Kenza eBookz
Cover art for KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 26

Post

KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 26

.....from the side. Her phone is in her hand. She is pressing the numbers and ordering Habib, make sure my bed is fixed. Change all the bedsheets. Ene prepared the dining area. I will land in Abuja in an hour. And don't forget the lavender and white vanilla scented candles, as usual. Then a call came in "As ad Habibie Calling..." Ayshatu stood still. Her eyes were looking at the name that appeared on the screen, as if he was talking to her. Her hand was about to press Answer, but she pulled back. She pressed Mute, and continued to look out the window. Now you remember what? I almost burned your heart with my love, is this your marriage? I entered with a single heart, but you humiliated me because of another woman. Then you know... She said it coldly and harshly. She lowered her eyes and let out a heavy sigh. Flight: Air Peace P47216 Landing Time 10:10 AM Destination Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja. When the plane landed, a Mercedes-Benz Maybach GLS 600 SUV was standing at the airport. The front of the car is tinted, the number plate is customized AS AD01. Her driver, Nura, opened the door respectfully and smiled at Hajia. Everything is arranged as you planned. Ayshatu s

Standalone post1,482 words

SHAFI NA ASHIRIN DA SHIDA

Arewabook @nanadiso10

Murtala Muhammed International Airport (MMIA), Ikeja Lagos.

Filin jirgin cike yake da hayaniya da cunkoso. Mutane na shige da fice, wasu na dawowa daga tafiya, wasu kuma na kan hanyarsu.

A tsakiyar wannan cunkoso, Ayshatu na tsaye mace ce da kallon farko ka san ba talakawa bace. Tsarinta da shigar da ta yi sun isa su ja hankali. Rigar Bubu Kaftan ce ja tsantsa, ?inke da zaren silk. Takalmin kafarta Valentino heels ne, jakar hannunta kuma Chanel Classic Flap Bag. Gilashin idonta kuwa, mai kyau da tsari ne na zamani.

A bayanta, wata ?aramar budurwa tana ja mata trolley bag tana fa?in:

Ma, your assistant just called from Abuja.

Ayshatu ta jinjina kai cikin natsuwa, bata ce komai ba. Matar da bata cika magana ba, amma tana da iko da izza.

Ko da take tafe cikin layin economy class saboda bata samu private jet ba wannan tafiyar, shigarta da kamalarta sun wuce matakin da take ciki. Idanun mutane na biye da ita, wasu na kallo, wasu na lekenta daga gefe.

Wayarta na hannunta. Tana danna lambobi tana bada umarni

Habib, ku tabbatar an gyara gadona. Ku sauya duk bedsheets. Ene ta shirya dining area. Zan sauka Abuja nan da awa ?aya. And don t forget the scented candles lavender and white vanilla, as usual.

Sai ga kira yana shigowa "As ad Habibie Calling..."

Ayshatu ta tsaya cak. Idonta na kallon sunan da ya bayyana a screen, kamar yana magana da ita. Hannunta na shirin danna Answer, amma sai ta janye. Ta danna Mute, ta ci gaba da kallon tagar jirgi.

Now you remember me? Sai na kusan kona maka zuciya da ?aunata, wannan shine aurenka? Na shiga da zuciya ?aya, amma ka wulakantani saboda wata mace. Sai ka yi dana-sani...

Ta furta hakan cikin sanyi da tauri. Tana runtsa ido, ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi.

Flight: Air Peace P47216 Landing Time 10:10 AM Destination Nnamdi Azikiwe International Airport, Abuja.

Da jirgin ya sauka, wata SUV kirar Mercedes-Benz Maybach GLS 600 na tsaye a bakin filin jirgi. Gaban motar an rufe da tinted, number plate ?inta kuwa customized AS AD01.

Direban ta, Nura, ya bu?e ?ofa cikin girmamawa yana murmushi

Sannu da sauka Hajia. An shirya komai yadda kika tsara.

Ayshatu ta zauna a kujerar baya cikin nutsuwa. Tana kallon waje ba tare da ta ce komai ba. Bayan mintuna uku, sai ta furta a hankali

Nura... sai gida. Ban bu?atar magana a yanzu.

***

As ad na tsaye a cikin katafaren gym ?insa na gida. Tiles ?in kasa marble ne, bangon gilashi yana barin hasken rana ya ratsa, LED lights na canza launi suna bada yanayi na jin da?i da ?arfin hali.

Yana sanye da Adidas Black-on-Gold Edition rigar ta manne jikinsa, tana bayyana lafiyayyun tsokarsa. Yana ?agawa da dumbbells masu nauyi, jikinsa na gumi, amma zuciyarsa ba a nan take ba.

Ni da irin wannan jiki irin wannan lafiya... gaban nawa ya kasa aiki? Why?

Ya furta hakan a ?asa, cikin takaici. Ya saki dumbbell ?in da ?arfi, yana takawa zuwa treadmill. Daidai lokacin, wayarsa ta fara ?ara. Idonsa ya sauka akan sunan da ya bayyana: "Hajja - Calling"

Yayi murmushi mai ?an sanyi, ya share gumi kafin ya ?aga

Assalamu Alaikum, Hajja.

Wa alaikum Salam, ?ana. Ina ka shige? Na kira ka jiya baka ?aga ba.

Ya zauna a kan bench mai ?arfe, yana jin sanyi na karfe a fatarsa.

Hajja, a gafarce ni. Aikine ya ?an shagaltar da ni.

Na kira ne in tunatar da kai. Kada ka yi wasa da addu a. Duk da kai ba yaro bane, amma a gurina yaro ne. Ka dage da karatun Alkur ani da azkar. Ka fahimta?

As ad ya share gumi daga goshinsa. Kalaman mahaifiyarsa na kara masa nauyi a zuciya.

Na fahimta, Hajja. Zan dage.

Wallahi ka dage da alwala da addu a. Ka kira sunayen Allah Ya Hayyu, Ya Qayyum, Ya Fattah, Ya Latif. Ka ga yadda Allah zai yaye maka damuwa. Ka koma ga mahalicci, ?ana.

Zuciyarsa na nauyi. Ya amsa da salo mai tausayi

Insha Allah, Hajja. Na gode.

Tun safe, Haneefah ta tashi ranta ba da?i. Da As ad ya shigo falon da niyyar gaisheta kafin fita, sai ta tare shi da murya mai ?arfi:

Ni wallahi ba zan iya zaman aure da kai ba!

Kallon da ta masa cike yake da bacin rai, idanunta sun nuna zuciyarta cike take da ciwo.

Ka daina wasa da hankali na. Gaban ka kwance, ya daina aiki, amma kana so in zauna kamar ba komai. Ka sakeni kawai, As ad!

As ad ya tsaya, ya lumshe idanu, zuciyarsa na bugawa

Haneefah... kina ganin ban damu bane? Ko ba na ?o?ari? Ban ga wani ?o?ari ba! Duk maganin da kake sha ba ya aiki. Kai yanzu ma kamar baka damu da jinina ba! Ni na gaji! Idan baka iya ba to, zan fita, zan bar gidan nan. Zan nemi wanda zai iya rike ni da gaskiya!

Ta juya da ?arfi, ta bu?e ?ofa, ta fice da ?yamar zuciya. As ad ya tsaya a tsaye kamar gunki, zufa ya kwanta masa har gaban goshinsa.

Bai san wane mataki zai ?auka ba.

Ya janyo wayarsa cikin rawar hannuwa. Ya kira abokinsa mafi kusa Alhaji Farouq wanda yake ganin tamkar dan uwansa ne.

Farouq, ina bu?atar magana da kai sosai. Zuciyata tana neman fashewa.

Ka iso, ?an uwa. Zan jira ka a gidan yanzu.

Bayan mintuna ashirin, As ad ya iso gidan Alhaji Farouq da ke Maitama. Farouq na zaune a cikin garden ?insa an shimfi?a kujeru masu laushi da teburin lemo da ruwa a kai, sai ganye da iska ke zagaye da su.

As ad ya zauna, yana fitar da numfashi mai nauyi. Idonsa a kasa, kamar yana guje wa kallon duniya.

Farouq ya ?an matsa kusa, yana kallonsa da damuwa:

Lafiya dai?

As ad ya girgiza kai, muryarsa na rawa:

Babu lafiya, Farouq. Gaba na... gaba na bai tashi. Na sha magani iri-iri, amma har yanzu babu canji. Yau kuma Haneefah ta ce in saketa. Ta ce zata nemi wani.

Farouq ya gyara zama. Hankalinsa ya tashi sosai. Subhanallah. Wannan abu ba mai sau?i bane. Amma ka kwantar da hankalinka, dan uwa. Aure yana da jarabawa iri-iri. Amma idan da gaske ka na lafiya kamar yadda likitoci suka ce, to akwai sauran mafita.

As ad ya lumshe idanu, yana jin hawaye sun kusa zubo masa:

Na rasa yadda zan yi.

Za mu magance, in sha Allah. Sai da addu a sosai da taimakon Allah. Wannan jarabawa ce, amma Allah ba ya jarraba bawan da ba zai iya ba.

As ad ya gyara zama, kamar mai karbar sabon ?arfin zuciya. Farouq ya ce masa:

Ka tafi gida. Ka neme ta da lallashi. Mace tana da rauni a jiki ba a baki ka?ai ba. Ko da fushi take, ka biya mata bukata. Idan zaka faranta mata jiki, komai zai lafa.

Tafiyar As ad daga gidan Farouq ba kamar kowanne ba. Ya fito daga motarsa kamar jarumi mai sulhu da zuciyarsa. Sanye yake da kaftan fari, takalmi kirar Louboutin, da agogon Richard Mille.

Kafin ya shiga sashen Haneefah, ya tsaya a bakin ?ofa. Ya fitar da numfashi mai nauyi, ya yi shiru na dan lokaci. Sai ya ta?a handle ?in ?ofar da sau?i, ya tura ta a hankali.

A ciki, Haneefah na tsaye a gaban madubi. Sanye take da vest mai manne jiki da doguwar rigar barci mai laushi. Gashinta a waje, fuskarta cikin haske. Tana waya da wata kawarta da murya ?asa-?asa.

As ad bai tsaya neman izini ba. Ya matso da sauri, ya rungumeta daga baya. Hannunsa ya lalla?eta a hankali, bakinsa yana sauka a wuyanta cikin zafi da ?auna.

Haneefah ta yanke wayar da sauri. Numfashinta ya rikice:

As ad me kake...?

Shiru ne ya zame mata amsa. Bakinsa ya koma kan lebenta, hannunsa na cikin lallashi da sarrafa jikinta da natsuwa. Yana ?o?arin cike gibin da ke tsakaninsu ba kawai na jiki ba, har na zuciya.

Biya mata bukatarta, kalmar Farouq na sake karanto masa a zuciya. Ko da tana fushi ne. Mace tana da rauni a jiki...

Haneefah ta birkice . Kalaman ta suka koma dirty talk, tana furta zafafan zance da murya mai ra?a. Hannunta yana kan kirjinsa, tana murza shi da ?warewa.

As ad ya kar?i ikon da ta bari, yana sarrafa ta da cikakken hankali. No hesitation. No apology.

A daidai lokacin...

?ofar falon ta bu?e da ?arfi.

Ayshatu ta shigo.

Ta tsaya cak.

Shikenan, anan muka dakata da FREE PAGES!

Kina/Kana son sanin yadda wannan labarin zai ci gaba da rikicewa, ta?a zuciya da yanke hukunci mai zafi?

To kada ka bari a barka a baya!

Domin samun cikakken littafin daga wannan wuri zuwa gaba:

Ku shiga Group ?in Karatu ?700 kacal!

Tura ku?in zuwa

Account Name: Bilkisu Sani Kaura Account Number: 7040402435 (OPAY)

Shaidar Biya? Tura screenshot zuwa 09079274454 ko 07040402435 (WhatsApp)

Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH