Kenza eBookz
Cover art for KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 25

Post

KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 25

.....the bed, he feels like his heart is calling him to Haneefa's room. He feels that he needs her very much. He was silent for a while, then he got up. He opened a secret door that connects his room with hers. This ?ofa is not known to everyone. He went in quietly. He enters her side, the lamp of her room is all Akunne. It's a sweet smell. He opened the door of her room carefully, and he saw her lying on the bed, her nightgown was covering her body, her body was like a sleeping queen. He was close to her, looking at her. Subhanallah... he said slowly. He came closer and grabbed her hand. She said in her sleep, As ad... I m here, he said in a lazy voice. She opened her eyes with difficulty. When she saw him, she laughed with tears in her eyes. She hugged him tightly. Why did you leave me? You abandoned me... As ad... I'm sorry, Haneefa. I am very tired. I've been working since morning, he said, persuading her. They hugged each other. But then he noticed one thing in front of him, he didn't get up or he didn't move. He tried to move, but his body did not respond. Haneefa noticed. She pulled back and looked at him in surprise. What's wrong with you? This is not you. It's not like th

Standalone post1,850 words

SHAFI NA ASHIRIN DA BIYAR

Arewabook @nanadiso10

Wajen ?arfe ?aya da rabi na dare As ad ya dawo gida. Ya shigo cikin motarsa mai tsada, wata sabuwar Maybach mai glass roof, fitilarta tana kyalli kamar rana a cikin dare. Ya fita daga mota, masu tsaro suka gaishe shi da girmamawa. Yana tafiya cikin dogon hallway mai fale-falen zinariya da bango mai hoto, sai ya shiga ?akin sa. A ?ofar dakinsa, wani kamshi mai sanyi daga turaren wuta na larabawa ya bugi hancinsa.

Ya cire takalmi, ya nufi bandaki. Yayi wanka mai kyau, sannan ya ?aura rigar bacci da aka yi masa a ?asar Italy. Ya yi sallar dare shafa i da witr kamar yadda ya saba, sannan ya kira kitchen

Ku aiko min da dan abinci mai sau?i, da ruwa mai sanyi, ya ce.

Ba da jimawa ba aka kawo masa abinci. Tuwo ne da miya mai ?amshi daga bangaren Haneefa. Yana zaune yana ci, amma cikin cin abincin sai ya fara jin kansa na sarawa. Duk da haka ya daure, ya cinye, sannan ya sha magani ya kwanta.

Zuciyarsa ba ta da kwanciyar hankali. Sai ya juya a gadon, yana jin kamar zuciyarsa tana kiransa zuwa ?akin Haneefa. Yana jin yana bu?atar ta sosai.

Yayi shiru na ?an lokaci, sannan ya tashi. Ya bu?e wani ?ofa na sirri da ke ha?a dakinsa da nata. Wannan ?ofa ba kowa ke san da ita ba. Ya shiga cikin nutsuwa.

Yana shiga nata bangaren, fitilar ?akin nata duk Akunne. Kamshi ne ke yawo mai dadi ada?in. Ya bu?e ?ofar ?akinta a hankali, sai ya hangota tana kwance akan gado, rigar bacci a jikinta tana lullu?e, jikinta bararraje kamar wata sarauniya da bacci ya ?auke.

Ya ?arasa kusa da ita, yana kallonta. Subhanallah... ya furta a hankali.

Yayi kusanto, ya kamo hannunta. Cikin bacci ta furta, As ad...

I m here, ya ce da kasalalliyar murya.

Ta bu?e ido da kyar. Ta gan shi, tayi dariya mai cike da hawaye. Ta rungume shi da ?arfi.

Me yasa ka barni? Ka watsar dani... As ad...

Ki yi hakuri, Haneefa. Na gaji sosai ne. Ina aiki tun safe, ya ce yana rarrashinta.

Suka rungume juna. Amma sai ya lura da abu guda gabansa bai tashi ba ko irin ya motsa din nan baiyiba. Ya yi kokarin matsawa, amma jikinsa bai amsa ba.

Haneefa ta lura. Ta ja baya, ta dubeshi da mamaki.

As ad me ke damunka? Wannan ba kai bane. Gabanka ba haka yake ba...

Zuciyarsa ta fara bugawa. Ya zauna da hannu a goshinsa. Ban san me ke faruwa da ni ba

Daren yau ba kamar kowanne dare ba ne. Zuciyar Haneefah ta kumbura da ?acin rai kamar an watsa mata gishiri cikin rauni. Da ya fice daga dakin da dare, zuciyarta ta bushe, tana ta tunani iri-iri kamar guguwar da ke neman karyar bishiya.

Wallahi tallahi... bazan zauna da wannan mutumin ba, ta fara magana da kanta kamar wacce ke tsaka da sihiri. Idan bazai iya cika hakkin aure ba, me zanyi da shi? Sai dai ya sakeni kawai. Ni mace ce da take da bu?ata! Allah ya kiyaye!

Surutan ta suka cika falon nata falo mai ban sha awa,Duk irin hakurin da As ad ya barta da shi da ladabi da tausayi yana fa?in zai je yaga likita gobe, amma hakan bai hana ta zazzaga masa magana ba kafin ta buge da bacci cikin takaici.

A bangaren As ad kuwa, fitowarsa daga gadon ya kasance cikin natsuwa da shiru. Wanka kawai yayi a cikin babban jacuzzi.Bayan ya gama, ya saka wata rigar alfarma ta Versace silk robe, ya ?auki wayarsa ya kira

Umar, get me an urgent appointment with Dr. Khalid private check, no delays, yace cikin murya mai sanyi da kwarjini.

Ko mintuna biyar ba su shige ba, an shirya masa zuwa babban asibitin lafiya na masu kudi a Asokoro, Al-Burhan Executive Medical Centre. Wannan asibiti ne da ba kowa ke samun damar shiga ba sai masu kasaitacciyar rayuwa, inda kowanne dan kwastoma ke da sirrin daki da likita nasa na kai tsaye.

Ya shiga cikin mota Rolls Royce Phantom dinsa mai launin black onyx. Driver dinsa ya bu?e masa kofa yayin da ya zauna yana sha?ar turarensa na musamman Creed Aventus . Kallo ?aya zaka yi masa ka san Yana cikin damuwa babba.

A lokacin da ya isa asibitin, Dr. Khalid ya kar?e shi da hannu bibbiyu. Tare suka shiga ofishinsa na sirri wanda aka tsara da kayan mahogany da kayan kwalliya na marmara daga Dubai.

Dr. Khalid, I need your help. I ve been experiencing some difficulty with performance. Nothing works, As ad ya fa?a da murya mai cike da damuwa.

Dr. Khalid ya gyara zamansa. You mean erectile dysfunction? ya tambaya a nutse.

As ad ya gyada kai.

Toh, wannan matsala ce da ake kira da Erectile Dysfunction (ED) inda namiji ke kasa samun ko kula da tashi mai ?orewa yayin saduwa. Saboda rashin motsin jiki, matsin lamba, diabetes, ko stress, wannan abu yana iya faruwa. Bari mu yi gwaje-gwaje daki-daki.

Aka shigar da As ad dakin gwaji, inda aka duba jinin sa, testosterone level, cardiac health, da kuma yawan cholesterol dinsa. Aka kwashe awa biyu ana duba shi da cikakken ladabi kamar shugaba.

A ?arshe, likita ya dawo da sakamakon There s no infection, no chronic illness your blood work is clean. This seems like a psychological or emotional trigger. But let s try a clinical remedy first. I ll prescribe Tadalafil 10mg, once daily. It enhances blood flow and may improve your performance. But please relax and trust the process.

As ad ya kar?i magungunan cikin kwali mai kyau. Baiyi magana ba, amma tunaninsa ya cika. Zuciyarsa bata kwanta da yadda matarsa Haneefah ke kallonsa yanzu ba ba kamar yadda ta fara da shi da soyayya, biyayya da nutsuwa ba.

A daren nan da ya dawo daga asibiti, shiru ya mamaye gidan. Ya shige cikin sashen Haneefah cikin nutsuwa, ya tsugunna kusa da ita yana kallon idonta.

Haneefah, ki gafarta min. Zuciyata ba dadi. Na dauki matakin da ya dace yanzu. Muna bukatar hadin kai. Magunguna na nan, lokaci zai nuna ko zasu yi tasiri. Let s be patient.

Ta kalle shi da idanu masu cike da damuwa, ta furta cikin daci, Toh, amma wallahi... zuciyata bata ji da?i ba. Ina jin kamar na rasa kwanciyar hankali na.

Ya ?auki hannunta yana shafa shi, sannan ya fice.

Da safe, lokacin da rana ta fara hango cikin tagogin gilashi masu kyau a cikin gidan As ad, dakin Haneefah ya kasance shiru kamar ba kowa.

Cikin wannan yanayi, As ad ya turo kofar cikin salo. Ya shigo sashen nata yana sanye da kaya masu kyan gaske white designer kaftan da takalmin Tom Ford slippers masu laushi. Fuskarsa a sake, ya matso kusa da ita.

Haneefah, ya kika tashi?

Ta ?an ?aga kai. Alhamdulillah...

Ya zauna a gefenta, Yana riko hannunta Na fara amfani da magungunan. Wannan satin mu gani. Ina so ki taimaka min da kwanciyar hankalinki. Don Allah.

Haneefah ta yi shiru. Sannan ta ce, Ni fa, As ad, ban ce bana sonka ba. Amma ni mace ce. Ma bukaciya abun da kowace mace ke bukata a zaman aure. Idan hakan ba zai samuwa ba, sai kace min me yasa nake tare da kai?

Zuciyar As ad ta ?an mur?a. Wannan kalmomi sun sosa masa rai sosai. Amma ya lumshe ido, ya ce Kina da gaskiya. Amma dole ne mu zama masu ha?uri. Likita ya ce a ba maganin lokaci.

Yana fitar da wannan zancen, sai PA dinsa ya kira ta wayar sirri. Ya dan kauce gefe, ya kar?a. Yes, Umar? Oh really? The delegates from Morocco have landed? Ok... get the Rolls ready.

Yana kashe wayar, ya dawo wurin Haneefah. Zan je in kar?i wasu baki daga Morocco.

Kafin ya tashi, ya saka hannu cikin aljihu, ya fidda wata karamar kwalba. Wannan Tadalafil ne. Na fara shan shi jiya. Let s see what happens by the weekend.

Ya fice daga dakin, yayin da Haneefah ta bishi da kallo mai cike da ru?ani da fatan alheri. Duk da zafin da take ji, tana fatan soyayya da mutunci za su warkar da komai.

*******

Kwana bakwai kenan tun lokacin da As ad ya fara amfani da magungunan da Dr. Khalid ya bashi Tadalafil 10mg, wanda ake amfani da shi domin magance matsalar rashin tashi (erectile dysfunction). Amma ko da yake yana shan maganin kullum, sai dai gaban nasa tamkar ya mutu gaba ?aya. Baya motsawa, baya tashi. Ko a hankali bai nuna alamar sauyi ba. Wannan abu ya sake dagula masa tunani fiye da komai.

Gashi wayar Ayshatu, ta Paris, bata shiga kwata-kwata. Yana kiranta a waya, babu response, sai The number you are trying to reach is currently switched off. Wannan rashin samunta ya ?ara tayar masa da hankali. A kullum, tunaninta yana yawo a zuciyarsa kamar wani sihiri. Zuciyarsa na ?aunarta fiye da kima, amma matsalolin gidan sun hana shi nutsuwa.

A wasu lokuta ma, in suna tare da Haneefah a cikin ?aki, sai ta ji yana furta Ayshatu Aysha yana wata irin numfashi mai sanyi kamar wanda ke mafarki. Idan tayi magana sai ya ce da ita, Yi hakuri, ban gane ba. Kafin ya shafa bayanta da salo, yana ?o?arin sanya ta cikin jin da?i. Yana amfani da salo kala-kalamassage, da kalmomi masu ratsa zuciya, da turare masu da?in ?amshi. Amma Haneefah tana jin tamkar ana cutarta. Bata gamsuwa da komai. Duk ?o?arin sa ya fadi ?asa.

Wallahi tallahi, As ad... ka sakeni kawai! ta fa?a da murya mai girgiza gidan. Ni mace ce da nake da bukatu! Idan gaban ka baya aiki, bazan zauna ba... ni fa ba fatalwa bace! Ni mutum ce!

As ad ya tsaya kallonta da shiru. Fuskar sa ya ?an ?aure, wannan karon ba ladabi ya zo da shi ba. Ya ?aga murya ka?an, wanda ba kasafai yake yi ba. To me kike so nayi?! Ban zabi wannan matsalar ba. Ina kokari. Ina biye da likita, ina shan magani. Me kike so nayi da zuciyarki Haneefah?!

Ka sakeni! ta kara nanatawa cikin kuka. Ni da kai ba zamu iya zaman aure ba. Ni ina bukata, kai kuma kana da matsala. Ni bana jin da?in zaman nan!

Cikin ?acin rai, Haneefah ta juya, ta fice daga falon. Tana sharar hawaye, ta bar sa tsaye cikin dakini, wanda aka ?awata da kayan Brazil, Dakin da aka kashe miliyoyin Naira akansa, amma zuciyar mutum ?aya ta fi mahimmanci.

As ad ya tsaya a tsaye, hannunsa a kugu, zuciyarsa kamar zata fashe. Shi wanda ake girmama a duniya, wanda ke da matsayi a kasa da ?asashen waje, yanzu yana jin kansa babu amfani. Babu wata magana da zata iya kwantar masa da hankali a wannan lokacin.

Ya saka hannunsa a kai, ya furta da murya kasa, Why me? Why now?

Ya fice daga dakin ba tare da ya sanar da kowa ba. Ya shige cikin motarsa, ya bar gidan, babu inda ya nufa. Zuciyarsa ta cika da tunani. Shin ya rasa Haneefah? Shin Ayshatu ma ta juya masa baya? Shin matsalarsa zata gyaru?

Gaban sa kwance, zuciyarsa a ru?e.

Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH