
Post
KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 31
.....I feel more sorry for him because his mother Hajja is worried. The feeling of success is when the one who is crying is crying and you are laughing. ******** Ever since Queen Amina, the first wife of the king, entered the hall of her palace, she was only laughing, the kind that shows her full heart and plans to change. She looked at her daughter with a commanding eye. The lady retreated politely, and the queen sat on the throne chair, she took her phone and called Ayshatu, who was there, as if he had freed her, so she married As'ad, and she stood up to her, thinking that in this way she would rule him. Ayshatu took the call, Queen Amina started talking in surprise and with a warm laugh. Do you know what Haneefah said? Ayshatu lowered her eyes and calmly said, "Is Lafia okay?" What's going on? What did Haneefah say about Habibie?? The queen answered with a voice that was mixed with a laugh of contempt H.....
Fulani Maryam zaune take cikin ?akinta mai kyau, tana ta murmushi kamar wadda aka ba labarin da take jira. Ta yi shiru, tana murza tasbaha, amma zuciyarta cike take da farin ciki. Duk wanda ya kalleta, sai ya san tana jin da?i Alhamdulillah. Yau burina yacika As ad ya ?an?ana abinda na da?e ina jira. takarasa fa?a tana kyalkyalewa da dariya. Ta kwanta cikin kujera mai laushi, ta lumshe idonta tana fa?in Mutumin da ya raina ni, wanda ya wulakanta diyata, gashi yanzu duniya na masa dariya. Lokacin da haneefah tafara nunawa tana kaunarsa yace Allah yakiyaye ya ha?a zuri'a da maryamu uwarsa kuma ta mulkeni yanzu kuma da karfin iko na Nasa ya aureta nakuma yi Amfani da'ita sunansa ya?aci ?aci na har abada tabbas wannan iitace nasara. Kuma wace ta karya shi? Haneefah Diyata. Ashe mace na iya fasa gini da magana guda!
Ta yi dariya mai ?an ?ara, Duk ku?insa, duk mulkinsa, ba su iya kare shi daga mace ba! Yanzu As ad ya zama abin dariya! Sai ta juya ta duba hasken fitila a ?akin, ta ce Na fi jin da?i ne saboda mahaifiyarsa Hajja tana cikin damuwa. Ai jin da?in nasara shi ne lokacin da wanda ya ?yashi ke kuka, ke kuma kina dariya. ******** Tunda Sarauniya Amina matar sarki ta farko ta shigo zauren fadarta, dariya kawai take ta yi, irin wacce ke bayyana ?osasshiyar zuciya da shirin badala. Ta kalli baiwarta da idon umarni Ki bamu guri.
Baiwar ta ja da baya cikin ladabi, ita kuwa Sarauniya ta zauna bisa kujera mai madaurin sarauta, ta ?auki wayarta ta kira Ayshatu wacce take ?aukart kamar ya yanta dan itace sanadi har tasamu ta auri As'ad ita tashige mata gaba tana tunanin ta wannan hanyar ce zata mulkeshi sai gashi data auresa batama samun ikon ganinsa kamar yadda taso shiyasa ta dora mata tsanar duniya duk da batasan tana mata kiyayya ba kuma itace wacce take zuga sarki akan a aura As'ad mata. Ayshatu ta ?auki kiran, Sarauniya Amina ta fara magana cikin nuna mamaki da zazzafar dariya Garin yaya kika yi wannan sakarci da har za a samu damar zagin mijinki? Kin san irin abinda Haneefah ta ce kuwa?
Ayshatu ta ?an runtsa ido, cikin nutsuwa ta ce Lafiya kuwa? Me ke faruwa? Me haneefah tace akan habibie??
Sarauniya ta amsa da muryar da take hade da dariyar raini Haneefah tace mijinki ba shi da ?arfin biyan mace bukata! Kin ji kalmar nan da kunnuwanki?
Ayshatu kuwa bata bari a zubar mata da mutunci ba. Cikin natsuwa, amma da ?sn dariya, ta ce Ai wannan ce matsalarsu. Ni da haka nake son abuna . Na fi son zaman lafiya da kwanciyar hankali, ranki ya da?e. Abuna ya jima yana min dadi ba tare da damuwa ba.
Sarauniya Amina ta ?aga gira, mamaki da ba?in ciki yacika mata rai tabbas tasan halin ayshatu zatayi abunda yafi haka ma makirace ta karshe sannan shu uma ce sosai sai tacigaba da kallon wayar kamar tana nazarin Ayshatu sai kuma tace To shiyasa ashe baki ci gaba da haihuwa ba kenan? Duba shekarunki da lafiyarki, amma yara biyu kacal?
Ayshatu tace Yara biyu da Allah ya bani sun ishe ni. Banson hayaniyar yara da yawa kin san halina. Ni zaman lafiya da kwanciyar hankali nake so. Dan su ne ginshikin farin ciki na. Ganin kar tayi mata fitsara yasanyata Sukayi sallama cikin ladabi, Ayshatu ta kashe kiran. Amma da zarar an katse, sai Sarauniya Amina ta fashe da dariya mai ?arfi dab ita ka?ai tasan abunda ke ci?in zuciyarta.
Babu As ad, babu mulki har abada! Na nisanta shi da iyayensa yanzu kuwa zai zama cikakken wulakantacce, In shaa Allahu! Har hauka ma sai yayi! Sai ta fashe da dariya, wacce ke cike da alamar mugunta da makirci.
************
Da sallama mai rauni ta turo ?ofar babban ?akin, Jamila ta shigo da wani irin ?acin rai da harararta ka?ai za ta iya cin zuciya. Dakin ya yi shiru, sai bushewar numfashinta da gigin zuciyarta suka cika sararin wajen.
"Ke Haneefah! Wannan aikin da kika yi kina ganin daidai ne? Wannan mutumin da ya daga ki sama, wanda ya dora ki akan turbar rayuwa, wanda ya cire ki daga duhu ya miki hidimar aure ya sanyaki amakaranta tun kina karama har yafiddake waje? yanzu shine kika jefa cikin kunya da tozarci?"
Jamila ta taka zuwa gaban Haneefah, tana duba ta kamar wadda take so ta fahimci dalilin da yasa yar uwarta ta aikata abin da zuciyarta ta kasa ?auka.
"Ko da kuwa gaskiya ne, shin bazaki rufa masa asiri ba?Wannan shine sakayyar alherinsa?"
Anty Jamila ce, ?iyar Fulani Maryam macce mai tsananin bin doka da tsari. A gidan su, mutane suna kiranta "Malama", saboda tsantsar kamun kai da tsoron Allahnta. Da wani bai san asali ba, zai rantse ba yar Fulany Maryam bace.
Haneefah, da idanu sun cika da hawaye masu nauyin zuciya, ta ce da ita ?asa-?asa, "Yaya Jamila, ba sharri nake ba... gaskiya ce kawai nake fa?a. Kinsani gaba, sai masifa kike. Amma wallahi, ban masa ?arya ba."
"Zaki rufe min baki ko sai na miki illar da ba za ki manta ba? Mama ke goyon bayanki, kina iskancin da kikaga dama. Sai dole kinyi masa sharri kamin ki rabu da shi? Kin manta ke aurenki biyar yanzu? Wannan na shida ne, wallahi na rantse, ba da son ransa ya aure ki ba. Kuma ki rubuta ki ajiye sai kinyi danasani wallahi."
Fulani Maryam ta shigo cikin kwanciyar hankali, amma idonta ya cika da baccin rai
"Jamila, tashi ki bar min ?angaren. Ba za ki ci mutuncin yarinya a idonna ba. Kin manta ita fa yar uwarki ce. Idan har ta yi kuskure, ai ba haka ake gyara ba. Wani banza marar kishin yan uwansa ne kike fushi akansa?"
Jamila ta kalli mahaifiyarta da kai a ?asa, ta dan furta cikin wata murya mai rauni, "Allah ya baki hakuri Mama. Sai an jima."
******
Tunda jirgin alfarma ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe, Abuja, komai ya kasance a cikin tsari na musamman. Motocin convoy ?in mai girma As'ad manyan *Mercedes Maybach* da *Range Rover Autobiography* sun ?auke shi kai tsaye zuwa katafaren gidansa dake Maitama. Ana bu?e masa kofar motar, ya fito da launin gilashinsa mai *designer cut*, yana dafe kansa kamar wanda ke ?ar?ashin nauyin wata zuciya da ke tafasa.
Jikinsa na ?auke da wani irin zazzabi mai sanyi da dumi a lokaci guda nau in da ba jiki ke yi ba, amma zuciya. Ba ya magana, ba ya kallon kowa. Kai tsaye ya wuce ?akin wanka nasa na alfarma, inda ke da jacuzzi mai ?aukar mutane uku, ruwayen *essential oils* da *aromatherapy* sun cika ?akin da ?an kamshi mai ?aukar hankali ha?in vanilla da sandalwood.
Ya cire kaya cikin kasala, jikinsa na rawa a hankali. Ruwa na dumi ya fara zagaye jikinsa kamar yana shan numfashi na sabuwar duniya. Amma hankalinsa baya nan yana nesa. Kalmar da ta daki zuciyarsa kamar takobi mai kaifi ita ce
** Haneefah ba za ta iya zama da nakasasshen namiji ba. **
Zuciyarsa ta rikice. Jijiyoyin kansa sun kumbura kamar ana busa iska a cikinsu. Ya lumshe ido, ya saka kansa cikin ruwan jacuzzi kamar yana bu?atar ruwa ya ?auke masa tunani. Ya fitar da wani gajeren numfashi mai nauyi, ya ?auki wayar dake gefensa iPhone 15 Pro Max, ya dannata ba tare da tunani ba. Sai kawai ya furta, cikin murya mai rauni, amma cike da bu?ata
**"I need you... kusa da ni, Aishatu."**
Ya kashe wayar. Bai jira martani ba. Hannunsa yana ri?e da kansa kamar yana ?o?arin hana jijiyoyin zuciyarsa fashewa. Jacuzzi ?in mai hasken milk na ci gaba da motsa ruwan da ke masa lullu?i. Domin da?in jiki, babu; da?in rai kuwa? Ya ?ace tuni.
Tunda ta bu?e ?ofar bandakin alfarma, iska mai ?auke da ?an kamshin sandalwood da vanilla ya bugi hancinta. Idanunta suka sauka a kansa yana cikin ruwan jacuzzi, da fuska mai cike da ra?a?in zuciya. Jijiyoyin kansa sun tashi, idanuwansa jajir, har suka yi ?yalli kamar za su kawo ruwa ba don zafi ba, sai don zuciyar da ke tara abu mai nauyi.
Ya ?aga hannunsa da kasala ya yi mata alamar ta ?araso. Cikin numfashi mai nauyi, ta kalle shi da murya da bai fito ba amma zuciyarta ta furta * Kai kadai ka isa ka fasa garin zuciyata. *
Cikin natsuwa da tsari, ta soma cire rigar jikinta tana kallonsa kai tsaye kamar tana turawa zuciyarsa sa?on da kalma ba za ta iya fa?i ba. Ta rage kayan jikinta har sai da ta bar *lace bra* da pant ?inta masu launin shudi mai siriri. Tsantsar tsarinta da jin da?in jikinta suka ha?u da halin alfarma da ya ratsa dakin.
Ta tako a hankali, kowane mataki kamar ki?a ne a kunnensa. Muryarta ba ta motsi, amma hannayenta sun riga sun isa ga shi. Tana kallonsa da idanu cike da kauna da zafi kamar soyayya tana tafasa a zuciyarta.
Ta shiga cikin jacuzzi ?in kamar wacce ke shigowa wata sabuwar duniya. Ruwan mai dumi ya hau jikinta, ya ha?u da jin sanyi na tsantsar kusanci. Ta shiga rungume shi daga baya, jikinta yana lullu?e da nashi. Hannunta na sannu-sannu yana bin kirjinsa har zuwa bisa wuyansa, tana furta masa da wani ?as?antar murya mai da?i
**"Na rasa kaina cikin ka... Ina juyawa a jikinka ka sassauta abunda kakeji habibie."**
Shi ma ya rungume ta kamar yana so ya shigar da ita cikin zuciyarsa. Ya matso da bakinsa zuwa kunnen nata, yana ra?a mata wasu kalmomi masu ?umi
**"Ke kadai ce mafita a gare ni... kuma kema kin sani."**
Numfashinsu ya ha?u, zafin ruwan da suka shiga ya zama kamar zafin da ke fita daga jikinsu *soyayya mai cike da radadi da narkarwa.* Jacuzzi ?in ya koma shiru, sai su biyu ke can, sun haddace jikin juna, ba tare da wata magana mai yawa ba. Amma zuciyoyinsu na yin ihu cikin kauna mai nauyi, cike da so da bu?ata.
Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH
SHAFI NA TALATIN DA BIYU
Wannan littafin ku?i ne, ba kyauta ba! Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama! Domin biyan ku?i: Acc Name: Bilkisu Sani Kaura Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp: 09030569336 ko 07040402435
Masu son vip ??Sai ku bibiyeni a Arewabook @nanadiso10 https://www.arewabooks.com/book?id=6813670d91815df57bc25693