
Post
KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 11
..... Mumy, I will go to Fatima's house. I'll be right back." She turned around and looked at me with a caring smile. "Don't wait, you know you said you're going to cook dinner." I said, "No problem, Mumy." As I was trying to leave, Yaya Billy came out of the room in a modern shirt and pants that look like a jumpsuit, and she looked at me with a smile. "Auta, wait, I'll take you." Malam Idi, the driver will take me." She shrugged her shoulders, accepting the situation: "Well, don't worry." I came out of the house, the wind was blowing my hair in the cold evening. I reached the door, and I saw Malam Idi waiting for me to come out. I entered the car calmly, and said, "Son of God, wait for me after I enter their house Fatima. I won't be soon." He nodded respectfully. I was entering Fatima's house, and she and some of our friends from school came out, each of them in an attractive outfit. Fatima saw me and smiled. "Hey! I said to Malam Idi yatafi, calm down, I'll be back by myself." I widened my eyes in surprise. "But I already told him to wait for me..." Fatima laughed "Calm down. When I entered Fatima's part in their house, my mind was very upset. I stood on the edge of.....
SHAFI NA GOMA SHA DAYA
A yayin da kawata Fatima ke can tare da mutanenta, sai ga wani sako daga gare ta "Kai Fareed, ta amsa mun zata zo!" Fatima ta fada tana kyalkyale da dariya. Ta juyo da murmushi mai cike da tsokana "Dan Allah, ina son ka cire mata wannan kunyar tata. Idan da hali ma, ka jefa mata wani abu cikin lemon ta, ku rage mata zafi. Kana ganinta, ka rungume ta kadai, mutumina."
Bayan haka, Teemarh ta kalle ni tana dariya, ta ce "Kin biya ni wallahi! Kiduba nan, na sanya miki 500k. Wallahi narasa dadin da nake ji a raina. Thank you!"
Gaba daya zuciyata ta cika da farin ciki da dan karamin tsoro a lokaci guda. A yau ne kawata Fatima ta shirya babban taro a gidansu taron da ke cike da alkhawarin nishadi da hango sabbin fuska. Na san dai ba komai ba ne idan Fatima ta sa abu a gaba taron zai yi armashi sosai.
Ina tsaye a daki, na zura abayata sannan na nufi falo don sanar da Mumy zan fita. Mumy tana tsaye a gaban murhu tana hada kayan abinci. Na matsa kusa da ita cikin ladabi. "Mumy, zan je gidan Fatima. Zan dawo nan da nan." Ta juyo tana kallona da murmushi mai cike da kulawa "Kada ki dade, kin san ke ce za ki dafa abincin dare." Na ce "Ba matsala, Mumy."
Yayin da nake kokarin fita, sai ga Yaya Billy ta fito daga dakin ta cikin wani riga da wando na zamani mai kama da jumpsuit, ta kalle ni da dariya. "Auta, ki jira, zan kai ki." Na saki murmushi nace "Aa, Yaya. Malam Idi direba zai kai ni." Ta daga kafada cikin rikon lamarin: "To, ba damuwa."
Na fito daga gida, iska tana kada gashina cikin sanyin yamma. Na isa bakin kofa, na ga Malam Idi yana jiran fitowata a gefen motar. Na shiga cikin motar cikin natsuwa, na ce "Dan Allah, ka jira ni bayan na shiga gidan su Fatima. Ba zan jima ba." Ya gyada kai cikin girmamawa.
Ina shiga cikin gidan su Fatima, sai ga ita da wasu kawayenmu na makaranta sun fito, kowacce cikin shigar zamani mai kayatarwa. Fatima ta hango ni ta saki murmushi. "Ke! Nace wa Malam Idi yatafi, ki kwantar da hankalinki, zan dawo dake da kaina." Na dan waro ido cikin mamaki. "Amma na riga na ce masa ya jira ni..." Fatima ta yi dariya "Ki kwantar da hankalinki.
Da na shiga part din Fatima a gidansu, hankalina ya yi mugun tashi. Na tsaya a bakin kofa ina kallon yadda su Teemarh da sauran kawayen Fatima suka yi shigar zamani, kowacce sanye da mini skirt da wata armless ta makale a jikinsu. Gaba daya yan ajinmu sun cika wajen, kowacce cikin kwalliya mai jan ido. Na tsinci kaina ina jin kunya kamar na yi wani laifi.
A daidai wannan lokacin ne na ji Wafiya, yar ajinmu, tana maganganu da muryar raini "Ke Teemarh, ya zaki gayyato mana wannan yar kauyen? Duba wata shiga da ta yi!" Na ji maganar Wafiya ta soki zuciyata kamar mashi. Cikin kankanin lokaci, wasu daga cikin kawayen suka fara kallona da harara, wasu kuma na murmushi irin na mugunta. Teemarh ta matso kusa da ni tana roko "Dan Allah, ki taimaka ki saka kayan nan. Wallahi, ko hotuna ba za a yi ba. Kuma fa iya matane!"
Duk yadda ta yi magiya, na tsaya kai tsaye, zuciyata cike da kunya da tsoro. Sai ga Wafiya ta kara magana tana kallon ni da wani irin kallo mai cike da wulakanci "To ita tasanya me? Matar da ko nonuwa bata faraba, babu wani shape, ba komai!" Na ji kalmarta ta yi min zafi kamar wuta, raina ya baci sosai. Amma na karbi kayan da Teemarh ta ba ni na shiga daki na saka. Lokacin da na fito, sai na ji kunyar duniya ta lullube ni, don haka na zura abaya a kai. Duk yadda suka yi kokarin cire min, na ki. Karshe na ce wa Fatima "Sai dai kawai na koma gida." Fatima ta saki fuska cikin damuwa "Aa, kada ki koma. A haka kawai mu tafi."
---
Abba yana dawowa gida ya fara tambaya inda nake. Mumy ta amsa cikin tsoro
"Wallahi, ban san inda ta tafi ba. Ba ta sanar da ni ba. Malam Idi ne ya ce tun karfe biyar ya kai ta gidan kawarta. Nace masa ya jira ta dawo, amma tace zata dawo da kanta.
Abba ya kashe wayar cikin takaici. Ya dube ta yana fadin
"Zainab, ya zaki bar yarinya har karfe goma na dare bata dawo ba? Gashi babu waya
Mumy ta fashe da kuka tana cewa "Abba, yanzu na lura cewa ta fara canzawa. Wallahi tsoro nake ji yanzu."
Abba ya sa hannu ya shafa kansa, yana jin zuciyarsa tana tafasa. Lokacin da karfe 12 ta kusa yi, ga shi momy ta dinga zugashi da cewa "Kana gani, yarinyar nan tana neman lalacewa. Gaba daya ta canza!"
*****
Wurin ya cika da hayaniya da nishadi. Kowanne bangare yana da mutane cikin kwalliya, manyan yaran gari sun taru sosai. Na ji tsoro ya lullube ni ganin babu mai shiga irin ta ni. Wani saurayi ya nuna ni yana dariya "Teemarh, wannan fa me aikin gurin ce?" Teemarh ta amsa cikin dariya: "Aa, kawata ce." Na tsinci kaina cikin kunya mai tsanani, zuciyata tana dukan uku-uku.
Kawai sai na ji wani ya rungume ni ta baya. Na waigo cikin tsananin mamaki, ashe Fareed ne! Cikin fusata na tureshi ina masifa
"Me haka? Me yasa kake min haka?" Ya tsaya yana kallona kamar zai yi kuka. "Dan Allah ki yi hakuri. Wallahi, ban nufi cutar ki ba." Ya tsugunna yana mikon flower hannunsa yana dariya har da hawaye. Cikin wannan lokaci, MC ya fara yabonmu yana cewa "Ah, yau an samu sabuwar soyayya a gurin!" Na yi murmushi duk da kunyar da nake ji. Fareed ya karaso kusa da ni yana narkar da kalamai masu dadi. A haka muka zauna guri daya.
Bayan dan lokaci, aka kawo min snacks da drinks. Ina jin wani abu ya taso daga cikina kamar jiri. Nace masa ya dakata da dan jira. Sai na yi dabara na ce "Zan je na sallami driver." Fareed ya amsa cikin fara'a: "To, ni zan raka ki." Na samu nasarar fita daga cikin gida, amma sai Teemarh ta ce "Wallahi, mun riga da mun sallami Malam Idi."
***
A lokacin ne na gane cewa dare ya yi sosai. Kamar an doke ni da tsoro, na cire takalmina na fara gudu. Na yarda cewa ni 'yar kauye ce, amma wannan kunya ta fi karfina. Har na fara ganin titi babu mota, na yi kokarin tsallaka, amma jiri ya kwashe ni har na sulale akasa. Na rasa yadda zan yi, kuka na ratsa zuciyata, zuciyata na bugawa kamar ana kokarin tsaga kirjina.
Baiwar Allah! Ban san yadda nake ba, amma dai na ji kamar numfashina yana neman daukewa. Na tsinci kaina a kwance a gefen titi, sanyi yana shigar jikina har cikin kasusuwa. Kamar mafarki nake yi wani abu mai nauyi yana dannawa a kirjina, yana hana ni yin motsi ko ?aya.
A nan ne na fara jin wani ?ara yana kusantowa, kamar na mota. Sai ga haske ya bayyana a fuskata. Na so in yi ?o?arin mi?ewa, amma sai jiki na ya ?i bani damar yin komai. Na ji horn yana ?ara ?arfi, amma ko ka?an ba zan iya motsawa ba.
Na ji muryar wani mutum yana masifa daga cikin mota "Ke! Wacce irin mahaukaciya ce ke kwance a titi haka? Ba kya jin horn ne?"
Ina cikin kokarin bude ido na gane muryar, sai kawai na ji ya ?araso kusa da ni. Ya dur?usa yana girgizani, yana cewa "Ramlah! Ramlah! Ya salam! Me ya same ki?"
Daga nan na ji ya dauke ni da hannayensa biyu, yana saka ni a cikin motarsa da sauri. Da alama hankalinsa ya tashi sosai, don na ji yadda zuciyarsa ke bugawa. Ya shiga mota, yana ta faman danna bur?i kamar zai fasa.
Daga cikin kunnuwana, na ji yana ta ambaton sunana, yana ro?on Allah "Ya Allah! Kada ka jarabce ni da wannan masifa. Don Allah, Ramlah, ki tashi."
Daren ya yi tsawo sosai. Bansan yaushe muka isa gida ba, amma na ji lokacin da Khalil ya danna horn da ?arfi. Mai gadi ya fito da sauri, yana tambaya "Wa ne haka da wannan hayaniya?"
Khalil ya ce "Ni ne, Khalil! Bude mana!"
Da sauri mai gadi ya bu?e ?ofar, Khalil ya fito daga motar yana kiran Abba da gaggawa. "Abba! Abba! Ga Ramlah nan!"
Na ji muryar Abba tana matsowa kusa, cike da damuwa. "Khalil, me ya faru da ita? Me ya kai ta titi wannan lokaci?!"
Cikin rawar murya, Khalil ya ce "Wallahi, Abba, na same ta ne kwance a gefen titi. Bana tunanin tana cikin hayyacinta."
Na ji yadda zuciyar Abba ke bugawa da ?arfi, yana cewa "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Ramlah! Me yasa za ki fita haka cikin dare?"
Muryar Mumy ta biyo baya cikin kuka. "Abba, na ce maka fa, yarinyar nan ta fara canzawa! Wannan ai ba dabi'arta ba ce!"
Na ji kalamanta sun tsaga zuciyata. Cikin wannan mawuyacin hali,Cikin in ina na yi ?o?arin bu?e ido, amma na kasa. Na ji muryar Abba tana ratsa kunnena kamar tsawa "Subhanallah! Ramlah! Wannan wanne irin hali ne? Me ya kai ki titi cikin wannan yanayi?"
Ina kokarin magana, amma bakina ya mutu. Na yi ?o?arin furta wasu kalmomi, amma sai kawai na ce cikin rauni "Abba... ni... ni... Fatima ce..."
Kawai sai na ji hannunsa ya buge gefen fuskata da wani lafiyayyen mari. Garin tangal-tangal na bugu, sai na sulale ?asa, amma ina jin yadda yake ?ara masifa "Wallahi yau sai na koya miki hankali! Kinaso ki maida ni abin dariya a gari?"
Na san Abba yana cikin tsananin fushi, amma jikina ya kasa tashi. Na ji Khalil yana cewa "Abba, kayi ha?uri, don Allah! Ba ta cikin hayyacinta!"
Amma Abba bai saurare shi ba. Sai kawai ya sake fincikoni daga ?asa, yana fizgar rigata kamar kayan wanki. Ji nake kamar numfashina yana tafiya, amma na kasa magana. "Ramlah! Kin ci amanata! Na tsare ki, amma kika fita cikin wannan shiga?"
Duka yake ta faman kai mun, ko ina na jikina yana ciwo. Na san Abba yana cikin fushi, amma ni kam kwayar da na sha ta hana ni fahimtar abubuwa. Sai dai kawai na yi murmushi, idanuna suna juya, na furta "Abba... ni... ni ba laifi na bane... Fatima ce... Fareed..."
Abba ya sake kai min wani duka a kai. Na ji wani irin ?ara a cikin kwakwalwata, na yi ?o?arin mi?ewa, amma duniya ta birkice. Na fa?i ?asa, zuciyata na neman tsayawa.
Ina jiyo muryar Khalil yana kuka, yana cewa "Abba, ta daina motsi!"
Na ji Khalil yana cewa cikin kuka "Abba, don Allah, ta daina numfashi! Mu tafi asibiti!"
Na san Abba yana tsaye a gurin, yana tunanin wani abu. Amma duk da haka, babu wanda ya motsa ni ko ya taimaka mun. Abba na ta faman sauke ajiyar zuciya, kamar wanda ya yi nadama, amma bai ?agani ba.
Ji nake kamar ?wa?walwata na tsagewa, kuma zuciyata tana tsinkewa da ra?a?i.
A hankali na ji Khalil yana magana da Momy da Bilkisu. Momy ta ce "Ko dai kai ma kana cikin wannan shirmen nata ne? Khalil, kana son kare yarinyar da ta lalace!"
Khalil ya amsa da murya mai kaushi "Momy, Ramlah ba haka take ba. Ku dai kuna neman ganin ta wargaje ne don ku samu farin ciki!"
Momy ta yi tsaki, tana cewa "Kai dai kana kare lalatacciya. Na ji Khalil yana furta "Wallahi, Ramlah ba haka take ba.
kwayar da na sha ta sake mamaye ni, na ji idanuna sun rufe gaba ?aya. Duniyar ta koma duhu.
Cikin in ina na yi ?o?arin bu?e ido, amma na kasa. Na ji muryar Abba tana ratsa kunnena kamar tsawa "Subhanallah! Ramlah! Wannan wanne irin hali ne? Me ya kai ki titi cikin wannan yanayi?"
Ina kokarin magana, amma bakina ya mutu. Na yi ?o?arin furta wasu kalmomi, amma sai kawai na ce cikin rauni "Abba... ni... ni... Fatima ce..."
Kawai sai na ji hannunsa ya buge gefen fuskata da wani lafiyayyen mari. Garin tangal-tangal na bugu, sai na sulale ?asa, amma ina jin yadda yake ?ara masifa "Wallahi yau sai na koya miki hankali! Kinaso ki maida ni abin dariya a gari?"
Na san Abba yana cikin tsananin fushi, amma jikina ya kasa tashi. Na ji Khalil yana cewa "Abba, kayi ha?uri, don Allah! Ba ta cikin hayyacinta!"
Amma Abba bai saurare shi ba. Sai kawai ya sake fincikoni daga ?asa, yana fizgar rigata kamar kayan wanki. Ji nake kamar numfashina yana tafiya, amma na kasa magana. "Ramlah! Kin ci amanata! Na tsare ki, amma kika fita cikin wannan shiga?"
Duka yake ta faman kai mun, ko ina na jikina yana ciwo. Na san Abba yana cikin fushi, amma ni kam kwayar da na sha ta hana ni fahimtar abubuwa. Sai dai kawai na yi murmushi, idanuna suna juya, na furta "Abba... ni... ni ba laifi na bane... Fatima ce... Fareed..."
Abba ya sake kai min wani duka a kai. Na ji wani irin ?ara a cikin kwakwalwata, na yi ?o?arin mi?ewa, amma duniya ta birkice. Na fa?i ?asa, zuciyata na neman tsayawa.
Ina jiyo muryar Khalil yana kuka, yana cewa "Abba, ta daina motsi!"
Na ji Khalil yana cewa cikin kuka "Abba, don Allah, ta daina numfashi! Mu tafi asibiti!"
Na san Abba yana tsaye a gurin, yana tunanin wani abu. Amma duk da haka, babu wanda ya motsa ni ko ya taimaka mun. Abba na ta faman sauke ajiyar zuciya, kamar wanda ya yi nadama, amma bai ?agani ba.
Ji nake kamar ?wa?walwata na tsagewa, kuma zuciyata tana tsinkewa da ra?a?i.
A hankali na ji Khalil yana magana da Momy da Bilkisu. Momy ta ce "Ko dai kai ma kana cikin wannan shirmen nata ne? Khalil, kana son kare yarinyar da ta lalace!"
Khalil ya amsa da murya mai kaushi "Momy, Ramlah ba haka take ba. Ku dai kuna neman ganin ta wargaje ne don ku samu farin ciki!"
Momy ta yi tsaki, tana cewa "Kai dai kana kare lalatacciya. Na ji Khalil yana furta "Wallahi, Ramlah ba haka take ba.
kwayar da na sha ta sake mamaye ni, na ji idanuna sun rufe gaba ?aya. Duniyar ta koma duhu.
Fareed yana tsaye a bakin ?ofar gidan, zuciyarsa kamar ta fashe saboda takaici. Idanunsa sun yi ja, yana huci kamar maciji. Ya dinga tafiya sama da ?asa tamkar wanda aka turo cikin bala'i.
Yana cikin wannan yanayi, sai ga Fatima ta fito da sauri, tana ?o?arin yi masa magana. "Fareed, don Allah kayi ha?uri. Ba ka ga yadda ta gudu ba? Ni ma ban san ta tsere ba."
Fareed ya dakatar da ita da tsawa, yana harararta da fuska a tamke. "Ke! Kina da hankali kuwa? Kwanan nan kika ce min komai na hannunki! Ashe karya kike? Kina ganin irin kwayar da na sha kuwa? Ita kanta kwayar da kika saka mata ta fi tsada fiye da yadda kika tsara! Yaushe ta sami ?arfin guduwa bayan na gama saka mata?"
Fatima ta marairaice, tana ?ara matsowa kusa da shi. "Don Allah, kayi ha?uri. Wallahi, ban san ta tsere ba. Na rantse maka, har hotel zan kawo maka ita, ka kwantar da hankalinka."
Fareed ya yi wata irin dariya mai ciwo. "Hotel kuma? Bayan ta riga ta gudu? Ke baki san halin da nake ciki ba! Ba ki fahimci yadda kwayar nan ke aiki ba? Me yasa kika bar ta ta tsere?"
Fatima ta kai hannu tana ?o?arin rike shi, amma ya ture ta da hannu ?aya. "Ni narasa uban me yake cikin jikin wannan Ramlah ?in da zaka damu da ita haka! Kai! Ko nonuwa cikakke bata da su!"
Fareed ya sake yin tsaki, yana huci kamar zai fashe. Fatima na cigaba da bashi ha?uri, amma ya ja tsaki ya bar wurin cikin bacin rai, yana cigaba da surutai.
****
A ganinku, shin Ramlah ta yi kuskure da amincewa da gayyatar Fatima?
Me kuke tunani game da yadda Abba ya yi fushi? Shin akwai wani uzuri da zai iya saukaka hukuncinsa?
Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH