Kenza eBookz
Cover art for KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 37

Post

KADDARAR RAMLAH BOOK 1 PAGE 37

..... she was worn. He looked at her like a little boy. His eyes were full of gratitude and wonder in the world that no one understands such words, she was the only one who relieved him of the burden that he could not carry on his own. He hugged her tightly, inhaling her breath. You are the only one who makes me feel enough even when I don't feel like a man. (Say that you are the only one who makes me feel that I am worthy even when I don't feel like a man.) She rested her head on his chest, rubbing his back with her hand. Let's start from the beginning. Closely. Repel. Without pressure. Asad closed his eyes and felt her breath on his neck. He closed his eyes as if he felt the wind that brought peace to his heart. Then he slowly opened his eyes, looking at her with a smile of comfort and respect. In a thin, cold voice, he said: Can I kiss you? She looked at him, her eyes full of softness and peace, as if she understood everything without being told. She just smiled and smiled with confidence and love, she took his mouth slowly and came closer. Slowly, she started kissing him, not hastily, not forcefully.....

Standalone post1,302 words

Ya kama hannunta, ya ce da kasala

I did the tests. Everything s normal. Jikina ba ya da matsala but I still can t (Na yi gwaje-gwajen. Duk abin da aka duba lafiya kalau ne amma har yanzu ban iya ba.)

Ta kalle shi da ido mai cike da tausayi da fahimta. So, your body is fine but your heart is worried. (To, jikinka yana lafiyane sai dai zuciyarka ce ke cike da damuwa.)

Ya daga kansa, yana jin nauyi a zuciyarsa. I feel like I m failing you, Aysha. Like I can t give you what you deserve.(Ina jin kamar ina kasa biya miki bukata, Aysha. Kamar bana miki adalci.)

Ta zauna a gefansa, ta dora kanta a kafadarsa. Ta ce da laushin murya

Ba kai ba ne kake kasa bani abin da nake bukata, Habibie. Soyayya ba wai aiki bane ka?ai, soyayya kasancewa ce, ta?i ce, ta?awa ce, lokaci ne, da jin da?in juna. Kuma wallahi kana bani dukkan wannan ka iya sarrafa macce ta ko'ina shekarar mu kusan Nawa tare kullum kana farantamun idan zanyi bayaninka to tabbas zan?iraka da zakin gwarzo wannan larurar Bazata ta?a sawa Na kalleka a rago ba dan nasan mijina gwarzone jarumin namiji ne.

Ya kalli ta kamar karamin yaro. Idanunsa sun cika da godiya da mamaki a duniya da ba kowa ke fahimtar irin wannan kalmomi ba, ita ce kawai da ta sau?a?a masa nauyin da ya kasa ?auka da kansa.

Ya rungumeta da ?arfi, yana shakar ?amshinta.

You re the only one who makes me feel enough even when I don t feel like a man. (Ki ce kadai ce da kike sa ni jin cewa ina da daraja ko da lokacin da bana jin kamar namiji.)

Ta dan kwantar da kai a kirjinsa, tana shafa bayansa da hannu ta To mu fara daga farko. A hankali. Tare. Ba tare da matsin lamba ba.

As ad ya lumshe idanu yana jin numfashinta a saitin wuyansa. Ya lumshe idanu kamar mai jin iskar da ke saukar da salama a zuciya. Sai ya ?an bu?e idonsa a hankali, yana kallon ta da wani murmushin jin da?i da girmamawa.

Cikin siririyar murya mai sanyi, ya ce: Zan iya yin kissing ?inki?

Ta kalle shi idonta cike da laushi da kwanciyar hankali, kamar wacce ta fahimci komai ba tare da an fa?a mata ba. Murmushi kawai tayi murmushi mai ?auke da amincewa da ?auna, ta kamo bakinsa a hankali, ta matso kusa.

Sannu a hankali, ta shiga kissing ?insa, ba da hanzari ba, ba da nauyi ba kamar kida mai salo da sauti mai nutsuwa. Fuskar sa ta narke, hannayensa suka dora a jikinta da hankali da kulawa, ba da karfi ba kamar wani da yake jin darajar abin da ke gabansa fiye da komai.

Lokaci ya tsaya cak a tsakaninsu. Ya kalle ta cike da kulawa, yana dafa hannunta da nutsuwa. Cikin wata murya mai tsananin laushi, ya ce "Ina kike so na tabamiki Ayshatu? Banason ki ji kunyata. Wannan shine nauyin da ke kaina, kuma bana son ki kalle ni a matsayin rago."

Ayshatu ta lumshe ido, cikin ?arancin murya amma da cikakken jin ?wazo, ta ?aga hannunta ta nuna kirjinta "Nan, Habibie " ta fa?a a hankali, kamar sirri tsakanin zuciya da zuciya.

As ad ya matso da kulawa, ya fara shafa ta da salo Kowane motsi nasa kara Rikitata yakeyi.

Ayshatu ta bu?e kanta gaba ?aya ta sake jikinta, ta mika kanta, zuciyarta ta amince da kasancewa duka da shi. Tunaninta ya zube, jikinta ya amsa masa, har sai da ta kai ga matsayi na salama, ta ji kanta kamar tana shawagi cikin farin ciki.

Bayan sun gama, sai ya ?auketa a hankali kamar jaririya, ya kai ta bathroom. Suka yi wanka tare, da kulawa da dariya mai sanyi.

Da suka dawo daga wanka, ya shimfi?a ta akan gado, yana shafa mata kafafu da man tausa mai ?amshi. Sannu a hankali, ta fara lumshe ido, har bacci ya ?auke ta.

Yana zaune yana kallon fuskarta. Ya shafa gashinta, yana fadin "Allahumma baarik feeha Allah ka kare min ita." Sannan ya tashi, ya shirya cikin kaya masu salo da tsari.

As ad ya fita cikin custom-made Tom Ford suit, yana jin iska a cikin zuciyarsa. Direban sa ya bu?e ?ofar motar Rolls-Royce Cullinan, suka nufi wani babban wuri da yake da meeting da wani kamfani masu kayan kitchen da yake shirin kawo su Nigeria.

Yana cikin mota, sai wayarsa ta ?au kira. Ya duba Nawal autarsa, karamar yarinyarsa da ke dubai.

Ya ?aga, yana murmushi. "Daddy!" ta ce cikin muryarta mai laushi da girmamawa. "Ina kwana, my princess?"

"Daddy... ina son zuwa Umrah da friends dina su uku. Amma kuma motata tayi old model yanzu. Na gaya wa Umar, yace wai ba zai canza mun ba..."

As ad ya yi murmushi "Ki turawa P.A. duka bukatunku. But kisani mutunci shine gaban komai, Nawal. Kiyaye sunan mu. Idan wani ?abi a marar kyau ya fito daga gareki, I ll take harsh action ki sani."

"In shaa Allahu Daddy, bazan taba baka kunya ba," ta ce da ladabi. "Nagode sosai. Allah ya kara maka arziki."

"Amin baby. Take care." Ya kashe wayar da natsuwa, lokacin da suka iso wajen meeting. ****** Ba tare da wata addu'a ba, Ayshatu ta bu?e idanuwanta cikin lumana, zuciyarta cike da jin da?i da kwanciyar hankali.

Ta sauka daga gadon cikin silken nightdress na Victoria s Secret, ta nufi bathroom da kafafu masu laushi a kan Persian carpet, inda ta yi brushing da miswak ?in mint da Classic Marvis toothpaste. Bayan haka, ta fito zuwa falon suite ?inta.

A hankali ta bu?e Herm s handbag dinta ta dakko ha?in ayar da ta saba sha domin ?arfafa lafiyarta da inganta metabolism. Wannan ha?in na ?unshi

Aya (dates),Kaninfari (clove),Citta (ginger),Habbatussauda (black seed),Fennel seed.

An nika su duka tare da blending na musamman daga gida. Tana shan su ne da organic fresh milk ko nono ba tare da ?ara sugar ba. Ita dai Ayshatu cikakkiyar mace bce tana da sirrin lafiyar da take ri?e sosai

Tana cikin shan hadinta a cikin kofi , sai aka kwankwasa ?ofa a hankali. Personal staff ?inta ya bu?e ?ofar da ladabi, ya kawo mata special Turkish breakfast platter a kan tray.

Simit mai sesame,Menemen da kaza,Kofi na kahve,Tufafin cucumber da olives masu sanyDa natural honey a cikin ?aramar tulip bowl

Ta yi murmushi cikin natsuwa, ta ce, Saka a kan glass table, sannan ta ci gaba da shan hadinta tana kallon hasken safe daga saman Bosphorus.

Wani siririn mugun murmushi ya bayyana a gefen le?enta yayin da ta jingina a kujerar fur da ke falon. Ta ?aga kofi ?inta tana shan hadin ayar da ladabi, zuciyarta na cike da farin ciki da nasara.

Duk dai masifar da iyayen As ad suka ?ir?ira Na aura masa mata yanzu dai babu su. Babu kuma wani bari in tambaya ko 'bari in jira . Wannan aure ya tabbata. As ad ya zama cikakken mallaki na ni ka?ai.

Ta lumshe ido, tana jin ?amshin lavender da ke tashi daga turaren dakin. Zuciyarta ta ji wani irin da?i da?in mace da ta san ta yi nasara ba kawai a soyayya ba, har da mutunci.

Ta ?auki wayarta, ta duba sa?on da As ad ya aiko mata da dare Thank you for loving me even when I don t feel enough. You are my calm, Aysha.

Murmushin ta ya ?ara zurfi. Ta matso da wayar bisa kirjinta, kamar tana jin dumin kalmomin da suka fito daga zuciyar sa.

Nana hadiza 09030569336?ADDARAR RAMLAH

SHAFI NA TALATIN DA TAKWAS

Wannan littafin ku?i ne, ba kyauta ba! Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama! Domin biyan ku?i: Acc Name: Bilkisu Sani Kaura Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp: 09030569336 ko 07040402435

Masu son vip ??Sai ku bibiyeni a Arewabook @nanadiso10 https://www.arewabooks.com/book?id=6813670d91815df57bc25693

********