a shaƙe irin ta mai damuwa ya ce, “Kina son nima na miki kukan?”. Kanta ta girgiza masa alamar a'a tana jan shashsheka. Ya fara ɗan buga bayanta kaɗan-kaɗan alamar lallashi, sannan ya cigaba da faɗin, “Kiyi haƙuri, ko nace muyi haƙuri. Haka ALLAH ya tsara komai bamu isa canjawa ba. Ki ƙarfafa ni Sherry dan nima gab nake da faɗuwa. Ina jin tamkar bamuyima Dada da Yaya Imran adalci ba a wannan ranar. Kamar mun fifita buƙatarmu akan halin da suke ciki. Kwanaki goma sha huɗu kacal da yanke musu hukuncin zalunci da bamu da tabbacin kuɓutarsu an ɗaura mana aure. Miyasa su Mammah suka kasa fahimta ne?”. Kuka mai raɗaɗi Shariffat ta saki, dan kalamansa na fita tamkar yana karanta abinda ke cikin zuciyarta ne. Ita ƙanwar Aunty Hafsat ce, kuma cousin's suke da su Imran, hasalima a gidan su Imran aka riƙesu su biyar ciff sakamakon rasuwar mahaifinsu tun ita bata wuce shekara tara a duniya ba. Yanda su Ja'afar ke ɗaukar Imran Yayansu jininsu haka suma suke kallon Dada a garesu. Da ƙyar Ja'afar ya share nashi hawayen, ya fara lallashinta da daɗaɗan kalamai. Sannan ya kama hannunta zuwa bayi sukai alwala.
Sun gabatar da salla da addu'oin da suma a nasu ɓangaren mafi rinjaye suka tafi akan Imran da Dada. Shine ya fara miƙewa, ya je wadrobe ya ɗauka mata kayan barci ya dawo inda take. Kamata yay ya miƙar yana faɗin, “Kukan ya isa haka, canja kaya dare na ƙara yi, ga kaina na ciwo ina son na kwanta”. Hawayenta ta share, ta amshi kayan ta nufi hanyar bayi. Bai hanata ba ya kai zaune bakin gado. Da gaske kansa ciwo yake kamar zai faɗi, dan haka ya kai kwance kawai yana rage fitilar ɗakin. Fin mintuna goma sannan ta fito, idanunsa a lumshe dan motsinta kawai yake ji. Sai dai jin shiru babu alamar ta ƙaraso wajen gadon ya sashi buɗe idanun a hankali. A mamakinsa can ya hangota kan sofa ta kwanta. Ya ɗan murmusa da buɗe baki a hankali cikin murya mai taushi ya kira yi sunanta.. “Sherry!”. Amsawa tai a ƙasan maƙoshi, sakamakon kuka daya disar mata da murya. “Mi kike yi anan?”. Tana faman cuɗa hannayenta a waje guda ta ce, “Zan kwanta ne”. “Kuma anan?”. Kanta ta jinjina masa. Sai ya ɗan girgiza kai yana wani murmushin. Cike da lallashi ya ce, “Toyi haƙuri ki dawo nan. In dai nine babu abinda zai faru barci kawai zamuyi. Zoma kimin addu'a kaina ciwo yake sosai”. Ciwon kai daya ambata ya sata tashi ba musu ta nufesa. Sai dai sai faman gyaran wuyan riga take duk da mai ƙwala ne bai kuma mata yawa ba. Hasalima kayan wando da riga ne sun mata burun-burun. Hannun daya miƙa mata alamar tazo ta side ɗin da yake ya sata nufar can. Zata zauna a side drawer ya riƙo hannunta dole ta zauna a bakin gadon kusa da shi har jikinsu na gogar na juna. A haka ya ɗaura hannunta saman goshinsa da sanyin sa ya sashi sakin ajiyar zuciya. Ita kuma ɗumin goshin ya ratsata. Baiyi magana ba itama batace komai ba ta fara masa addu'ar ciwon kai tana tofa masa da shafawa. Fin mintuna biyar ta kammala, tana masa sannu zata miƙe ya hanata, zatai magana ya ce, “Shiiii!” yana kamota gaba ɗayanta a haka ya hawo da ita gadon, maimakon ya barta ta kwanta a gefensa sai ya barta a jikinsa a haka yaja musu bargo dan akwai ɗan sanyi-sanyi. Ina ƙasa Shariffa ta shige ko zata huta da kunyarsa. Ga zuciyarta nata bugawar tsoron da har yana iya ji. Har cikin rai bata tunanin wani abu zai faru, a ganinta halin da suke ciki akan su Dada ai basu da lokacin wani abu kuma a yanzu. Amma mi a bazata taji saukar hancinsa akan wuyanta yana bin ƙamshin turaren SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387. Da aka zazzage musu kala-kala a jikin. Ga wanda akai musu gyaran jiki. Ga kabasa da akai musu turaren kaya. Ga khumra kusan kala uku da aka basu suka shafa, gana man gashi, ga oils. Hatta ƙanshin sashen duk turaren wutar SHUWA INCENSE AND MORE ne. Al'amarin kamar wasa ƙaramar magana ta zama babba, dan tana tunani kawai sai jin saukar lips ɗinsa tayi a cikin bakinta. Kafin tayi wani yunƙuri ya sake matseta yana yanda yaso. Da ƙyar ya iya raba lips ɗinsu yana faɗin, “Sherry wannan wane irin turare ne mai canja tunani da hana gangar jiki zama lafiya ya rabbi.” Bai ma bari ta bashi amsa ba ya sake ɗaukar wani sabon salon mai gigitarwa, ai duk yanda yaso control ɗin kansa da batun damuwa da barinta ba yanzu ba shima a nashi ɓangaren lissafin ya canja gaba ɗaya. Dan kuwa dai mai afkuwa ta afku ya bar Sherry ɗin tasa da kuka da magiyar neman ceto. Sai dai a wannan gaɓar babu mai jinta balle ya kawo taimakon, kamar yanda babu mai jin kukan aminiyarta Lailatyn ya Ma'aruff dake can itama tana amsar sakamakon nata ƙamshin turaren.
Masu karatu sai ku gayama Maman Abdull kayanta sun haɗa yaƙin ƙasa da ƙasa. Tai maza ta kawo ɗaukin ruwan zafi inba haka ba mu tattaro mumu zuwa gidanta a bamu rabonmu. Koda yake nifa na riga na kama nawa rabon mutanena. Kuma ku garzaya ku amshi naku dan wlhy turarrukan nan ba ƙarya, ni shaida ce a kansu ƙwarai da gaske. Ba amare kawai ba har uwargida kina buƙatarsu kodan faranta ranki da ƙamshi, balle ma idan oga yaji shima fa zai iya rikiɗewa zuwa Yaya Ma'aruff da Yaya Ja'afar. SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387. Suna da turare wuta da khumra kaloli har uku: black humra, white humra, brown humra.
Akwai oil perfume da kullacham da genine da Turare kabasa kaloli uku shima. white, black, and brown. Akwai man kitso, da kayan gyaran jiki masu gyara fata da sanyata laushi da santsi kiyita glowing abinki hajjaju. Kar ku bari a yi babu ku, tana aika kaya a duk inda kake har wajen Nigeria makwaftanmu. Ga arha ga mutunta customers abin sai wanda ya gani. SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387. Tabbaci ne na haƙiƙa daga ni Bilyn Abdull dan na gwada na tabbatar😘😘💃.
Washe gari sai ga angunan da aka kora tsitt kake ji, suna can suna aikin lallashi da sanya albarka. Dan kuwa suma dai sun isa duniya mai tsada da sai ɗan gata ɗan ƙwarai ke zuwanta har ya zame masa tarihi a ranar farko. Babu abinda zasuce da UBANGIJI sai godiya. Tare da addu'a da fatan ALLAH ya fito musu da su Dada anan kusa dan farin cikinsu ya ƙara girma. Maman Abdull kam dole ne taci ƙyauta ta musamman...........✍️