
Post
KIDA A RUWA BOOK 2 PAGE 10
.....m, she turned her big eyes full of tears, "Yo, I'm afraid of you, Ruky. You don't understand that if we all get together, the boarding will go well if it's our destiny. Let's get together and be proud of the bastards who all pointed fingers at us." They clapped and laughed.... I said GOD has prepared these children🏃🏼♀️. Daddy Imran, keep a secret from us and leave them in their day school, don't let them go back to where Dada is.🏃🏼♀️🏃🏼♀️😂. ____________★ House work is sure about the little ones in Mammah's house, but suddenly the next morning, Imran was in the house in the middle of their sleep and Aunty Biebah woke him up. At first, they were fighting in a row and yelling at Biebah that they were left to sleep, but when they bumped into Daddy, they broke up, and together they ran to greet him. In short, he answered them saying, "Oh, are you sleeping until now? About breakfast, prepare your younger brother for school, who will do it?". "Daddy, please be patient, GOD, we don't know if sleep will take us again". "I gave you ten minutes to go and guide the Abees". Before he could even close his mouth, they left the department. Yaya Ja'afar went directly to their department as i
____________
........Su Nimrah dake laɓe da tunanin za'a sake maganar makarantarsu jin shiru su Mammah ma sun ɗauki wani zancen daban suka bar wajen. Suna shiga ɗaki Nimrah ta ce, “Trouble Buddy! Kin san mi zamuyi?”. “A'a sai kin faɗa”. “ALLAH in dai Daddy ya dage sai ya kaimu Boarding ɗin nan randa aka kaimu samun wata Senior ɗin zamuyi mu lakaɗa mata dukan da a washe gari za'a kirashi ace an koremu gaba ɗaya. Idan mun dawo gida mu dage masa kan bamu san munyi ba aljanu ne damu da gaske.” Sai da Ruky tai dariya sosai sannan ta ce, “Sai da ke Hot Pepper! Amma fa ni kin san wani lokacin ina da ɗan tsoro, kada muje wajen ƙaryar aljanu a samo wani ustazu ya daki banza da sunan Rukya, ko'a ƙara na kwanaki yace zai aurama su maigadi mu.” “Ai ke banza ce. To bari kiji ALLAH bazasu bari a dake mu ba. Balle ma in har za'a Boarding ɗin nan dole muyi sanadin da za'a haɗa harda Fiddo da Bintu”. “Muguwa naga mu kaɗai mukai laifin? ALLAH ki dinga jin tsoron ALLAH Ninah”. Itama dariya tayi yanzun kam, ta wani juya idanunta manya cike da iyayi, “Yo da tsoronki nake ji Ruky. Bazaki gane ba idan muka haɗu mu duka sai Boarding ɗin ma tafi daɗi idan ta zama ƙaddarar mu. Mu haɗu mu dinga darje bakin ƴan iska da duk suka nuna mana yatsa.” Tafawa sukai suna dariya....
Nace ALLAH dai ya shirya waɗan nan yara🏃🏼♀️. Daddy Imran ka rufa mana asiri ka barsu a Day school ɗinsu, kada wataran suja maka ka sake komawa inda Dada yake.🏃🏼♀️🏃🏼♀️😂.
____________★
Aiki gida dai ya tabbata akan ƴan caskalen gidan Mammah, dan kuwa a bazata washe gari tunda safe sai ga Imran a gidan, suna tsaka da barcinsu ya saka Aunty Biebah taso masa su. Da farko sai faman layi suke suna ma Biebah kukan shagwaɓar ta barsu su barci suke ji, amma suna cin karo da Daddy suka watsakke, a tare suka zube suna gaishe shi. A taƙaice ya amsa musu tare da faɗin, “Oh barci ma kuke yi har zuwa yanzu? Batun breakfast, shirya ƙannenku zuwa school duk wa zai yi?”. “Daddy kayi haƙuri, ALLAH bamu san barci ya sake ɗaukar mu ba”. “Na baku mintuna goma ku wuce ku shiryo su Abees”. Kafin ma ya gama rufe baki sun fice a sashen. Kai tsaye sashen su Yaya Ja'afar suka nufa kamar zasuyi kuka, dan suyi sauri sai suka rabu. Nimrah ta shiga sashen Yaya Ma'aruff ita kuma Ruky na Yaya Ja'afar. Shigowar Nimrah dai-dai da fitowar Aunty Lailah daga ɗakin su Aheel, fuskata da murmushi ta ce, “A'a Ninah miya faru ba'ai shirin makaranta ba?”. Kamar Nimrah zata saki kuka ta ce, “Ammie kin manta muna suspension? Zan shirya su Aheel kije ki kwanta kawai”. “Oh na manta, amma Ninah aikin zai muku yawa, ga haɗa breakfast ɗin gida gaba ɗaya, ga gyaran sashen ku. Kije kawai bari na shirya su kinji”. “Ammie Dady fa na nan”. Cikin ɗan waro idanu Aunty Lailah ta ce, “Gidan Yayan yazo da sassafen nan?”. Kai ta jinjina mata. Dai-dai da fitowar Yaya Ma'aruff ya ce, “Wayo yazo da sassafe?”. “Wai ya Imran”. Murmurshi kawai Yaya Ma'aruff yayi yana girgiza kansa da faɗin, “ALLAH yanzu gaba ɗaya Yaya Imran ya canja zuwa Dada, da dai babu ruwan shi da faɗa amma yanzu ya gaje halin twiny sa. Ninah zo nan”. Sum-sum Nimrah ta iso inda yake, zama tai a ƙasan lallausan carpet ɗin tace, “Uncle good morning”. “Morning sarakin ƙiriniya, ke dai ke da Ruky ku saka mutane surutu shine jin daɗin ku ko. ALLAH idan baku canja ba duk randa Dada ya dawo gidan nan sai kun gane Yaya Imran bai iya komai ba”. Caraf Nimrah ta ce, “Uncle kenan Dada shi mugu ne?”. Dariya yanda tai ɗin yaso saka Ma'aruff, amma sai ya danne ya murmusa kawai. “Dada ba mugu bane, amma baya son rashin ji, ku tambayi Ammar zai baku labari dan shi ma da rashin ji ya fara Dada ya saita shi da horon sojoji. To kuma idan baku nutsu ba duk randa ya dawo jiki magayi”. “In sha ALLAHU zamu ma bari, amma dan ALLAH Uncle wai shi Dadan yana wace ƙasa ne? Yaushe kuma zai dawo? ALLAH ina son na ganshi, kaga sai a hoto muka taɓa ganinsa shima sau ɗaya ne Mammah tasa aka tattare hotunan aka ɓoye”. Sai da Yaya Ma'aruff ya haɗiyi yawu mai ɗaci sannan yay ma Nimrah murmurshi kaɗan. Bayan su masu hankali har yanzu daga Mu'azz har su Nimrah basu san Dada na prison bane, kawai ance musu yana wata ƙasa ne yin wani aiki mai muhimmanci. Dan ko Biebah ba komai ta sani ba sai kaɗan-kaɗan daga cikin lamarin shima dan ya watsu a media ne lokacin... “Ninah in sha ALLAHU Dada zai dawo, ina ji a jikina nan kusa ma kuwa zai dawo gare mu. Ku dai ku cigaba da addu'a kawai. Dan zuwansa garemu zai iya zama tamkar haɓo ne kinji”. “ALLAH yasa Uncle, kuma in sha ALLAHU kullum zamu dinga zama mu da su Abees muna addu'ar”. To ALLAH yay muku albarka. Ina Sisin taki?”. “Mun raba aiki ne tana can zata shirya su Abees”. “To kinga tunda ga Ammien ku na shirya su Aheel anan tashi muje, ni zan janye Yaya Imran ɗin sai kuyi sauri ku haɗa breakfast kawai”. Sosai farin ciki ya kama Nimrah, koda suka fito suka leƙa sashen Yaya Ja'afar sai suka sami Rukyn ma ba aikin take ba, tana gyarama Afrah gashi ne dan har an musu shirin makarantar ma. Sai kawai ta kamota suka fito zuwa sashen Mammah, ta ƙofar baya ta kitchen Yaya Ma'aruff yace su shiga, shi kuma ya zagaya riƙe da hannun Afrah dake zuba masa surutu, dan itama dai akwai baki ta gado su Nimrah ɗin.....
Tun a haɗa breakfast Nimrah da Ruƙayya suka san ALLAH ɗaya ne. Masu aiki kuwa na ƙoƙari kwarai-ƙwarai da gaske. Suna wayyo-wayyo Uncles ɗin nasu da Auntys na dariya suka jera a babban family dining table ɗin makeken falon Mammah. Dan dama haka suke cin abincinsu a tare tun daga na safe har na rana ga wanda suke a gida. Na dare kuwa dama kowa yana nan. Kowa na ƙoƙarin kammalawa ya wuce aiki suko suna haƙilon gyaran kitchen, ga Mu'azz ya saka rayuwarsu gaba. Daya motsa sai ya ƙwala musu kira. “Ninah bani kaza, Ruky baku ajiye abu kaza ba”. Suko takaici ya ƙulesu sai su ɗakko a hasale su dangwarar masa. Dariya kamar ta kashe su Aunty Shariffa. Aunty Biebah ce ma suka bata tausayi bayan tafiyar Daddy Imran tace su gyara falo kawai bari ta tayasu gyara bedrooms tunda dai can ai babu camara balle Yaya Imran ɗin ya gani. Dan koda zai wuce sai da ya sake jaddada musu idan ma basuyi ba zai gani ta cctv Camaras dake zagaye da gidan tako ina. Wannan ya sake sasu tsorata suka dage. Duk da taya sun da Aunty Biebah tayi basu kammala komai ba sai 12 da wani abu, a wahale sukai wanka sukazo falo inda su Aunty Shariffa ke hira dan su basa zuwa aiki, shiyyasa koda yaushe suna sashen Mammah suna ɗebe mata kewa. Balle yanzu hirar na armashi Mu'azz yana gida zaune kafin ya wuce University. Yau kuma anyi sa'a Aunty Biebah ma dake gab da kammala master nata bazataje school ba. A ƙasan lallausan carpet ɗin falon suka zube kowa na maida numfashi. Mu'azz ya kwashe da dariya cike da mugunta. “Oh ALLAH yau ga mata sunyi aikin gida. Ku a haka za'ai muku aure kuje kunayi, dan ALLAH ji Ninah kamar an tsamo mage a ruwan zafi, gara-gara ma Ruky”. Kamar Nimrah zatai kuka ta ce, “Mammah kin jisa ko, wai nice mage a ruwan zafi”. “Shi kuma muzuru ko?”. Cewar Biebah na jifansa da filo. Cafewa yay yana dariya da faɗin, “Kai small Mom muzuru kuma. Dan ALLAH kar ki saka yaran nan su raina ni mana. In ba haka ba ALLAH zan zuga Daddy a kaisu boarding school ɗin nan mu huta. Su Ayyan sun ishe mu”. “Idan su basu tafi Boarding school ba ai kai ka tafi, tunda baka san inda za'a cillaka karatun ba”. Kallon Aunty Shariffa mai maganar yayi da faɗin, “Kai Mamy banda fata, kin san bakin iyaye da saurin kama ɗa, in sha ALLAHU nikam ina nan cikin garin nan babu inda za'a kaini”. Mammah dake fitowa a ɗaki ta ce, “Ni dama za'a kaika wani ƙasan da yarana sun huta da damun su da kakeyi babban banza”. “ALLAH Mammah na tafi kema sai kinyi kewata. Suma haka kuma, dan sun san ina rufa musu asiri a gidan nan. Amma tunda kun shigar musu yara duk zaku gane kuran ku. Daga yanzu ko tarin banza kukayi zan fara rubutawa ne, kuma Dada zan ajiyewa yanda zaku fi caskaluwa dan na Daddy mai armashi ne yanzu”. A tare suka kwashi fillo suka shiga jefa masa. Gashi sun kasa tashi saboda ƙafafinsu sunyi dayin wahalar aiki. Aiko mi za'ai in ba dariya ba. Da ƙyar Mammah ta raba faɗan nan ta hanyar janyesu ta shafa musu man zafi a ƙafafu. Ga shi lokacin yin girkin rana yayi. Haka suka shiga kitchen ɗin suna sharɓar hawaye, ga camaras da suke ji kamar su fincike su su yardar su samu a tayasu. Amma ba dama, dan duk bayan wani ɗan lokaci sai Daddy Imran ya kira waya ya tabbatar musu duk yana kallonsu dan yayi connecting da wayarsa, suma kuma sun san haka ɗin ne tun ma ba yanzu ba..........✍️
Gaskiya kuzo muje balling Trouble Buddy da Trouble Queen kafin Daddy Imran ya kaisu gadon asibiti🤣🤣.
_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya👇_
*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_*
*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number 👇_* *+234 805 568 7449* *_Telegram Number👇_* *+234 903 234 5899*
*_ASSALAMU ALAIKUM MUTANE NA MASU ALBARKA_*
*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*
*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*
*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*
*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*
*_Akwai VIP Telegram 💃_*
*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_*
*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*
_(2k)_
*9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (2k)_* *_09032345899_*
*_Shaidar biya: 👇_* *_Telegram Number 09032345899_*
*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.
_(1,500 CFA)_ *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_*
*Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram
_Shaidar biya👇_
*_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_*
*_AREWAPEN (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull
*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*