
Post
KOMAI YA YI FARKO HAUSA NOVEL 12
.....Aishan started praying, she was starting to pray, Aisha got up and left the room. Umma Rabi entered the room, she sat on the edge of the bed, she looked at Umma who was sitting on the floor sorting some things, she said; "Which Abba is the most beautiful for us?" Umma Rabi touched her lips and said; "She is his friend's daughter. She will stay with us for a while." "Well, I see that you are not happy about her arrival?" Rabi asked looking at her mother. "Toh, why should I be happy after even before she came, your father showed that she was under Ai." "Like what? I don't understand." "Saida told her about the arrival of this girl a week before I knew, then he turned around and informed me, so I have nothing to do with her." Aisha touched her lips and said; "I didn't even look at the girl and I felt that she didn't like me. She seems to be proud." "Arrogance? As long as we don't know her background, she is the daughter of a mushroom and agriculture farmer, so she will be proud of you?" Aisha lay down and closed her eyes. At the place where Humaira prayed and went to bed playing games on her phone, Umma Ai raised the curtain of the room and said; "Come, your father is looking for
KOMAI YA YI FARKO
Page 12
Humaira na bacci har aka yi sallar La'asar, Umma A'i ta shigo ta tasheta ta yi sallah, tana zaune a darduma bayan ta idar da sallar ƴan matan gidan suka shigo daga makaranta, Humaira ta ɗago kai ta kallesu tace; "Sannunku da dawowa." Laurat da Hannatu suka amsa mata da fara'a, suka yi mata barka da zuwa gidansu, Aisha kuwa wajen kayanta ta tafi ta ciro kayan da za ta sauya ta fita daga ɗakin, Humaira kam tunda ta gaishe su ta mayar da idonta kan wayarta tana azkar ɗin yammacinta ta V muslim har ƴan matan suka gama sabgogin gabansu suka fita. Tana jin hirarakinsu daga ɗaki, har aka yi kiran sallar Maghrib kafin kowa ya shige ciki don gabatar da sallah, itama sai ta mike ta fita yin alaka, da ta dawo dakin sai ta gan Aisha akan darduman da ta tashi tana sallah, waje ta nema ta zauna tana jiran ta iddar, ko da Aisha ta idar sai ba ta tashi ba, da Humaira ta gan dai ba tashi zata yi ba da gaske, sai ta janyo akwatinta ta cire kallabi daga ciki ta shimfiɗa a gefen Aishan ta kabbara sallah, tana fara sallar Aisha ta tashi ta fita daga ɗakin. Ɗakin Umma Rabi ta shiga, ta zauna a bakin gado, ta kalle Umman dake zaune a ƙasa tana sorting wasu kaya, tace; "Wace Abba ya ƙara ƙaƙƙabo mana ne?"
Umma Rabi ta taɓe baki tace; "Ƴar abokinsa ce, za ta zauna da mu na ɗan wani lokaci."
"Toh ya na gan kamar baki yi farinciki da zuwanta ba?" Rabi ta tambaya tana kallon mahaifiyarta.
"TOH na me zan yi farinciki bayan tun kafin ta zo Abbanku ya nuna a ƙarƙashin A'i take."
"Kamar ya? Ban gane ba."
"Saida ya faɗa mata maganar zuwar yarinyar nan da sati guda kafin na sani, sai juya tukun ya sanar da ni, don haka babu ruwana da ita."
Aisha ta taɓe baki, tace; "Ni kam kallo ɗaya ma na yi wa yarinyar na ji ba ta kwanta min a rai ba, da alamu za ta yi girman kai."
"Girman kai? Da dai ba mu san asalinta bane, tana ƴar mai sigar da kayan gwari da kuma noma to wani girman kai za ta yi miki?"
Kwanciya Aisha ta yi, ta lumshe idonta.
A wajen da Humaira ta yi sallah ta kwanta tana buga game a wayarta, Umma A'i ta ɗaga labulen ɗakin tace; "Ku zo Abbanku na neman ku."
Hannatu suka sauko daga kan gadon, Laurat ta kalle Humaira dake kwance tace; "Tashi mu tafi Abba na kiran mu." Humaira ta miƙe ta gyara zaman hijjabinta ta bi bayan su Laurat zuwa falon Abba, a wajen suka tarar da Umma Rabi da Aisha, a ƙasa gefen Umma A'i duk suka zauna, suka gaishe da Abba.
Abba ya gyara murya yace; "Na kira ku ke saboda na haɗa ku da ƴar uwarku, Wannan sunanta Humaira." Ya faɗa yana nuna Humaira dake zaune kanta a ƙasa, "Ta samu admission a nan Bayero University, za ta zauna da mu a gidan nan har ta gama karatunta, don haka ku haɗa kai ku zauna tare." Ya kalle Humaira yace; "Dukkan su a nan ƴan uwanki ne da iyayenki, so feel free na ɗin gidane."
Gyaɗa kai Humaira ta yi, tace; "Nagode Abba."
"Za ku iya tafiya." Abba ya sallame su.
Ko da suka koma ɗaki, wajen da Humaira ta tashi daga ta koma ta kwanta, mintinan kaɗan da kwanciyata wayarta ya fara ruri, picking ta yi ta saka a kunne tace; "Assalamu alaikum Abba."
"Wa'alaikum Salam Humaira, da fatan kina lafiya?"
A sanyaye kamar za ta yi kuka, tace; "Lafiya ƙalau Alhamdulillah."
"Masha Allah, ya su Abban naki da mutanen gidan?"
"Duk suna nan ƙalau."
"Madallah, Humaira na san ke ɗin mai biyayya ce don haka ki cigaba da yin biyayya, Allah ya yi wa rayuwarki albarka."
Bayan Abba sun gama gaisawa da Humaira, ya yi mata nasiha sosai sannan ya haɗa ta da Innarta. Humaira na jin muryar Innarta ta fara kuka, ha ta san dalili ba amma tunda ta zo gidan nan take ji faduwar gaba, tunda Kabir ya tafi take son yin kukan amma ta daure, muryar Innarta da ta ji shi ya raunatar da zuciyarta. Inna ta rinƙa lallashinta tana nuna mata komai lokacine, ta yi haƙuri da duk yadda rayuwa za ta zo mata, ƙilla ma kafin ta gama year one su daɗa fahimtar juna da Alhaji Sani sai ayi aurensu kawai, da ƙyar dai Inna ta shawo kanta har ta yi shiru kafin suka yi sallama. Inna na katse kiran Zahra ta gyara kwanciyarta akan kallabinta tana jin wani azababben kewar gida.
Aisha da ta shigo ta kalle Humaira dake kwance a ƙasa, ta taɓe baki, ta je gaban ƙaramin wardrobe dake ɗakin, ta ciro wani ƙaramar jaka, abubuwan skin care ɗinta masu sauƙin kuɗi ta ciro, ta cleansing fuskarta ta shafa face cream, sai ta mayar da su wardrobe ɗin ta wuce gado, kallon su Laurat dake buga game ta yi, tace; "Ita wannan a can zata kwana?" Juyowa dukkan su suka yi suka kalle Humaira dake kwance a kan kallabinta a ƙasa, Laurat tace; "Humaira..." Humaira ta ɗago ta kalleta, "Ki hau gado mana." Miƙewa Humaira ta yi, ta zo bakin gadon, katifa ɗaya Laurat da Hannatu suka ciro daga ƙasan wanda suke kwance suka shimfiɗa a ƙasa sannan suka gyara katifun, Laurat ta nuna wa Humaira gadon da har Aisha ta kwanta, tace; "Bismillah." Guntun murmushi Humaira ta yi mata tace; "Thanks." Laurat tayi mata murmushi itama, tana yaba kyau irin na Humaira a zuciyarta.
________________
Mahmud da ƴan biyu suka raka Zee zuwa airport after her two days stay in their house. Suna zaune a wajen da aka tanada don zama har lokacin boarding ya yi, Zee ta shiga ciki suna ɗaga mata hannu.
Hunaif da kansa ya je picking ɗin Zee a airport, tunda ta fara saukowa daga stairs na jirgin sama ya ƙureta da ido, ji yake yi kamar ya saɓeta, a hankali ya fara takawa, suna haɗewa Zee ta sake akwatinta ta ƙarasa zuwa gareshi, ta shiga cikin jikinshi, rungumeta ya yi sosai yana sinsinar wuyanta dake fitar da ƙamshi mai daɗi, Zee ji take yi kamar kar ya saketa amma sai ta ce; "Are we staying here forever?" Murmushi Hunaif ya yi yace; "We can't stay here forever when we have a house." Ya cirota daga jikinsa, suka fara tafiya zuwa motarsa, hannunsa ɗaya riƙe da ita, ɗayan kuma riƙe da akwatinta. A hanya kafin su kai gida Zee ta yi bacci, Hunaif na tuƙi bini-bini sai ya juyo ya kalleta, he's glad to have her as a wife, Zee ba mace ce da za a kira da kyakyawa ba amma kuma ba za a kirata da mummuna ba, tana nan dai tsakatsaka, ya san yana da kuɗin da zai auri ko da sarauniyar kyaun duniya, amma yana neman wacce za ta kula da shi kamar ɗan yaro hankalinshi kwance and he sees that potential in Zee, shiyasa ya dage saida ya aureta. Suna isa gida bai tayar da ita ba, ya sauka daga motar ya buɗe side ɗinta, ya folding hannun rigarsa zai ɗauketa kenan sai ta buɗe ido, mutsutsuke idon ta yi tace; "Mun iso?" Kai ya gyaɗa mata, ya miƙa mata hannu, ta kama hannunsa ta sauko dafa motar. Yana riƙe da ita suka shiga first sitting room na gidan, bai zaunar da ita a falon ba ya wuce da ita bedroom direct, ya zaunar da ita a bakin gado shi kuma ya shige banɗaki. Ruwan wanka mai ɗan zafi ya haɗa mata, sannan ya zo ya leading ɗinta zuwa banɗaki. "Ruwan wankar ki is ready ranki shi daɗe, ko dai na yi miki ne?" Ya faɗa yana kashe mata ido, Zee ta yi masa wani fari da ido, tace; "Mijina idan ka yi min ma ai duk cikin aikin lada ne." Murmushi Hunaif ya yi, a hankali ya fara unzipping doguwar rigar dake jikin Zee, cire mata rigar ya yi yana ƙare wa jikinta kallo, rungumeta ya yi ta baya ya ɗora habbansa a kafaɗarta yana sunsunar wuyarta yana shafar flat tummy ɗinta, gently ya mayar da hannunshi sama ya unhooking bra ɗinta, juyo da ita ya yi tana facing ɗinshi daga ita sai pant, murmushi ya yi mata yace; "My sexy wife." Kife kanta ta yi a ƙirjinsa, Hunaif ya kai bakinsa daidai kunnenta yace; "Please ki ba ni dama na saka ki wanka mai dalili." Daɗa shigewa jikinsa ta yi, ya ko saɓeta suka koma bedroom, ya kwantar da ita akan gado, unbuttoning rigarsa ya yi, ya biyota kan gadon, tun daga ƙafafunta ya fara kissing ɗinta har zuwa wuyanta, zuwa kunnenta kafin ya ɗora bakinsa akan nata ya fara kissing ɗinta passionately. For over five minutes yake kissing ɗinta yana shafata, he have been wanting to do this with his wife, cire bakinshi ya yi daga nata yana mayar da numfashi da sauri-sauri kamar wanda ya yi race, itama Zee numfashin take mayarwa, tana jin yadda ko wane gashin jikinta suka miƙe. It was a whole romance kafin ta ji Hunaif na karanto addu'a, and kafin ta gama tantance addu'ar me yake yi ta ji wani sharp pain ya ratsa ta, it was a pain that rang to her brain, ƙanƙame naked body ɗin Hunaif ta yi tana faɗin; "Dan Allah ka yi haƙuri, wallahi this is so painful, please have mercy...." Haka ta rinƙa ba wa Hunaif haƙuri, amma tamkar ba da shi take yi ba, saboda yadda ya cigaba da neman wa kansa comfort ba tare da ya sassauta mata ba. Kuka sosai Zee take yi Hunaif na lallashinta, ganin kukan nata ba mai ƙarewa bane ya sa ya miƙe ɗauki wayarsa, Chatgpt ya shiga ya yi searching Possible things to do to your wife after first night to ease the pain, bayan ya karanta sai ya shiga bathroom ya haɗa mata ruwan ɗumi sosai ya ɗan zuba gishiri a ciki, Zee na kwance ta yi shiru ta haƙura da kukan, Hunaif ya fito daga banɗakin yazo ya ɗauketa cib sai cikin ruwan da ya tara, ƙoƙarin fita ta fara yi daga cikin ruwan, ya ɗan danneta yace; "Sorry, ki daure, it will help reduce the pain." Da ƙyar ya lallaɓata ta daure ta ɗan yi few minutes a cikin ruwan kafin ta tashi ta yi wankan tsarki, Hunaif ya taimaka mata ta fita kafin shima ya dawo ya yi wanka ya ɗora alaula, ya dawo ɗakin ya gabatar da sallar Maghrib, a lokacin da ya idar Zee ta riga da ta yi nisa a bacci, key ɗin motarsa ya ɗauka ya fita daga gidan.
Gasashen kaji da fresh milk ya je ya siyo mata, tana jin karan bude ƙofar ɗakin ta buɗe gajiyayyun idanunta a hankali, Hunaif ya ajiye ledodin hannunsa ya ƙarasa kusa da ita, ya taimaka mata ta zauna, yace; "Sorry wifey." Zee ba ta iya ce mishi komai ba, kawai ta jinginar da kanta a kafaɗar shi, ledar kazan ya janyo, yace; "Bismillah ki ɗan ci saboda ki sha magani." Zee ba ta yi musu ba ta fara karbar kazar da Hunaif ke ba ta saboda azababben yunwar da take ji, sosai ta ci kafin ta ce ta ƙoshi, ya buɗe goran fresh milk ya bata, sai da ta sha kusan rabin goran ta miƙa masa sauran. Murmushi Hunaif ya yi mata, yace; "Mu je na raƙa ki bathroom, ki yi alaula kizo ki yi sallah sai mu yi magana."
Hunaif na zaune daga kan gado yana kallon Zee dake sallah yana observing ɗinta har ta sallame, sai ta kwanta akan darduman, Hunaif ya sauko daga kan gadon, yazo ya zauna kusa da ita, yace; "Tashi ki zauna."
Marairaicewa Zee ta yi, "ki daure ki tashi, we need to talk." Hunaif ya faɗa yana ɗagota, jinginar da ita ya yi da jikinsa, a hankali ya ce; "We are suppose to have this discussion kafin komai ya shiga tsakanin mu amma na kasa controlling kaina, is not too late though we can have it now." Kallon shi Zee ta yi tana son jin me yake son faɗa mata mai muhimmanci haka. "Ba sai na tambayeki ko kin iya wankan tsarki ba saboda kin yi a gabana kuma na gan kin iya, but I need to ask kin san farillai da sunnonin wanka?kin san lokutan da wanka ya wajabta? kin san farillai da sunnonin alaula? kin san na sallah? Kin san addu'ar da ake yi kafin saduwa?" Wani kallo Zee ta yi masa, tace; "Ya nake ganin kamar da cin fuska maganarka baby?"
Murmushi Hunaif ya yi, yace; "Babu cin fuska Wifey, I'm your husband kuma ya wajaba na san wasu abubuwan akan ki, saboda Ni ke da alhakin koyar dake idan ba ki sani ba, kuma abinda ya saka na daɗa tayar da maganar saboda yadda na gan kin yi sallah akwai gyara, but I never meant to hurt you, I'm sorry if you feel offended."
Kwantar da kanta ta yi, tace; "Na san wasu abubuwan, wasu kuma ban sani ba."
"To yanzu ki faɗa min wadda kika sani da wadda ba ki sani ba, saboda na koya miki cikin so da ƙauna, kar ki ji kunyana matata, na san yanayin da duniya ke ciki, i know is not everybody that's oppurtuned ya samu ilimin, amma ki kwantar da hankalinki, we will learn together, kin ji wifey?" Kai kawai Zee ta gyaɗa masa ta lumshe ido tana jin wani iri a zuciyarta.
WHAT DO YOU THINK ABOUT ZAMAN HUMAIRA A GIDAN ABOKIN ABBANTA?🤔
HUNAIF ANGON ZEE, SOYAYYA DAƊI 😁
SHARE AND COMMENT PLS🙏
#JIKARGARBA✍️ 07048694211