
Post
KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 32
....... By God, that's all I own. But... you don't know you can't be with a disabled man, right? You want to run away, leave me like everyone else, right? His eyes were as bright as fire in his eyes. His heart is filled with fear and uncertainty. Aishatu cupped his face with her two hands. She kept shaking her head slowly, her eyes in his, tears were pouring. Habibie, I will not run! Because of your body, your weakness will not drive me away. You are my love, not your image. Did you forget? In these eyes I began to see the world. And if the world is going to be without you, then I don't need it. "Your heart is my life, your breath is mine. I won't leave you even if anyone leaves you. He started to blink, his breathing stopped evenly. She leaned her forehead against his, rubbing his head with her fingers as if she was persuading a baby. Take me as half of your body. If it hurts, I will talk too. If you melt, I will melt with you. Asad's eyes were looking at Aishatu while she uttered words that touched her soul. His eyes were filled with a kind of light colored with compassion and acceptance, like the sun.....
A hankali ya rungume ta, jikinsa yana rawa cikin sanyi da zafin zazzabi. Idanuwansa wadanda a da suke da farin kwarjini yanzu sun koma jajir, cike da gajiya da ra?a?in zuciya. Kirjinsa na dukan sannu-sannu kamar ana karanta waka mai ciwon rai a ciki.
Aishatu ta zuba masa ido cikin rawar murya da fargaba ta ce
Habibie... ya kamata a kira likita. Jikinka zafi sosai... kamar wuta ke tafasa a jikin ka."
Ta dafa kirjinsa da hannunta, tana shafa shi a hankali. Amma kafin ta ?ara magana, zuciyarta ta karye. Hawaye suka gangaro daga idanunta kamar ruwan sama da ba zai tsaya ba. Ta kifa kanta a kirjinsa, tana rungume shi da ?arfi kamar tana son ta rufe shi da numfashinta.
"Habibie... zuciyata zafi take yi idan na ganka haka. Yaushe rabon da na ga damuwa ya ?aure maka fuska? Wannan ba kai bane... ba shine Habibiena da ya saba dariya ba.
Ya lumshe idanu, ya ?aga hannunsa da rauni ya ajiye a kan la??anta. Muryarsa na fita kamar daga zurfin numfashi mai nauyi
Shhhh... Aishatu. You're my only hope... Wallahi ke ka?ai na mallaka. Amma... kema kin san ba zaki iya zama da nakasasshen namiji ba, ko? Kema zaki gudu, ki barni kamar sauran kowa, ko?
Idanuwansa sun rine jajir tamkar wuta a cikin tabo. Zuciyarsa cike da tsoro da rashin tabbaci.
Aishatu ta dafa fuskarsa da hannayenta biyu. Ta dinga girgiza kanta a hankali, idonta cikin nashi, hawaye na zuba.
Habibie, ba zan gudu ba! Saboda jikinka, rauninka ba zai kore ni ba. Kai ne soyayyata, ba siffarka ba. Ka manta? A cikin idanuwan nan na fara ganin duniya. Kuma in har duniya zata zama ba kai, to ni ban bu?atar ta.
"Zuciyarka ce rayuwata, numfashinka nawa ne. Ba zan bar ka ba ko da kowa ya bar ka.
Ya fara lumshe ido, numfashinsa na sauka daidai-daidai.
Ta jingina goshinta da nashi, tana shafa kansa da yatsunta kamar tana rarrashi jariri. Sannan ta ce cikin ?asa da murya amma da girmar ?auna "Zan kasance a nan a koda yaushe, a cikin damuwarka, a cikin zafinka, a cikin rauninka. Ka ?aukeni a matsayin rabin jikinka. In kaciwo, nima zanciwo. In ka narke, nima zan narke tare da kai.
Idanun As ad na kallon Aishatu yayin da take furta kalmomi masu ta?a rai. Idanunsa sun cika da wani irin haske mai launin tausayi da yarda, kamar rana da take bayyana bayan ruwan sama mai tsanani.
Ya kasa magana. Hannunsa ya dafe gefen fuskarta cikin rauni, ya furta a hankali
"Aishatu... ni da gaske na rasa kaina
Sai ya lumshe ido, yana sauke ajiyar zuciya mai nauyi, zuciyarsa tana narkewa kamar kankara a rana. Aishatu ta sumbaci goshinsa cikin natsuwa, ta sake rungumesa tana shafa bayansa da laushi. Ta zauna a bayansa, jikinta na rufe nashi, kamar tana so ta kar?i duk wani zafin da ke jikinsa.
Bayan sun fito daga bandakin wanda aka kawata da *Italian Carrara marble*, ruwan sanyi na feshin *aromatherapy* na ci gaba da tafasa a sama. Aishatu ta taka zuwa *smart console panel* ta danna maballin kiran gaggawa, sannan ta ce da murya mai natsuwa
Call Dr. Malik. Emergency.
Cikin mintuna, *family doctor* Ya shiga ?akin , ya duba As ad, sannan ya masa allura mai hanzari daga *Dubai medical supply*. Cikin natsuwa ya ce
He needs deep rest. His vitals are overstretched. Emotionally... he s exhausted.
Aishatu ta kalle shi tana girgiza kai. Ta dawo kusa da As ad, ta zauna kan *Loro Piana cashmere chaise lounge*, ta ri?e hannunsa. Tana kallonsa kamar wata mai yin addu a ga zuciyar da take ?auna
"Habibie... just breathe. I m here. I m not leaving."
As ad ya lullu?e da * blanket* mai laushi, sannan bacci ya fara kwasarsa cikin sanyi. Aishatu ta zauna gefensa.
"Huta. Zan tsaya a nan har zuciyarka ta dawo daidai.
Bayan rana ta fadi, Aishatu ta nufi babban kicin na gidan wanda ke da kayan zamani Tana sanye da *Chanel loungewear*, ta shirya masa abinci cikin faranti Ta shirya masa Saffron-infused couscous,Chargrilled salmon with truffle butter,Mint-cucumber detox water.A dining table ?in ta aje abincin.
Bayan sallar Azahar da La asar da ya yi a cikin masallacin cikin gidan da ke gefen gabar ruwa, As ad ya fito cikin *tailored silk thawb*, yana takowa cikin nutsuwa zuwa falon da aka cika da alatu da kamshi.
Ya zauna, yana kallonta da murmushi mai gajiya da godiya. "Aishatu yau na fara jin zan iya rayuwa da kyau saboda ke."
Ta karaso, ta zauna gefensa, tana kallonsa da idon da ke bayyana *"ni nake da kai gaba ?aya."* Sai ta ce Jikinka da gajiya... Ka barni na taimaka maka ka ji sau?i.
A hankali, ta taimaka masa cire rigarsa, tana shafa masa kafadarsa da *organic eucalyptus oil* daga Australia. Tana masa tausa a hankali daga kafa?a har wuyansa, tana furta masa da murmushi "Na sadaukar da ?aunata domin tsarkake jikinka da ruhi. Wannan jikin naka, zai dawo lafiyar da ya dace, saboda ka cancanta da mafi alheri.
As ad ya lumshe ido, yana ri?e hannunta da tsananin shau?i. Yana jin wani irin sanyi cikin ransa ba saboda magani ba, amma saboda ?aunar mace guda ?aya.
Ya riko hannunta yana aza mata rikitattun idanuwansa da har yanzu suke cikin wata kalar yace "karki rabu dani... har abada."
"Ina tare dakai har abada. Kai ne komai na."
Sai ya jingina jikinsa a nata, cikin launin daddad?en dusk light. *******
Da sassafe hasken rana mai sanyi ya ratsa gilashin *floor-to-ceiling window* na ?akin As ad, yana yawo a jikin *pure silk curtain* mai launin ?asa. Sautin ki?an *slow jazz instrumental* na *Bose ceiling system* yana ci gaba da ka?awa a hankali.
As ad ya bude idanu da ?an rauni, numfashinsa yana fitowa a hankali. Har yanzu jikinsa babu ?wari, ciwon da ya ?an ji jiya bai warware ba sosai. Bai yi ?o?arin tashi ba, domin jikinsa ya fi ?arfin zuciyarsa.
Aishatu, wacce tuni ta farka, tana sanye da *Chanel sleepwear*, ta matsa kusa da shi cikin siririyar murya mai ta?a zuciya, ta dafa ?afarsa.
Habibie ka kwanta, bari na taimaka maka.
Cikin tsantsar kulawa da natsuwa, ta kama hannunsa, ta ?an sumbace shi, sannan ta fara rage masa kayan jikinsa *custom tailored silk pyjamas* ?insa mai ?inki daga *Savile Row*. Ta rike shi har zuwa cikin *marble bath suite*, ?akin wanka na alfarma wanda ke cike da *Aromatherapy Associates oils*, ruwan zafi mai sanyi da kamshi na lavender da chamomile.
Yana shiga cikin ruwan, Aishatu ta zauna a gefensa, tana ?ura masa ruwa a baya da hannu, tana furta kalmomin da ke narkar da zuciyarsa
Karka manta, ni ina tare dakai a duk inda kake, da duk yadda kake. Wannan ciwon naka ba ya ta?a ?aunata, sai dai ya ?ara mini kishin jin dadinka.
As ad ya jingina a wuyanta. Ajiyar zuciyarsa ta fita a hankali. A lokacin da ya gama wanka, Aishatu ta ?auko tawul mai laushi daga *Villeroy & Boch*, ta goge masa jiki, sannan ta taimaka masa ya koma bedroom.
Yana zaune a gefen *6ft Italian velvet bed*, Aishatu ta zube a ?asa cikin salo, ta ?auko *scented therapeutic balm*, ta fara shafawa a kafarsa, zuwa cinyarsa da kafa?a. Hannunta na yawo a hankali, idonta cikin nasa.
Cikin wani irin zazzafan ra?a?i na zuciya, As ad ya ce
Aishatu ina jin sha awarki kamar hauka, amma jikina ya ?i tashi. Gaban ma bai motsa ba.
Aishatu ta riko hannunsa da laushi, ta lumshe ido, sannan da nutsuwa ta ce
Calm down, Habibie. Please naga alamun haka atattare dakai tunda Kace zakaje ka ga doctor ko? Karka damu da wannan. Komai zai zama labari.
Bayan shiru na ?an lokaci, As ad ya kama hannunta yana kissing a hankali
"Tomorrow we fly out to Paris. Na shirya private jet ?in mu. Na yi booking a The Peninsula. Zamu huta, acan ina son yakasance just me and you."
Aishatu ta langabe kanta a ?irjinsa, tana murmushi da ido cike da shau?i. Ta ce
Wani murna ne ya lullubeta tasan wannan abun da tayimasq bakaramun dukiya zataka kara samu dashi ba dan shi mutum ne mai son akula dashi sosai wannan tafiya tayimata dadi tasan tunda yace Su huta To yana nufin ayyukansa zasu koma can.
Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH
SHAFI NA TALATIN DA UKU
Wannan littafin ku?i ne, ba kyauta ba! Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama! Domin biyan ku?i: Acc Name: Bilkisu Sani Kaura Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp: 09030569336 ko 07040402435
Masu son vip ??Sai ku bibiyeni a Arewabook @nanadiso10 https://www.arewabooks.com/book?id=6813670d91815df57bc25693
********