
Post
KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 36
.....she has the kind of smile that melts the heart that when it lands on a woman's heart, it changes her mind completely. When she arrived, she looked at him and her heart felt cold. As usual, he extended his hand to her, calmly. She took his hand and smiled a little in the way of a loving woman. You look tired, Aysha, he said in a soft voice as they headed for the car. She blinked a little, then she said in a voice that no one can hear: No, Habibie, I'm with you, I don't feel tired at all. He laughed a little, pressing her hand into his. They got into the car carefully, the driver closed the door, and then they calmly left the airport, on their way to the heart of Istanbul. In the car, soft music of Lo-fi chill + Turkish oud fusion is playing. The AC blows air that smells like masculine leather and vanilla. Ayshatu leans on his shoulder, inhaling his breath as if she were trying to inhale peace from the world. As ad he turned and looked. Do you know you are the most beautiful thing that ever happened to me? She smiled, without turning around, and said: I do. Because you remind me every day. The Range Rover drove into the Beikta beach line, where f.....
A cikin dare mai sanyi da kwanciyar hankali, jirgin Turkish Airlines ya sauka a Istanbul Airport (IST) daya daga cikin mafi girma da ?ayatarwa a duniya. Fitilun filin jirgin na walkiya kamar taurari a sararin samaniya, yayin da fasinjoji ke fita da gajiya da annashuwa bayan doguwar tafiya.
Ayshatu ta fito daga cikin jirgi cikin pajamas na silk mai launin baby blue, wanda ke lullube jikinta da annuri. Gashinta yana ta lilo, tafiyarta cike da natsuwa da ?okin ganin Habibie. A hannunta akwai LV rolling suitcase, kuma fuskarta na ?auke da kwalliya mai laushi, kamar wacce bata yi kokarin yin ado ba.
A wajen kar?ar fasinjoji, wani customized black Range Rover Vogue Autobiography ya tsaya a VIP entrance na airport din, gaban masaukin yan kwangila da masu tsananin kudi. Direban cikin uniform na musamman ya fito da hanzari, ya bude ?ofar baya.
As ad yafito fito cikin white linen shirt, Zara jeans da Tom Ford shades. Cikakken kamshin Creed Aventus yana ratsawa da iska. Ya tsaya yana jiran zuwanta da irin murmushin da ke narkar da zuciya wanda idan ya sauka a zuciyar mace, yana canza mata tunani gaba ?aya.
Da ta iso, ta kalli shi sai da zuciyarta tayi wani sanyi Kamar yadda aka saba, ya mika mata hannu, cikin natsuwa. Ta kama hannunsa, ta dan yi murmushi cikin kwarewar mace mai so.
You look tired, Aysha, ya ce da laushin murya, suna nufar motar.
Ta dan lumshe ido, sai ta ce da sautin da ba kowa ke jin irinsa ba: No, Habibie indai ina tare da kai, I don't feel tired at all.
Yayi dariya kadan, yana matsa hannunta cikin nasa. Sun shiga motar a hankali, sai direba ya rufe ?ofa, sannan suka tashi cikin natsuwa daga filin jirgi, hanyar su zuwa cikin zuciyar garin Istanbul.
A cikin motar, music mai laushi na Lo-fi chill + Turkish oud fusion yana tashi. AC na busar da iska mai ?auke da ?amshi irin na masculine leather da vanilla. Ayshatu ta jingina da kafadarsa, tana shakar ?amshinsa kamar wacce ke neman shakar salama daga duniya.
As ad ya juyo ya kalleta. Do you know you re the most beautiful thing that ever happened to me? Ta murmusa, ba tare da juyowa ba, ta ce: I do. Because you remind me every day.
Motar Range Rover ta doshi cikin layin bakin teku na Be?ikta?, inda fitilun tituna ke haskakawa cikin salo. A gefe ?aya, ruwa ne mai sanyi na Bosphorus yana kadawa a hankali, tamkar yana maraba da zuwansu.
A gaban wani katafaren gini da ke haskaka kamar zinariya cikin duhu, motar ta tsaya. Wannan ba wani gini bane face ?ra?an Palace Kempinski, tsohon fadar sarki da aka sauya zuwa hotel ?in da masu kudin duniya ke sauka. Ginin yana d'auke da ginshi?ai na marmara, balconies masu zane irin na Ottoman, da lambuna masu cike da flowers na exotic species.
Direban ya zagayo cikin hanzari, ya bu?e ?ofar. Asad ya fito da nutsuwa cikakken crown prince. Ayshatu ta fito bayan sa, rolling suitcase ?inta na taka tiles ?in da suka fi zinariya kyau. Da zarar suka fito, wasu staff biyu cikin uniform ?in hotel ?in suka rusuna da murmushi.
"Welcome to ?ra?an Palace, Mr. and Mrs. Kamilu. Your Imperial Suite is prepared and waiting."
Ayshatu ta kalli Habibie da murmushi. Sai ya kama hannunta, suka nufi cikin hotel din.Fuskarta na dauke da jin da?i da shau?i ba wai saboda girman hotel ba, amma saboda wanda take tare da shi.
Reception na cikin wani babban gini mai chandeliers da ke she?i kamar lu'u-lu'u, da carpet mai launin zinariya. A bango akwai zane-zanen Ottoman da ke bayyana tarihi da girman kai. Ma'aikaciya ta mi?a musu cold towel da fresh mint drink.
Elevator ya ?auke su zuwa saman ginin Imperial Bosphorus Suite. A lokacin da ?ofar dakin ta bu?u, idanun Ayshatu suka cika da mamaki da bege.
Gadon king size ne, da zanen satin ja da gold. Daga cikin dakin akwai glass wall da ke fuskantar ruwan Bosphorus, wanda ke yawo kamar zinariya mai motsi. A gefe ?aya kuma, jacuzzi ce cikin dan karamin bangon.
Ta bude akwatinta cikin kwarewa, ta fitar da kayan tsafta da kuma towel ?insa. Shi kuma yana kallonta kamar zai ci gaba da kallon ta har abada. Tana motsi da salo, tana fitar da sleeping dress dinta net ne, mai launin purple da lace na musamman.
Ta juya, ta kalleshi cikin ido, sannan da murmushi mai salo ta ce: Habibie can we?
Ya matso kusa da ita, yana murmushi da ra?a?in murya Why not? You re my only peace in this crazy world.
Ya kama hannunta a hankali kamar wani yaro mai neman tsarki, suka nufi cikin babban bathroom da ya kama da mini-spa.
********
Da hasken asuba yafara haske tagarsu.As ad ya farka cikin nutsuwa amma zuciyarsa cike da tunani mai nauyi. Ya kalli agogon zinare Rolex dake gefen gadon 6:40AM. Bai da isasshen bacci, amma bai da lokacin hutawa. Yana da muhimmiyar appointment da babban likita a Istanbul Medical Pavilion (Asibitin masu kudi da ke Istanbul), daya daga cikin manyan cibiyoyin lafiya a Ni?anta??.
Yana fuskantar matsalar rashin aikin gabansa (rashin ?arfin maza ko rashin ?agawa), wadda ke ?ara ruguza masa kwarin gwiwa duk da cewa a waje, rayuwarsa na kama da cikakkiyar nasara.
Ya mike, ya nannade jikinsa da bathrobe ?in Versace (tufafin wanka na alfarma), ya shiga cikin bathroom yana tunani. Ya riga ya gwada magunguna da dama daga manyan pharmacies na duniya Viagra, Cialis, herbal aphrodisiacs from Marrakesh, injections from Dubai (wato kwayoyin ?arfafa gaban namiji na zamani da na gargajiya daga wurare daban-daban). Amma babu wani canji mai ?orewa.
Ayshatu tana kwance a gefe, idonta yana kallon sa, kamar ta ji dukkan damuwarsa. Ka san cewa bana son ka je ka?ai,Habibie , ta fada da murya mai sanyi.
Ya juya yana murmushi, ya zauna a gefenta, yana kama hannunta da ladabi. Ke ba matsala bace, Aysha. Ke dalilin ne da yasa nake so in gyara kaina. Give me one hour zan dawo (Ki bani awa daya kacal zan dawo).
Ta juya kai da dan fushi. Ka rantse?
Ya dan lumshe ido, yana kallon ta cikin kauna. I swear.
******
Karfe 8:52AM, ya iso Istanbul Medical Pavilion cikin Maybach S680 (motar alfarma ta attajirai), direbansa silhy ya bu?e masa ?ofa da ladabi. Nurses sun tarbe shi da gaisuwa na musamman asibitin na shahararren Prof. Dr. Emre Y?lmaz, babban likita a fannin Men s Health & Andrology (lafiyar maza da tsarin gabansu).
Dakin ganawar ya cika da ?amshi mai da?i, bango mai launin pastel blue, da kujerun fata masu laushi.
Mr. As ad Babangida, inji likitan, yana kallon shi da girmamawa. I ve reviewed your medical reports. I understand you ve tried multiple medications without improvement. (Na duba takardun gwajin lafiyarka. Na fahimci cewa ka riga ka gwada magunguna da dama ba tare da canji ba.)
As ad ya gyara zama, yana jin nauyin kalmomin. Yes, doctor. I feel fine physically, but things don t work down there. And it's affecting everything my mind, my confidence, my relationship. (Eh, likita. Jikina ba ya da wata matsala a zahiri, amma... abu baya aiki a can ?asa. Kuma yana shafar komai tunanina, kwarin gwiwata, da soyayyata.)
Likita ya duba takardu. Let s run a few more tests. Blood panel, hormone levels, and a penile Doppler ultrasound. We need clarity. (Mu sake yin wasu gwaje-gwaje. Zamu duba jinin ka, matakin hormone, da kuma hoton jini a gabanka. Muna bukatar cikakken bayani.)
Bayan awa daya da rabi, bayan samples da scan, Prof. Emre ya zauna da shi.
Mr. As ad, frankly, all your results are normal. Your testosterone is healthy, blood circulation is excellent, organs perfect. A medical man would say, you re okay. (Mr. Kamilu, in fa?i gaskiya, sakamakon dukkan gwaje-gwajen ka lafiya kalau. Testosterone ?inka na daidai, jinin ka yana zagayawa da kyau, gabanka ba ya da matsala. A fannin kiwon lafiya, za mu ce kana lafiya.)
As ad ya kalli likitan cikin jin kunya da ru?ani. So why can t I perform? Why am I failing the one place I need to be strong? (To... me ya sa nake kasa yin aikina? Me ya sa a wajen da nake bukatar ?arfi, nake rauni?)
Likita ya dafa masa kafa?a. Sometimes, it s not physical. It could be psychogenic ED caused by mental fatigue, stress, or emotional blockages. You re a high-profile man. You carry too much. (Wani lokaci ba jiki ne ke da matsala ba. Zai iya kasancewa matsalar kwakwalwa ce sakamakon gajiya, damuwa, ko wani abu da ke hana maka kwanciyar hankali. Kai mutum ne mai girma da nauyin rayuwa.)
Likita ya bashi sabbin magunguna da ake kira Avanafil (Stendra) (magani na zamani mai karfi amma mai saurin narkewa da ?arancin illa). Haka kuma, ya bashi referral zuwa psychosexual therapist (masanin lafiyar kwakwalwa da zamantakewa ta jima i) don ya fuskanci ko matsalarsa tana da ala?a da yanda yake tafiyar da damuwarsa.
Your body is fine, As ad. Maybe it s time you healed your mind too. (Jikinka lafiyane, As ad. Wata kila lokaci ya yi da za ka warkar da zuciyarka ma.)
Yana fitowa daga asibiti, direbansa ya bu?e ?ofar motar.
A cikin motar, ya jingina da kujera, yana tunani. Ina da dukiya, ina da Arzuko, amma wannan abu ka?an yana cin galaba a kaina. Amma bazan bari ya rushe ni ba. Aysha deserves better. I will fight for this. I will fight for us. (Na mallaki duniya da kudi, amma wannan karamin abu na neman rushe ni. Amma ba zan bari ya cinye ni ba. Aysha ta fi wannan. Zan yi yaki domin ita. Zan yi yaki domin mu.)
Motar Maybach ta doshi hanyar ?ra?an Palace, fitilun Bosphorus na ci gaba da rawa a saman ruwa.
Karfe goma da rabi, As ad ya dawo ?ra?an Palace cikin nutsuwa, yana sanye da rigar linen mai launin cream, yana ?auke da envelope ?in test result a hannunsa. Idonsa ba shi da ?arfi kamar yadda aka saba.
Da zarar ya shiga cikin suite ?insu, Ayshatu ta taso daga gefen falo, ta kar?e jakarsa, ta rungume shi kamar wani da ya dawo daga yaki.
Welcome back, My Prince, ta ce da murmushin da ke narkar da zuciya. Ta ja hannunsa ta zaunar da shi, ta cire hularsa tana shafar gashinsa.
Ya kama hannunta, ya ce da kasala I did the tests. Everything s normal. Jikina ba ya da matsala but I still can t
Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH
SHAFI NA TALATIN DA BAKWAI
Wannan littafin ku?i ne, ba kyauta ba! Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama! Domin biyan ku?i: Acc Name: Bilkisu Sani Kaura Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp: 09030569336 ko 07040402435
Masu son vip ??Sai ku bibiyeni a Arewabook @nanadiso10 https://www.arewabooks.com/book?id=6813670d91815df57bc25693
********