
Post
L U'U L U'U BOOK 3 PAGE HAUSA NOVEL PAGE 31
..... a kind of loud sound as she held her face in both his hands and brought their faces close to each other. Her heart beat stopped with a temporary beat before she went back to her work with a mad rush for more than an hour. A hot breath that was falling on her face was the first thing that made me come back to my senses. "You're killing me too...... please..." Then he couldn't finish because his hands were shaking. Her blue eyes widened, her thoughts were still not there, except for a feeling of fear in her heart hearing the way his hands were dancing on her face. She placed one hand on top of his and held him tightly. "What did I do to you?,......I didn't do anything to you....God forbid..." "Kinmin biftuuuuuu......kinimin mana" He spoke in a whispering sound, bringing her face closer to his face, then he brought their faces together by touching their foreheads and noses together, he put one of his hands and held the back of her neck so that she couldn't move, then he held her waist with the other hand and wanted to get closer to her and his body combined the closeness between them. But then her body started to feel tight, the closeness started to be too much for her....
💎 *L U'U L U'U* *_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
*BOOK 03///PAGE 31*
Turetan da yayi sai ya sanya taji a ranta kamar yanaso ne yaqi kaita. Tsoro takeji sosai......zuciyarta bugawa takeyi,tana tsoron wani abu ya samu falaak. Falaak ce fa?,jininta,ita kadai ta rage mata a yanzun,bata da wani makusanci kamar falaak din a yanzu.
"Pleaaaaaaaseeeee" Ta sake fada hawaye suna gangaro mata tari da sakewa hannunsa mugun riqo tana kuma shigewa jikinsa,duk a qoqarinta na amintar dashi ya kaita.
"Sub.....hanallah" Ya furta labbansa suna motsawa,numfashinsa yana fita a rarrabe. Kusancinta a gareshi wani irin sake haukatashi yakeyi. Wai ita bata gani bane?,bata gani?,bata lura da idanunsa?,iya idanunsa kadai shi kansa yasan tarin fitina ce da babu ruwan kasheta a nan kusa.
"Don Allah" Ta fada a wani irin narke daidai da yadda takejin zuciyarta ta karye.
"Kisa fa......kasheta tac......"
"Nima kasheni kikeyi........kasheni kikeyi biftuuuuuu" Ya katse numfashinta da maganar da batakai ga qarasawa ba da wani irin birkitaccen sauti tana riqe fuskarta cikin dukka tafukan hannayensa gami da matso da fuskokinsu dab da juna.
Cak zuciyarta ta dakata da bugu na wucin gadi kafin ta koma aikinta da wani mahaukacin gudu na wuce sa'i. Wani zazzafan numfashi da yake sauke mata saman fuska shine abu na farko daya fara sanyata dawowa cikin hayyacinta.
"Kina kasheni nima......don Allah......" Sai kuma ya kasa qarasawa saboda hannuwanshi da suka dauki rawa. Blue eyes dinta ta fiddo waje,har yanzu tunaninta baikai can ba,saidai wani yanayi na tsoro daya d'arsu a ranta jin yadda tafukan hannuwanshi ke rawa jikin fuskarta. Hannunta daya ta dora saman nashi tana riqewa sosai.
"Me nayi maka?,......ban maka komai ba....Allah ban......"
"Kinmin biftuuuuuu......kinyimin mana" Yayi maganar da sound na rada,yana sake kusanta fuskarta da nashi fuskar,sannan ya hade fuskokin nasu guri daya ta hanyar hade goshinsu da hancinsu guri daya,ya saka daya hannun nasa ya riqe bayan wuyanta sosai yadda ba zata iya qwacewa ba,sannan ya riqe qugunta da daya hannun yana son matso da ita jikinsa ya hade kusancin dake tsakaninsu.
Sai a sannan jikinta ya dauki kyarma,kusancin ya fara mata yawa......iya numfashinsa da suke musaya ta bashi nata ya bata nashi kadai sai ta jishi da wani irin nauyi da girma ba. Ba wannan ba......sanda taji lallausan tafin hannunsa saman fatar cikinta......wani irin zabura tayi,zaburar data raba fuskokinsu saidai bata kawo tazara ko qanqanuwa a tsakaninsu ba.
Still bai saki wuyanta ba,hannun nasa tayi caraf ta riqe,sannan ta daga idanunta tana duban qwayar idanunsa. Wani irin abu taci ya hautsina cikin kanta ya daki zuciyarta,wani irin mamaki da tsoro,wadannan manyan fararen idanuwan......wadannan idanun dake da wani irin haske da girma,a yanzun basu taki gani ba. Qananun idanuwa da suka qanqance..... Masu launin ja da wani irin abu a cikinsu daya cikasu taf.
Kai yake juya mata a hankali kamar meson yayi magana amma ya kasa,kaman yadda itama ta matsa qaimi gurin riqe hannunsa cikin nata tana juya masa nata kan,sannan ta fusgi.kalmar
"A'ah.....a'ah" Dukkanin ilahirin jikinta itama yana kyarma. Idan ta fuskanta,idan kuma ta gane yanason yayi sama da hannayensa ne ta qasan rigar. Saman da zaiyi dasu din kuwa daidai yake da ya sanya hannunsa tsakiyar dukiyar fulaninta?. Wannan gurin?,wannan muhallin da take matuqar tattalinsu?,muhallin da tun daga fara tsiruwarsu bata sake bari koda idanun mammina bare hadimanta yakai kai ba yau shi can yakeson isa.
"Aah" Shima ya maimaita fadi mata......kamar akwai abinda yakeson cewa amma bakinsa ya sarqe.....kamar akwai abinda yakeson ya fada amma sam harshensa yaqi bashi hadin kai.
Jin yadda ya zame hannunsa a haukace yana ci gaba da tafiya dasu zuwan saman ya qarasa birkitata.
"Don Allahhhhhh....." Ta furta tana barkewa da wani irin kuka me dauke da siririn sautin daya dace da lallausar muryarta.
Kuka.....wani abu guda daya dake da tasirin karyashi,wani abu daya da baya qauna sam game da diya mace......a yanzun a hankali ya daki kunnensa ya fara karya duk wani lagonsa.
"Why?" Ya fada can qasa da wani irin sauti daba lallai ka gane ba sai idan labbansa da sukayi jaa ka kalla.
Kamar an yashe tunaninsa da komai nasa completely haka yakeji,baisan yadda akayi ba yadaiji ya fusgota jikinsa sosai,ya mata wani irin mugun riqo,sannan a zafafe ya lalubi bakinta data soma masa wannan kukan dashi ya riqe lips dinta da wani irin salo me taushi amma tafe da zafin nama.
A hankali ya soma zagaya lips dinta da harshensa. Yanaso ya dainajin wannan sautin kukanne.....yanaso ta daina cika masa kunne da kukan da tuni zuciyarsa ta yanke kukan sakalci ne. Abinda ya qara adadin yawan rawar da jikinta yakeyi,tayi qoqarin zamewa amma bai bata wannan damar ba,don gaba daya ya sake manneta a jikinsa,ya kuma tura harshensa kai tsaye zuwa cikin bakinta ya fara sauke mata wasu abubuwa dashi kansa baisan yadda akayi ya iya sauke mata su hakanan da zafinsu ba. . Matsanancin tsoro ya dirar mata a sanda shi kuma hankalinsa yayi nisa. Kamar zai hadiye dukka bakin dama komai da komai da yake cikinsa haka yakeji. Yana tunanin samun relief ne......amma sai ya zame masa kamar iza wuta yakeyi da makamashin kara me saurin kunnuwa. Wani irin sound yake sauke mata daya sake rudata ya sanyata tsananin firgicewa. Kuka takeson masa da qarfinta amma bai bata wannan damar ba saboda yadda yake sarrafa bakinta kamar abinda aka halicceshi yayi kenan a duniya. Tsoro ya hanata iya tsaiwa da qafafunta.....yanayin daya shiga ya zare Shima duk wani kuzari nasa,sai gasu suna shirin zubewa qasa warwas,abinda ya taimaka gurin kado da hankalinsa kenan ya sake mata baki da wani irin yanayi me matuqar zafin da idanunsa suka birkice gaba daya kamar ba nasa ba. Sakin da ya yi mata na sakanni su suka bata daman fashewa da kuka tana jin wani abu yana shiga zuciyarta a hankali bayan tsoron.
Ta dauka zai saketa ne........amma sai ya hade jikkunansu guri daya da wata irin wawiyar runguma kamar zai ballata gida biyu. Rungumar data bashi daman jin saukar duk wani tudu da kwari na jikinta daya tsone masa idanu......yaji saukarsu sosai a kowanne sashe na jikinsa,abinda ya sanyashi jan waga doguwar ajiyar zuciya kamar zai hadiye zuciyarsa gaba daya sannan ya saki wani irin numfashi kamar zai fidda hunhunsa gaba daya,sannan jikinsa gaba daya ya bada wani reaction kaman an girgizashi kafin yayi collapse a jikinta,kaifi da qarfin rungumar da yayi mata ya soma sassauta a hankali,saidai duk da haka bai saketa ba gaba daya ba. Abinda yayin sai ya d'arsa tsoro a zuciyar akhnan da idanunta suke jage jage da hawaye. Kada taje ko shima ya mutunne ace itace ta kasheshi?. Ta tattara dan qwarin gwiwarta ta motsa labbanta da takejinsu kamar ba'a jikinta ba ta furta.
(Don samun littafin lu'u lu'u 08187255862)
"Ha......haisammmm" Da wani irin sanyi kalmar ta fita a bakinta,sanyin daya sauka cikin kunnuwansa ya sake raunana qarfinsa gaba daya,sai ya zabu sulalewa shi da ita duka suka zube a qasa. Saidai har yanzu fuskarsa tana saman kafadarta,rungumar yakejin kadai yake da ikon yi mata. Bazai taba yin komai da zai zama tilas ko tursasawa ba......kaman ma bai shiryawa wannan abun kai tsaye ba,amma wannan yanayin daya kunnu a dukka ilahirin jikinsa ya mantar dashi komai.
Shuru ne ya gifta a tsakaninsu,wani irin shuru daya wuce da komai daya faru,shurun daya sake samar masa da wata kyakkyawar nutsuwa da ya jima bai samu irinta ba.
A hankali ya zameta daga jikinsa ya miqe yana jin kamar kansa ya masa nauyi sosai,hakanan qafafunsa sunyi wani irin laushi,kasala yakeji irin wadda bai taba jin irinta ba,so samu yayi koda iya alwala ya koma saman gadon ya kwanta ko yanayinsa zai daidaita.
"Ki shirya kafin nayi wanka" Kawai ya fada yana nufar bathroom da wani irin taku da bata taba gani a tattare dashi ba.
Da qyar itama takai kanta daki,kunya nauyi da wani irin yanayi da takeji a jikinta suka mamayeta. Zuciyarta ta buga sosai sanda ta tsaya gaban madubi tana kallon kanta. Ashe a haka ta fita?. Ba Brazzier?.....ba dankwali bare mayafi?. Sai yanzu ta gane......sai yanzu ta gane silar komai. Ta manta a haka ta fita......saita miqa yatsanta saman lips dinta tana zagayawa a hankali. Komai yana dawo mata......yadda yayi matan.......yadda ya shigar da bakinta gaba daya cikin nasa kamar zai cinyeshi.......yadda yayi mata wani irin riqo kamar zata karye.......wani yanayi daya shiga daya dimautata........yanayinsa na qarshe da bata fahimci komai a kansa ba
"Innalillahi" Ta fada tana jin wata kunya da tunda tazo duniya bata taba jin irinta ba. Ta maida dubanta ga qirjinta,suna nan a tsaye kaman masu gasar nuna kansu,kowanne kana iya ganinsa a muhallinsa daban.
"Na shiga uku" Ta sake fada tana waro ido,a haka shima ya gansu?,a haka ya matseta cikin jikinsa?,sai idanunta suka fara tara ruwan hawaye. Tana jin kamar ba zata iya sake hada idanu dashi ba har abada. A ranta takeji shima d'an duniya ne.......haka yake amma sultane yake yabonsa?,haka yake amma ya sani yake sauke idanunsa baya kallon kowa?,ashe haka halinsa yake?.
Tunda take ba wani d'a namiji daya taba riqe koda yatsarta ne ballantana hannunta saishi,a yanzun sai takejin kamar wani babban zunubi ta aikata. Ruwa ta sakarwa kanta sosai tana sauke ajiyar zuciya,sai data jiqe jalaf sannan ta saka soso da shower gel dinta ta soma wanke jikinta duk inda taxo saita tambayi kanta ya taba nan?,qila yaji nan gurin.....nanma ya taba?,sai da falaak ta fado mata a rai sannan ta qara hanzarin qarasa wankan nata.
Ya jima sosai ruwa yana dukan jikinsa kafin ya soma wankan ibada. Ajiyar zuciya kawai yake saukewa a jejjere kamar yaron da yasha kuka ya qoshi.
Ko bayan daya fito tsaye yayi gaban mirror yana duban kansa da kansa.
"Alhamdulillah" Ya furta yana motsa labbansa gami da cusa yatsunsa cikin sumarsa. Sake maimaita hamdalarsa yayi. Yana godewa Allah da komai yazo masa in halal way.......yana godewa Allah daya kasance bai taba irin wannan cudayyar da wata mace ba tunda yake a rayuwarsa sai yanxu.... Koma meye halal dinsa ce......ko auren meye dai halal dinsa ce.....mallakinsa ce. Sake duban kansa yake komai yana dawo masa cikin kansa,lallai Allah shine sarki buwayi gagara misali. Lallai Allah ya gama da dan adam. Haka abun yake?,shine abinda yake juyawa cikin kansa kawai,iya haka kawai?,sharar fage?,ya maimaita cikin kansa,sai murmushin da bai shiryawa ba ya subuce masa.
Ya godewa Allah daya sanya sirri tsakanin ma'aurata,yayi imanin inda abune da kowa yake gani yau kawai.....a iya haka saisu khadeem sunyi yaga yaga da namansa.
"Maleek fa?" Sai wani murmushin ya subuce masa a hankali. A dazun da ya kirashi yana tsakiyar bacci ne,kuma yadda maleek ke magana ya dago aika aikar da yayi. Haushi ya bashi sosai,kuma har yakai mata wayar a wuya yake da maleek din,da burin sai ya masa kaca kaca......amma zuwa yanzun sai yakejin me zaiwa maleek?,mai zaice masa?. Wani yanayi ne daya tabbatar ba wanda ya isa ya cika baki yace zai iya mallakar kansa. A iya haka bai mallaki kansa ba.....baisan ya zata kasance ba idan yakai matakin maleek.
*zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (1000) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875* *Safiya musa abdullahi* *Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261* *Safiya musa abdullahi* *NITA* *CFA 1,000*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
08187255862
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 1000 ZUWA GA* 09166221261
*SHAIDAR BIYA* 08187255862
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽