
Post
KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 24
.....then he called his daughter, Aminatu. She is moving quickly and politely. Hello, Daddy. Peace be upon you. How is home? You and Abubakar, hope everyone is okay? Alhamdulillah daddy, we're all fine. How are you, Daddy? Your head? Still heavy. I have been trying to reach your mother, but she has not picked up. Aminatu was silent for a few seconds before she said, "Bye Dady, my time with her is about ten days." She told me she was in Paris. I also tried to call her but she didn't pick up again. Paris? he repeated in surprise. She didn't say anything to me. She said she will call me later. But she still hasn't called. As ad, he leaned on the chair and shook his head slowly. His heart is full of questions. Where is Ayshatu standing? It's okay. I'll try again. Send my regards to Abubakar. I will Daddy. Please don't stress yourself too much. Thank you, sweetheart. Take care. He turned off the phone, feeling the cold go through his body. Shortly after finishing the conversation with his daughter, he rang the doorbell. He didn't say anything. It was his PA, Mustapha, who has been working with him for more than ten years, and he has a lot of trust and confidence with him. Come in, As
SHAFI NA ASHIRIN DA HUDU
Arewabook @nanadiso10
Tsaye yake a gaban madubi mai fadi wanda aka shigo da shi daga Italiya. Madubin yana ?aukar hotonsa Fuskarsa cike da kwarjini, idanuwansa masu haske da zurfin hankali na kallon kansa da nutsuwa.
A jikinsa rigar siliki ce ta musamman, farar fata mai laushi, alamar LV a gefe, da turaren oud daga Dubai da ke zubda ?amshi a cikin iska.
Tsaye yake yana kallon kansa, sannan ya sauke numfashi a hankali. Ya ?aura hannu a goshinsa, yana jin ciwon kan da ke damunsa tun jiya ya rage, amma nauyin da ke zuciyarsa bai sauka ba.
Ya Allah, ka bani nutsuwa, ya fa?a a hankali, yana mai rusunawa da yin istigfari.
Ya mike, ya ?auki wayarsa daga mirrored table. Ya shiga lambobin wayarsa, ya kira Ayshatu. Sau ?aya. Sau biyu. Har sau hudu. Shiru.
Ya dafe goshi. Wani irin bugun zuciya ya taso masa.
Why aren t you picking up, Ayshatu?
Ya jingina da bango, yana kallon sararin samaniya ta cikin tagar gilashi. Hankalinsa yana juyawa. Ya fitar da numfashi mai nauyi, sannan ya kira diyarsa, Aminatu.
Tana ?agawa cikin sauri da ladabi.
Assalamu Alaikum, Daddy.
Wa alaikumus salam. Yaya gida? You and Abubakar, hope everyone is okay?
Alhamdulillah dady, we're all fine. Yaya kai, Dady? Your head?
Still heavy. I ve been trying to reach your mother, but she hasn t picked up.
Aminatu ta yi shiru na sakanni kafin tace
Wallahi Dady, rabona da ita kusan kwana goma. Tace min tana Paris. Ni ma nayi ?o?arin kiranta amma bata sake ?auka ba.
Paris? ya maimaita da mamaki. She didn t say anything to me. Tace zata kirani daga baya. Amma har yanzu bata kira ba.
As ad ya jingina da kujera ya dafe kansa a hankali. Zuciyarsa cike da tambaya Ina Ayshatu ta tsaya?.
It s alright. I ll try again. Send my regards to Abubakar.
I will Dady. Please don t stress yourself too much.
Thank you, sweetheart. Take care.
Ya kashe wayar, yana jin sanyi ya ratsa jikinsa.
Cikin da?i?u ka?an bayan kammala tattaunawa da diyarsa, Ya danna bell din kofar. Bai ce komai ba PA ?insa ne, Mustapha, wanda ke aiki da shi fiye da shekara goma, yana da Amana da sirri sosai da shi.
Come in, As ad ya furta cikin nutsuwa.
Mustapha ya bu?e ?ofar cikin ladabi, yana sanye da farin suit da takalma masu she?i. Ya shiga, yana ?an sunkuyar da kai. Sir, good morning. Are you available now? You requested to see me urgently.
As ad ya ?aga kai daga littafin da ke gabansa, yana kallon Mustapha da nutsuwa. Yes, Mustapha. Do I have any meetings today?
Mustapha ya ?auko small tablet daga hannunsa, ya duba calendar dashboard ?in As ad. Yes sir. You have four scheduled meetings today one with the Turkish investor at 10AM, a Zoom board update at 11:30, Nigerian Royal Council engagement by 2PM, and a dinner strategy with the EU delegation at 6.
As ad ya gyara zama. That s a full plate. Alright, ganinan fitowa in few minutes. Make sure the team is ready, the car set, and my private suite at the downtown tower ready for the Turkish guy.
Yes sir. Everything is already in motion.
As ad ya mi?e tsaye daga kujerarsa ya nufi mirrored hallway wanda ke kaiwa dressing chamber dinsa. Tufafin da ke rataye a cikin ?akin kayan shiryawa Armani, Tom Ford, da YSL.
Ya zabi ba?ar suit mai launin toka a jikin collar, ya ?aura cufflinks ?insa masu logo na family crest ?in su. Yana gama shiryawa, ya danna intercom
Mustapha, let s go.
Yes sir, aka amsa nan take.
Ya fito daga ?akin cikin ?amshi na musamman na Oud Wood, yana tafiya kamar sarkin zamani. Ko wanda bai san shi ba idan ya ganshi a haka, sai ya kalli cikakken namiji mai daraja da kamala. Bodyguards biyu suka bu?e masa ?ofa, suka rakashi har zuwa motar Maybach da ke jiransa.
Yana zama, PA ?insa da direba suka shiga sannan suka wuce cikin tsari.
*******
Taron ya cigaba da tafiya cikin tsari, kalmomin da ke fitowa daga bakin As ad na ?auke da hikima, bayanin kasuwanci, da jagoranci mai zurfi. A matsayin babban attajiri da shugaban kamfani mai ha?in guiwa da ?asashe sama da ashirin, ya san yadda ake gudanar da taro da ?warewa kallon kowa yana kansa, maganarsa ana rubutawa.
Yayin da yake sauraron bayanin O?uzhan kan yanda za a kafa data-driven smart energy grids, zuciyarsa na tafiya da kallon window da ke nuna masa hasken rana yana saukowa a kan ginin villa dinsa da ke can nesa. Duk da cewa yana gab da yanke shawarar dala biliyan, zuciyarsa na bugewa da tambayoyi Ayshatu me kike yi a Paris har yanzu? Kina lafiya? Me yasa ba kya kira? Kuma Haneefa, me yasa take ?o?arin shigowa bangarena?
Sir? Sir...? Muryar Mr. O?uzhan ta dawo da shi daga tafarkin zuciya.
Yes, I m here, ya ce da kwarewa, yana ?aga ido. I like your pitch. I ll have my legal and finance team review this thoroughly and we ll schedule a signing week after next. Mustapha, make the arrangements.
Yes sir, PA ?insa ya amsa da girmamawa, yana zazzage bayanai cikin iPad ?insa.
Daga nan, suka tsaya don dan hutu. As ad ya ja numfashi, ya tashi zuwa wani ke?a??en balcony. Wuri ne mai fuskantar babbar hanyar, ya na kallon motoci da gine-gine masu ?aukaka.
Ya jingina da katanga, ya ciro wayarsa, ya sake danna lambar Ayshatu.
Tuut... tuuut... Still, no response.
Subhanallah... ya furta, yana lumshe ido, yana jin cewa akwai abu mai zurfi da ke gudana. A cikin zuciyarsa ya ?aura niyya I will find out what s going on. I ll go to Paris myself, but I ll finish these business duties first.
A lokaci guda, Mustapha ya ?araso.
Sir, ya ce da girmamawa, Your next Zoom conference with the EU delegate is in 20 minutes.
As ad ya juyo da murmushi, ya gyara suit ?insa.
Very well. Let s make it quick and sharp.
Amma a yayin da suke komawa ciki, ya bu?e Text, ya aika sako ga Haneefa
We ll talk soon. I ve just been under pressure. I see your calls. Be patient.
*****
Haneefa ta fito daga ?akin wanka cikin farin doguwar riga mai laushi. Fuskarta na ?auke da kwalliya, jikinta na ?amshi da turare Masu dadi. Ta kalli kanta a madubi, ta ga yadda take cikin kyau sosai. Amma duk da wannan kyau, zuciyarta cike take da damuwa da bakin ciki.
Tun jiya mijinta As ad bai shigo bangarenta ba. Bai kira ta ba. Bai aika mata da sako ba. Wannan abu ya ?aga mata hankali.
Ta tafi bangarensa har sau uku, tana fatan ko zai fito ya ganta. Amma duk lokacin da ta je, masu gadin ?ofar suna gaya mata cewa ba za ta iya shiga ba.
Hajiya kiyi hakuri, amma ba a barin kowa ya shiga bangaren oga sai da izini. Wannan shine doka, daya daga cikin masu tsaro ya ce mata cikin ladabi.
Wannan maganar ta ci mata rai. To ni fa matar shi ce? Me yasa zan bukaci izini kafin in ga mijina? ta tambaya cikin da damuwa.
Amma duk da haka, ba su bar ta ta shiga ba. Daga karshe sai dai ta juya da zuciya mai nauyi, ta koma bangarenta.
Tana shiga ?aki, ta cire mayafinta ta wurgar, ta ?auki wayarta. Ta kira Fulani Maryam.
Mama, ta fara da kuka, tun jiya As ad bai zo bangarena ba. Na najei har sau uku suka ce ba zan shiga ba. Wallahi bazan iya rabuwa da shi ba.
Fulani Maryam ta ce , Ke dai ki nutsu. Ba na gaya miki ba ki kula da magungunan da na ba ki? Ko dai baki bashi sosai ba?
Wallahi mama duk na bashi. Amma dai wulakanci ne kawai nake fuskanta.
Matsalar As ad tuni zan maganinta. Idan kin tabbatar ya sha magungunan, to ki bar komai a hannuna. Ki nutsu kawai, Fulany Maryam ta ce da kwarin gwiwa.
Haneefa ta ajiye wayarta, ta zauna kan gado. Duk da cewa ?akin nata na cike da kayan alatu kujerun , labule masu ?yau, ga kamshi mai da?i amma babu farin ciki a zuciyarta. Dukiya ba ta kwantar mata da hankali ita tun asalinta shiyasa bata iya zaman auren.
Ta nufi bar counter din ?akin, ta ?auki kankana, habbatussauda, madara, kantu da zuma ta hada hadin da ke ?ara sha awa. Tasha a hankali tana fatan zai ratsata
Gashi har yanzu tana cikin tsananin sha awa da kishi. Tana tunanin As ad. Da ace yana nan kusa dani. Da ace zai riko hannuna... ya kalle ni a ido... ya ce min, Haneefa na, I m here.
Tana cikin wannan tunani, idonta ya rufe. Bacci ya dauketa.