
Post
KIDA A RUWA BOOK 2 PAGE 61
.....ly blowing heavy air through his norse mask. The body of the policemen was very cold, all of them, even the one who was here. So they all came in with a smile. Persuading Imran, he said, "That's enough crying. Oya, sit down." They let each other go, and they were going to sit on the floor and one of the officers showed them a chair. There is a long table with about fifteen chairs because it is a waiting room for visitors. While giving orders, one of their elders called and said to bring the principal out. The owners of the school immediately called them on the phone and confirmed that they have sent their lawyers. Even the three principals came in. Dada didn't open his eyes and was just sitting there. They were also given a place to sit, one vice principal was very suffocating and there was Nimrah in front of them. In his heart, he was saying, "Are these children really demons?" When he was clearly frustrated, he said, "This is how we fight with them, but your life is long, for their mouth does not die, sometimes it is better for her to show her anger, but if you look at this, then pray for them, for they are stubborn in the face of adversity." Nimrah opened her mouth again to
61
........Tana kaiwa ƙarshen inda ta dakesa bayan marin da Ruky tai masa ta ƙara tura baki gaba cike da shagwaɓar da suka saba yina Mammah da Imran da Uncles ɗinsu. “Mu bamu san zai suma ba, kawai mun dakesa a wajen ne dan yasan mace abar martabawa ce ba iskar dake kaɗawa bace da kowa zai iya shaƙa a arha. Kuma wlhy Dada kowa yasan shi ɗan iska ne, kwanaki har wata yarinya ƴar js 1 sukama fyaɗe shi da abokinsa akace ƙarya ne faɗuwa tai taji rauni, kuma wlhy ba haka bane kawai dan yarinyar ƴar masu aiki ce iyayen gidanta suka sakata a makarantar shine aka ƙi yin komai ko Buddy?....” Yanda take kuka yanzu kam Ruky na tayata da jinjina mata kai alamar anyi hakan ya sashi zuba musu ido su duka kawai. Ba shi kaɗai ba hatta Lawyer da Imran da jam'in nan har ma da wasu biyu dake ƙoƙarin shigowa da Ogansu dake kallon komai ya office ɗinsa duk sun tsaya cak suna sauraren Nimrah da kallonta. Daga ƙarshe ma yanda suka rungume juna ita da Rukyn suna kukan sosai ya saka Dada lumshe idanunsa a slowly yana furzar da iska mai nauyi ta cikin norse mask ɗin sa. Matuƙar sanyi jikin ƴan sandan nan yayi, su duka har mai zaƙewar nan. Dan haka duk a saɓule suka ƙarasa shigowa. Cikin lallashi Imran daya ƙarasa inda suke ya ce, “Ya isa haka kukan to. Oya ku zauna”. Sakin juna sukayi kuwa, zasu zauna a ƙasa ɗaya daga cikin jami'an ya nuna musu kujera. Dan wajen dogon table ne da kujeru kusan goma sha biyar saboda waiting room ne na visitors. Cikin bada umarni ogansu daya kira waya yace aje a fito da su principal ma. Dan suma masu makarantar yanzu suka kira su a waya sun kuma tabbatar da turo lawyers ɗin su. Har su principal suka shigo su uku Dada bai buɗe ido ba yana zaunen sa kawai. Suma wajen zama aka basu, vice principal daya shaƙa sosai sai hararar su Nimrah yake. A zuciyarsa kam fadi yake kodai da gaske yaran nan aljanu ne da su? A fili kuwa da yake cikin takaici yake sai ya furta, “Haka muke fama da su fa ranka ya daɗe, ga bakinsu baya mutuwa, wani lokacin ma gara ita wannan kan nuna risina amma kaga wannan sai addu'a wlhy, ga su da taurin kan masifa.” Baki Nimrah ta sake buɗewa zatai magana Daddy Imran ya harareta, dole tai shiru tana sake tura baki daga ita har Rukyn. Karo na farko jam'in nan yay guntun murmushi, sai kuma ya tsuke fuska yana kallon vice principal da faɗin, “Ai halinsu abin ku gode ne, dan na fahimci makarantar taku ta kasa yin abinda su suke yi daya dace. Wai dama haka makarantun kuɗi sukeyi na bama kowa freedom ɗin aikata abin da duk ya birgesa? Ko kuwa dan wannan ta ƴaƴan manyan ƙasar ce shiyyasa?”. Principal ya sauke numfashi a karo na farko yana girgiza ma vice ɗinsa dake ƙoƙarin ƙara yin magana kai. “Ranka ya daɗe ka fahimta mu ma'aikata ne, yanda kuma wannan makaranta ta tsara mu bamu da wani hurumin yima yara hukunci. Ko laifi suka yi sai dai mu kira iyayensu a zauna a sasanta ko a basu suspension. Gaskiya Vice ɗina ya faɗa su Ruƙayya basa jin magana, dan zan iya rantsuwa daga farkon kafa makarantar nan zuwa yanzu sunfi kowane ɗalibi takardar laifi da samun suspension. Dan ba'a ƙulla sati biyu wani bai reporting ɗinsu ba. Idan kuma an tuhumesu suce aljanun su ne”. “Zaka iya lissafa mana duka laifukan da ake reporting ɗin nasu a kai?”. Golden voice ɗinsa mai cike da izzar abinda yake ƙoƙarin dannewa na fushi ta daki kunnuwansu a bazata. Kaf ɗin su sai da suka kalla inda yaken, dan su su principal ma da tunda suka shigo idanunsa ke rufe wlhy sun ɗauka kurma ne ko makaho. Dan haka yanzu suka ji mugun tsarguwa da yanda ya zuba musu su. Gaba ɗayan su sun kasa cewa komai sai rawar lips suke yi. Imran dake kallonsu cikin taɓe baki ya ce, “Ku muke saurare. Dan muma dole mu shigar da ƙara akan bayanin da yaran sukayi. Wace irin makaranta ce haka da har ɗalibi zaima ƴar uwarsa ɗaliba fyaɗe amma a rufe zancen. Kenan mu muna can cikin jin amincin yaranmu na makaranta mai inganci suna karatu ashe saɓanin haka ne”. Cikin su principal babu wanda bai rikice ba. Sai ƴar kallon juna suke tsakaninsu, sai dai an rasa mai fara magana. Sai da ƙyar Discipline master ya furta, “Fyaɗe kuma yallaɓai? Ku fyaɗe yace zai muku yaron?”. Ya ƙare tambayar ƙarshe yana kallon su Nimrah. Cike da tsiwa Nimrah ta ce, “Halinsa ne ai kowa ya sani. Kuma baƙwa son ku faɗa saboda babansa nada hannun jari a makarantar......” “Naja'atu Muhammad! Are you Madd?!!”. Vice principal ya faɗa cikin daka tsawa har jikinsa na rawa. Dan wlhy baiyi zaton abinda yaran nan zasu faɗa ba kenan. Ai ko shima tsawar Daddy Imran da jami'in tsaron nan suka daka masa a tare. ALLAH sarki principal mutum ne mai sauƙin kai, gashi yana son su Nimrah a rayuwar sa, sai yaji duk ya sake rikicewa. Ƙura na neman tashi Dada ya miƙe abinsa. Idonsa akan jami'an tsaron ya furta, “Ku miƙa maganar kotun”. Daga haka ya nufi ƙofar fita hankalinsa kwance. Miƙewar Daddy Imran yayi shima cikin tabbatarwa ya ce, “Ga lawyer ɗin yaran nan zaku iya ƙarasawa da shi. Ku tashi muje”.. Ai kafin ma ya rufe baki Nimrah da Ruƙayya sun miƙe abinsu. Tsabar iya shege sai kallon vice principal suke da Discipline master suna murmurshin iskanci. Dan dama haushin su suke ji sun saka musu idanu da yawa. Da sunyi laifi sun dinga gaya musu baƙaƙen magana da kiransu Shaiɗanu. Ai ko sosai suka sake jin sun kai wuya da iskancin su Ruky ɗin, dole ma suyi duk yanda zasuyi a kora yaran nan a wannan gaɓar daga makarantar. Dan nan gaba har abinda basuyi tunani ba sai sun bankaɗo musu......
Sai da ku ƴaƴan Mammah🤭, walle aikin ku na ƙyau Zakanya da Damisa 🤣🏃. .__.
A can office ɗin ogan nan kuwa tunda Dada yay magana kai tsaye ya furta. “Zak-Shadow!. Babbar magana, mike shirin faruwa haka? Wanda aka ce an fitar a prison sati guda kenan har ma yana asibiti yana jiyya ne kuma anan?”. Lallai akwai Magana. Ya tuna kwanan wayarsa nawa a kashe bai samu wani information daga gidan su Nimrah ba. Ya tabbatar kuma zata nemesa. Miƙewa yay yana ji a ransa dole ne yau ɗin nan shi da kansa ya nemeta kuwa....
🤔To kai kuma daga ina ɗan sanda?.
••••••••••••••••••••
Yanda suke kuka kamar ransu zai fita bai saka Hajiya Hasiba taji ko gezau ba balle suyi tunanin samun abinda suke roƙo. Yau sati guda kenan da zuwan Ismat gidan ta kawo ma Nabeeha gulma. Kwatsam suna cikin tattaunawar nan a bedroom ɗin Nabeeha ɗin su Amima da suka kwana a club suka dawo gidan suka jisu. Amima uwar gulma jiki na rawa ta ɗaga waya tai kiran Hajiya Hasiba ta sanar mata komai da suka ji da zuwan Ismat da tunda ta gudu a gidan bata zo ba sai yau. Ai ko Hajiya Hasiba tace ta kulle mata su ta baya a ɗakin. Kai kace dama wannan umarnin Amima ke jira, wuff ta shiga ɗakin babu ko sallama. Nabeeha data fito daga bayi ta kalleta, hakama Ismat dake kwance a gado. Cike da farin cikin ganinta Ismat ta ce, “Ƴan ƙasa.” sai dai maimakon Amima ta bata amsa sai kawai ta zare keys ɗin ƙofar tana ficewa garam ta rufesu, ta dannama ƙofa key. Duk bugun da Nabeeha keyi da kiran sunanta harda zagi da barazanar duka bata buɗe ba. Sai ma cemusu tai ai Momy ce ta sakata tayi musu hakan, abinci ma za'a dinga ziro musu ta window ɗin ɗakin. Tun suna ɗaukar lamarin wasa har suka fahimci gaske ne. Dan kuwa a wannan yinin ta window ɗin su Amima suka dinga ziro musu abinci, tsabar wulaƙanci kuma a leda suke sakawa bama ko ɗan roba ba. Acewarsu ta leda ɗin ne kawai zai shigo ai. Sai da sukai kwanaki uku a wannan hali, ga network ya ɗauke gaba ɗaya, sun kuma fahimci na gidan ne aka tsayar saboda su. Ga su Amimah ba zaman gidan suke ba. A randa suka cika kwana ukun ne Hajiya Hasiba ta dawo gidan, amma ko kula su batai ba sai washe gari. Shima ta window ta leƙa su, suna fara magana tabar wajen. Basu sake ganinta ba sai yau data buɗe ƙofar ta shigo musu. Duk tashi sukai daga kwancen da suke, su duka biyun sun rame kamar wanda sukai wani babban ciwo. Ismat ta fara sauka a ƙasa ƙan gwiyawunta tana hawaye da bama Momyn tasu haƙuri akan idan wani laifi sukai mata ta yafe musu. Ganin haka itama Nabeeha sai ta sauka tayi kamar Ismat ɗin. Amma sai Hajiya Hasiba tama taɓe baki tana kauda kanta gefe da faɗin,..........✍️