
Post
KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 15
...isn't it, isn't it?" Asad opened his eyes, looking at her in confusion. "It's not like that... Haneefa..." She scolded him and put her finger on his forehead. "My style is not like that of every woman. My style is a whore's style. I know how to make you forget the world." Asad felt his heart break as if something had been pressed on him. He could not deny it. His body was hot, his heart was burning like fire. She laughed loudly as she felt how broken he was. "I will not leave you until you confess that I am the one you love the most." I want to beat you. He moved restlessly, trying to get out from under her, but it was as if a weight pressed him down. His heart is in great pain, but he also feels like he needs to be with her. "Haneefa... I just want to greet Hajja. I haven't been since yesterday..." he said in a cold voice. Haneefa said with a smile full of envy. "Doesn't Hajja know that you have a bride now? Are you thinking of an old woman now while I'm here?" As ad he frowned slightly in weakness. "I'm sorry... I won't be long." She slowly pulled her body away from his. "Well, let's get up.....
SHAFI NA GOMA SHA BIYAR
As ad yana kwance a kan babbar gadonsa mai fa?i, an shimfi?a zanen siliki mai launin zinariya, yana nannauyan bacci. Gidan sarautar sarki ne, inda kowane abu yake cike da ?aukaka da ?ima. Bangaren As ad na cikin kyalli, an lullu?e ?ofofin da labulen alfarma.
Cikin tsakar gadon, Haneefa ta yi ninkaya a gefen gadon, tana kallo cikin tsananin son ganin yadda yake. Ta raba bargon da aka lullube shi da shi, ta shiga jikinshi da salo mai cike da izza. Ta sanya hannunta bisa kirjinsa cikin taushi, tana murza sumar kansa a hankali.
"Katashi mana... My Kankan..." ta rada masa a kunne da murya mai laushi kamar na mace mai tsananin salo.
As ad ya motsa a hankali, yana jin yadda jikinsa ya fara zafi da nauyi. Bai riga ya bu?e idanu ba, amma yana jin yadda hannayenta suke yawo a jikinsa. "Haneefa... me kike yi?" ya furta a hankali, murya cike da natsuwa.
Ta kwanta a jikinsa tana narke masa, tana lasar wuyansa da salo mai cike da jaraba. "Nasan matarka ba ta yi maka irin wannan ba, ko?" As ad ya bu?e idanuwa, yana kallonta cikin rudani. "Ba haka bane... Haneefa..." Ta yi masa shiii, ta sanya yatsanta a la??ansa. "Salona ba irin na kowacce mace ba ne. salona salon karuwai ne. Na san yadda zan sa ka manta da duniya." As ad ya ji zuciyarsa ta karye kamar an danna mishi wani irin abu. Bai iya musantawa ba. Jikinsa ya zafafa, zuciyarsa tana tafarfasa kamar wuta.
Ta yi dariya mai sauti tana jin yadda ya karaya. "Ba zan bar ka ba har sai ka furta cewa ni ce wacce ka fi so." "Ni... Ni dai..." ya furta cikin rauni. Ta latsa wuyansa tana cewa, "Katashi in tsotseka, my Kankan. Katashi in lasheka.
Ya motsa cikin rashin natsuwa, yana kokarin fita daga karkashinta, amma kamar wani nauyi ya danne shi. Zuciyarsa tana masa tsananin radadi, amma kuma yana jin kamar yana bu?atar kasancewa da ita. "Haneefa... Ni dai ina son in gaida Hajja. Tun jiya ban je ba..." ya furta cikin sanyin murya.
Haneefa ta turo baki tana wani murmushi mai cike da kishi. "Ita Hajja bata san cewa kana da amarya yanzu ba? Yanzu kake tunanin tsohuwa a lokacin da nake nan?" As ad ya dan daure fuska cikin rauni. "Kiyi ha?uri... Bazan da?e ba." Ta janye jikinta daga nasa a hankali. "To tashi muje tare.
Fadar Hajja tana cikin babban ?angaren gidan sarauta, shimfidarta na musamman, cike da labule masu launin zinariya da kujerun alfarma. Fitilun falon suna ba da haske mai laushi da natsuwa, yayin da iska ke ?auke da ?amshin turaren Misira.
As ad ya shiga falon cikin nutsuwa, yana sanye da riga mai launin rawaya da alkyabba mai ruwan gwal. A bayansa, Haneefa ce cikin doguwar riga mai launin ja, kanta a du?e, tana biye da shi a hankali.
Hajja, matar sarki kuma uwar gida, tana zaune bisa kujerar alfarma, tana duba wani littafi na addu a. Tana ganin su sun shigo, sai ta saki murmushi mai cike da kulawa. "As ad ?ana, kun shigo lafiya." As ad ya rusuna da ladabi. "Hajja, ina kwana?" Haneefa ta du?a a gefensa cikin ladabi. "Ina yini Hajja." Hajja ta gyada kai cikin murmushi. "Lafiya kalau, ku zauna."
As ad ya zauna a kujerar kusa da Hajja, yayin da Haneefa ta tsaya a gefensa, tana daidaita mayafinta da natsuwa. Hajja ta dubi Haneefa cikin kulawa. "Haneefa, ya gida? Haneefa ta sunkuyar da kai. "Alhamdulillah, Hajja. muka yanke shawarar zuwa gaishe ki." Hajja ta yi murmushi. "Nagode da girmamawa. Allah ya albarkace ku." "As ad, bakada lafiya ne Hajja ta tambaya, tana kallonsa cikin kulawa.
As ad ya gyada kai a hankali, amma idanunsa suna kallon Haneefa kamar mai bin umarni. Haneefa ta dan kalli As ad ta gefen ido, ta saki murmushi kadan.
Hajja ta daidaita zamanta, tana kallon yadda As ad ke zaune tamkar wanda aka ja da igiya. Idanunsa sun lumshe kadan, kamar mai cikin bacci, amma duk lokacin da Haneefa ta motsa, sai ya bita da kallo.
"Ya As ad, lafiya kuwa?" Hajja ta tambaya cikin damuwa. Ya ?an gyara zama. "Lafiya, Hajja." Haneefa ta katse shi da sauri cikin murmushi. "Eh, Hajja. As ad yana gajiya ne." Hajja ta kalle su duka biyu, tana jin tamkar akwai wani abu da ba dai-dai ba. Amma saboda nutsuwar Haneefa da ladabin da ta nuna, sai ta dan rage zargin da take yi.
Bayan sun gaisa, Haneefa ta ?an matso kusa da As ad, ta dafa kafadarsa da natsuwa. "My Kankan, tashi mu tafi ko? Ka san dai Hajja na bukatar hutu." As ad ya mike kamar wanda aka umarta, yana kallonta da murmushi mai rauni. "To, Haneefa." Hajja ta yi murmushi mai cike da damuwa. "Kuna tafiya kenan?" Haneefa ta gyada kai. "Eh, Hajja. Sai mun sake dawowa daga baya. Allah ya kara lafiya." "As ad, kada ka manta ka dawo kusa dani idan ka samu lokaci." As ad ya sunkuyar da kai. "Zan dawo, Hajja."
Yayin da suke fita daga fadar, Hajja ta tsaya kallon su har suka bace daga gani. Ta sauke numfashi mai nauyi, tana jin wani abu yana damunta.
"Ya Allah, ka tsare ?ana daga sharrin komai," ta furta a hankali.
******
A cikin ?aki mai fa?i na fadar sarauta, wanda aka kawata da kyandirori masu ?amshi da zanen zinariya, Fulany Maryam tana zaune bisa wata shimfi?a mai launin ja. A gefenta, matar da ke taimaka mata tana dur?ushe, tana ha?a wani magani a cikin ?warya mai fa?i.
Fulany Maryam ta gyara zamanta cikin izza, tana mai dariya mai ?auke da tsana. "Daga nan za a tabbatar da cewa Hajja ba za ta sake jin da?i a rayuwa ba. Na sa aka yi wannan aure ne domin na wulakanta ta da ?anta gaba ?aya."
Matar ta ?ago kai cikin alamar damuwa. "Amma Fulany Maryam, idan har maganin nan ya yi tasiri ya hana shi aiki gaba ?aya, Haneefa fa zata iya guje shi. Kinsan dai Haneefa da son maza."
Fulany Maryam ta kyalkyale da dariya mai cike da izza. "Ke dai ba kya gane wayon mugunta! Da haka nake so! Idan As ad ya zama marar amfani gaba ?aya, Haneefa za ta fara tsanar shi. Kuma idan har ta guje shi, hakan zai zama babbar tozarci ga Hajja."
Matar ta ?ara dubanta cikin tsoro. "Amma Fulany Maryam, kin san cewa yanzu Haneefa ta nutsu sosai. Da alama Allah ya taimake ki, ta daina yawon banza. Amma idan maganin nan ya hana As ad aiki gaba ?aya, ba kya ganin hakan zai iya haifar da matsala?"
Fulany Maryam ta harare ta, tana nuna rashin jin da?i. "Ke kuwa ba kya gane komai! A cikin cikar burina, har ?iyata ba zan bar ta ba. Na sa aka yi wannan auren ne don ganin Hajja ta rasa dukkan farin cikinta. Kuma idan hakan ya faru, zan tabbatar da cewa As ad ya zama kamar cikakkiyar mace.
Matar ta yi shiru na ?an lokaci kafin ta ce, "Amma idan hakan ya faru, ko Haneefa ta guje shi, ya kike ganin za a fahimci hakan? Sarki fa zai iya gano cewa akwai wata mugunta a baya."
Fulany Maryam ta ?aga kai cikin izza, tana dariya mai sauti. "Ai shi ne burina! Na tabbatar cewa da zarar Haneefa ta rasa jin da?in zama da shi, zata yi kuka ta fice daga gidan. Hajja za ta rasa ?aunar ?anta kuma sarki da kansa zai nisanta kansa da shi. Kuma idan hakan ya faru, zan tabbatar da cewa As ad ya zama tamkar wata cikakkiyar mace, marar amfani, wacce babu mace da zata iya zama da shi."
Matar ta ?an ja baya cikin tsoro. "Amma Fulany Maryam, idan har hakan ya sa As ad ya haukace, hakan zai iya zubar da mutuncin gidan sarauta."
Fulany Maryam ta yi dariya mai tsanani. "Ba ruwana da mutuncin gidan sarauta. Ni dai burina shi ne in ga Hajja da ?anta sun wulakanta, sun rasa farin cikinsu. Zuciyata ba za ta huta ba sai na tabbatar da cewa As ad ya zama marar amfani. Idan hakan ya faru, zan tabbatar da cewa ko wata mace ba za ta iya zama da shi ba."
Matar ta dubi Fulany Maryam cikin mamaki. "Me yasa kika tsani Hajja haka Fulany Maryam? Ai da alama ba ta yi miki komai ba."
Fulany Maryam ta tsuke fuska tana jan numfashi. "Ke dai ba kya gane wayon zuciya. Tun farko Hajja ba 'yar sarauta bace. Ba ta fito daga gidan masu mulki ba. Soyayyar sarki ce kawai ta kawo ta fada. Ta kwace min duk wata kulawa da girma da na kamata in samu. Ai ni ce ya kamata in zama mai juya duk matan sarkin amma ita Banda ita!"
Matar ta saki baki tana jin mamakin yadda mugunta ta ratsa zuciyar Fulany Maryam. "Amma Fulany Maryam, idan aka gano wannan makircin, fa?ar sarauta za ta girgiza."
Fulany Maryam ta yi tsaki. "Ai duk wanda ya gano, na riga na shirya yadda zan rufe bakin sa. Babu wanda zai iya kawo ?arshen wannan makirci nawa!"
****
Gidan sarauta ne mai cikakken tsari da alfarma. Masallacin fada yana kusa da babban zauren taro, shimfidarsa tana cike da jajayen kafet masu tsari na alfarma. Fitilu masu wal?iya suna haska harabar masallacin, yayin da ?amshin turaren Misira ke tashi a ko ina.
As ad ya kammala alwala cikin nutsuwa, ya shiga masallaci don yin sallar Isha i. Bayan ya gama salla, ya ?auki al?ur ani don yin karatu. Amma da ya bude shi, sai ya ji wani irin nauyi yana ratsa jikinsa.
Ya yi kokarin karanta Suratul Fatiha, amma bakinsa ya kasa furta komai. Yana jin kamar wani abu ya ?aure masa harshe. Ya lumshe ido, yana neman kwanciyar hankali, amma ya gagara. Me yake damuna haka? ya tambayi kansa.
Daga karshe, ya rufe al?ur anin cikin sanyin jiki, ya jingina da bango. Zuciyarsa na bugawa da sauri, ya tsinci kansa cikin tunanin Haneefa. Da alama zuciyarsa ba ta kwantar da hankalinsa ba. Ya yi addu a da ?yar, sannan ya fita daga masallaci yana jin tamkar an masa wani nauyi a jiki.
Da ya shiga cikin zauren gidan sarauta, sai ya ga bayin fada suna ta zirga-zirga suna shirye-shiryen biki na gaba. Ya nufi bangarensa, yana shirin hutawa kafin dare ya tsala.
Da ya tura ?ofar ?akinsa, sai wani ?amshi mai taushi ya doki hancinsa. A hankali ya shiga, ya rufe ?ofa da baya, ya tsaya yana kallon cikin ?akin. Sai ya ga Haneefa a tsaye a tsakiyar daki, tana sanye da doguwar riga mai launin ja, amma cikin siririyar top da ta bayyana cikinta.
Gashinta ya barbazu har bisa kafa?a, fuskarta ta yi matukar kyau, tana murmushi mai cike da salon jan hankali. As ad ya tsaya a bakin kofa yana kallonta kamar wanda aka tsayar da lokaci. "Marhaban da Sarkin zuciyata..." ta furta cikin wata murya mai rauni.
Ya yi ?o?arin magana, amma ya gagara. Zuciyarsa tana tsalle kamar tana neman fadi. "Haneefa... me kike yi haka?" Ta matso da siririyar tafiya, ta kama hannunsa a hankali. "Na ga kanada gajiya, sai na ce bari na shirya maka wanka mai dadi." Ya girgiza kai kamar wanda aka rikita. "Uhmm... na yi salla yanzu... amma..." Ta sanya yatsanta a labbansa. "Shii... bana son surutu."
Ta dora kansa a kafa?arsa, tana lasar wuyansa da harshenta mai laushi. "My Kankan... ka barni in sa ka ji da?i." Ya saki numfashi mai nauyi, jikinsa yana saki kamar ba nasa ba. Zuciyarsa na tsalle-tsalle, yana jin wani abu yana cike masa kai.
Haneefa ta ja hannunsa har bakin gado, ta sanya shi ya zauna a kan shimfi?ar alfarma mai launin ruwan gwal. Ta fara cire masa rigarsa a hankali, tana zuba masa idanuwa masu cike da kwarjini. "Na lura kana gajiya... Bari na taimaka maka." Ta kwance masa alkyabbarsa, tana shafa bayansa cikin salo mai rikitarwa.
Da suka gama wanka, ta shafa masa mai mai ?amshi, tana murza wuyansa da ?irjinsa a hankali. "My Kankan... ba ka san yadda nake sonka ba." Ya rufe ido, yana jin tamkar numfashinsa yana neman tsayawa. "Haneefa..." Ta yi murmushi tana shafa sumar kansa. "Ka san dai na fi kowa iya sanyaya maka rai. Kada ka damu da komai."
A wannan lokacin sai wayarsa ta yi ?ara. Ya ?auka, sai ya ga sunan Aysha a jikin screen. Haneefa ta kama wayar da hannu guda, ta kashe ta a hankali. "Ba zai ?auka ba," ta furta cikin murya mai kwantar da hankali. Ya yi shiru yana kallonta, kamar wanda aka rufe masa baki. "Amma... Aysha ce..." Ta daura kanta a kirjinsa. "Bana son wani ya katse lokacinmu."
Bayan sun kwanta, Haneefa tana shafa sumar kansa. "My Kankan... gaskiya na gaji da zama a nan. Gobe mu koma Abuja." Ya juyo cikin mamaki. "Abuja kuma da sai qfter 2weeks?" Ta gyara kwanciyarta a jikinsa. "Ni gobe nakeso. Ya yi shiru na dan lokaci, yana kallonta cikin damuwa. Amma kafin ya ce wani abu, ta sumbaci goshinsa tana cewa, "Ka sani cewa kai ne kadai namiji a zuciyata." Ya sauke numfashi. "To... zamu tafi gobe."
Ta saki dariya tana shafa fuskarsa. "Na san cewa ba zaka ?i ba." Ta sake kwanciya bisa jikinsa, tana lasar wuyansa cikin soyayya. "Bari in sa ka manta da komai..." As ad ya rufe ido, zuciyarsa tana bugawa da sauri, yana jin tamkar ya narke a jikinta. Bai san me yasa yake jin haka ba, amma ya san cewa yanzu ba zai iya cewa a a ga Haneefa ba.
Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH